Shiga
  Create an account
Gidan Ku
Yi Fita
 
 
 
Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Babban Labari Yau

Babu Wani Babban Ma Labari A Nan Ka A Yanzu, Domin Ba Su Yi Rajista Ko Da Ya Zama Dan Maabuci Ba Tukuna. Shiga Yanzu!.

Mahadin Kafada Kissoshin


Tarihi Addinin Musulunci Da Kissoshi
[ Tarihi Addinin Musulunci Da Kissoshi ]

·Sabuwar Shekarar 1439 BH: Watannin Musulunci a kundin tarihi (2)
·Sabuwar Shekarar 1409 BH: Watannin Musulunci a kundin tarihi
·Me Ya Sa Yan Shi'a Suke Kin Banu Umayya?! -Dr Mansur Sokoto
·**WA YA KASHE HUSSAIN?**(8)
·IBN TAIMIYYAH GWARZON NAMIJI. (Misbahu Abdullahi)
·Halin Musulmi Na kwarai Ranar Ashura, Da Halin Masu Bi'ah
·AA'SHUURAA (1) BANDA BIDI'AR SHI'AH BANDA KUMA BIDI'AR NAASI
·AHLUS SUNNAH BA YA ZAGIN SAHABIN MANZON ALLAH SAWA'UN ALIYYU BIN ABI TALIB
·AHLUS SUNNAH BA YA ZAGIN SAHABIN MANZON ALLAH SAWA'UN ALIYYU BIN ABI TALIB

Wa Ya Ke A Dandali

Wannan Lokaci, Akwai A Wani Hali Da Kanka 2 Bako, Ko Baki, Da 3 Dan (Yan), Wadanda Suka Hada da 'Yan awqaf. Ga Da Sauran Kasashe Membobin (Yan), A Kan Wani Hali Da Danna Here

Ba Kuka Je Maabuci. Ka Iya Diwani Kyauta Da Matsarka Da Nan

Cagiya
Luggogi

Tsina Sarke Harshe:


Babobi Kafa Hanya


Iya Yin

Lakani

Muku Magana

Ba Ni Da Lissafin Duk Da Haka? Ka iya Halitce A. Kamar Yadda Suka Yi Rajista Maabuci Akwai Wakansu A Cikinku Amfania Fagen Siyasa Kamar Taken Manajar Lafiyata, Da Tungume Kafa Lafiyata Gidan Da Sunanka.

Da Makalolin

Monday, September 09
· Kwadaitarwa kan yin azumi a cikin watan Sha'aban
· Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla (2)
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla
· Manuniya Kan Sinadaran Da Ke Tausasa kekasar Zuciya (3)
· Darussa daga Hadisin Matafiya Uku
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (4)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (3)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (2)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi (3)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar musulmi (2)
· Kyauta da kyauta-yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (3)
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (2)
Sunday, September 08
· Manuniya kan ladubban yin addu'a
· Matsayi da muhimmancin addu'a ga Musulmi
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (5)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (4)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (3)
· Tasirin Darare Goma na Zul-Hajji da bayanin Layya da Sallar Idi
· Manuniya kan azumin nafila bayan na Ramadan (7)
· Idan za ku fadi magana ku yi adalci
· Sharhin wakar Bakan-Gizo ta Malam Maharazu
· Na rubuta littafin Almajirai Ko Attajirai? ne don ceto yara daga kangin bara da
· Binciken tarihin Hausa: Labaran da bishiyoyin kuka ke sanar mana
· Malam Usman Dan Is'haka: Tauraron ilimi kuma fitila daga cikin fitulun Sakk
· Adabin Gargajiya
· Asalin Hausa (3)
· Farfesa Umar B. Ahmed ya samu lambar yabo ta kasa
· Asalin Hausa (2)

Babban Makaloli

Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


MEYA FARU A KARBALA? ME YA FARU A KARBALA? 15
 
 
Tarihi Addinin Musulunci Da Kissoshi DR MANSUR SOKOTO

MEYA FARU A KARBALA? ME YA FARU A KARBALA? 15

ME YA FARU A KARBALA? 15 Mutuwar Sarki Yazid Ga dukkan alamu Yazidu ya bar duniya da juyayin abu guda daya da yake fargaban gamuwa da Allah a kan sa. Wannan lamarin kuwa shine kisan Husaini da danginsa. An fadi cewa, karshen kalaman da ya furta a duniya su ne:

''Ya Allah! kada ka rike ni da abinda ban so ba kuma ban bada umurni ba. Ya Allah! Kayi hukunci a tsakani na da Ibnu Ziyad – yana nufin gwamnansa na Kufa wanda ya sa aka kashe Husain. Yazid ya rasu a ranar 14 ga Rabi' Awwal na shekarar 64H. Duka duka mulkinsa bai cika shekaru hudu ba amma al'ummar musulmi ta samu ja da baya matuka daga karfinta da kwarjininta a cikin wannan bakin lokaci.

Rundunar Husain bin Numair wacce take tsare da Ibnuz Zubair da jama'arsa suna dako a wajen Makka ba su samu labarin mutuwar Yazid ba sai bayan sati uku cur. Abu kadan ya rage wannan runduna ta hada kai da Ibnuz Zubair bayan sun samu wannan labari. Amma abinda ya kawo cikas shi Bin Numair ya nemi ya dora hannunsa a kan na Ibnuz Zubair ya yi masa mubaya'a da sharadin a yafe duk jinainan da suka gudana a baya. Ya ce kuma idan an yi haka na lamunce ma kasar Sham gaba daya zan sa su yi maka mubaya'a. Shi kuma sai ya ki karbar wannan sharadi. A nan ne Bin Numair ya juya yana nadama, ya ce, ''Dubi yadda nake kiran sa zuwa sarauta yana neman ci gaba da fitina''. Ashe dai Allah bai kaddare shi da zama sarki ba. A can kuma birnin Dimashka ta Sham an sha takaddama sosai a kan wa za a nada bayan Yazidu tun da shi bai bar wani wasici a kai ba.

Daga bisani sai aka dora wa dansa Mu'awiyah karami jan wannan ragama. Amma ina dadin mulki a lokacin tashin hankali! Ba da jimawa ba shi wannan sai ya yi murabus ya bar wuri wayam ana ta muhawara ba mai bukata. A nan ne Umawiyyawa suka bukaci su je su sasanta da Ibnuz Zubair a Makka, su yi masa mubaya'a daga bisani kuma sai Allah ya sa aka jitu a kan Marwan bin Al Hakam wanda shi ne mulki ya ci gaba a cikin zuriyarsa. Matsayin Malaman Sunna A Kan Wadannan Fitinu Annabinmu Sallallahu Alaihi Wa Alihi Wasallam ya sanar da cewa fitinu zasu gudana a bayansa.

Kuma ya fadi cewa alherinka yana gwargwadon nisantarka daga gare su. Wadannan hadisai suna na a shimfide cikin littafan Sunna a Kitabul Fitan na kowane littafi.

Duba alal misali: Sahihul Bukhari, Kitabul Fitan, Babun takunu fitnatun al qa'idu fi ha khairun minal qa'im, Hadisi na 6670. Game da abinda ya faru a Karbala, ba wani sabani a tsakanin malamai cewa, an tafka barna wadda ba ta dace ba. Abin takaici ne da ya nuna cewa ba a mutunta Manzon Allah ba a cikin sha'anin iyalinsa. Wanda kuwa duk yake da hannu a ciki to, ba abinda zai hana shi gamuwa da fushin Allah in ba tuba ya yi ba tuba ingatacciya. Amma a game da wa ke da alhakin wannan ta'asa, to kowa ya fadi albarkacin bakinsa. Duk wanda yake da kyakkyawan nazari da sa adalci cikin hukunci zai iya lura da cewa kaddarar Allah ita ce babban jigon abinda ya faru. Kuma duk abinda ka ga Allah ya yi to, tabbas akwai hikima a cikinsa, ko mun san ta ko bamu sani ba.

Hasashen da Ibnu Taimiyyah ya yi a nan abin sauraro ne matuka.

Ga abinda ya ce: Hasan da Husaini sun rayu a cikin kuruciya zamanin Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wa Alihi Wasallam.

Don haka ba su samu damar taimaka masa ba a wajen jihadi da yada kalmar Allah kamar yadda sauran sahabbai suka yi. (A Lokacin wafatin Manzon Allah, Hasan yana da shekaru bakwai ne da wata tara, a yayin da Husaini yake da shekaru shida da watanni takwas). Duk wahalhalun da sahabbai suka sha a Makka da tsangwama da tashin hankali, haka ma duk gwagwarmayar da suka yi bayan sun bar gidajensu da yakokan duk da aka yi; Badar da Uhud da Khandak da Tabuk da sauransu inda Allah ya yi ta rabon darajoji da gafara ga sahabbai su wadannan bayin Allah ba su samu kasancewa a ciki ba.

Kasancewar Allah ya zaba masu wani babban matsayi a aljanna ya sa Allah ya jarabce su da wata jarabawa a irin nasu matsayi kuma ya basu shahada. Don haka ma Ibnu Taimiyyah ya kara da cewa, kashedinka ka zargi Husaini a kan fitowar da ya yi bayan duk shawarwarin da aka ba shi. Ka sani Allah ne yake ingiza shi zuwa ga daukaka da darajar da ya hukunta masa. Duba Minhajus Sunnatin Nabawiyyah na Ibnu Taimiyyah (4/527-536).

Zamu ci gaba da yardar Allah.
 
 
 Posted By Aka Sanya A Tuesday, May 09 @ 05:28:05 PDT Da MediaHausaTeam
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 
 
 
Comments & Debates :-: التعليقات والمحاورات

 
 
For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 

Wace Alaka

· Fiye Da Tarihi Addinin Musulunci Da Kissoshi
· Labari Da MediaHausaTeam


Mai Karanta Labari A Kan Tarihi Addinin Musulunci Da Kissoshi:
Son Maso Wani Koshin Yunwa!: Gidan Annabi Mohammad (SAW)


Mataki Na Rating

Average Score: 0
Kurioi: 0

Don Allah Ku Kai Ta Biyu, Da Wannan Mataki Na:

Excellent Very Good Good Regular Bad

Hanyoyin


 Firinta Zumunci Firinta Zumunci


Ya Danganta Kanun Labarai

Tarihi Addinin Musulunci Da Kissoshi

"MEYA FARU A KARBALA? ME YA FARU A KARBALA? 15" | Iya Yin/Halitta Lissafin | 0 Lafiyata
Maganar Na Mallakar Takardar Mannawa Ba Ma Da Ke Kula Da Su Natsu.

Lafiyata Wanda Ya Ba Da Yarji Da Kuka Je Ka Diwani
 

 
EsinIslam The Muslim World Portal For Islamics, News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Quranic Islamic Articles, Radio, Audio Quran, TV Channels, Fatwa Rulings, Muslim News Newspapers Magazines Headlines Articles Forums Schools, Universities, Colleges, Mosques, Qur'an, Hadith, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Fasting Ramadan, Vidoes, Books On EsinIslam.Com And Muxlima.Com

  :-: Go Home :-: Go Top :-: