Shiga
  Create an account
Gidan Ku
Yi Fita
 
 
 
Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Babban Labari Yau

Babu Wani Babban Ma Labari A Nan Ka A Yanzu, Domin Ba Su Yi Rajista Ko Da Ya Zama Dan Maabuci Ba Tukuna. Shiga Yanzu!.

Mahadin Kafada Kissoshin


Harkokin DuniyarMusulmi DaAddiniMusulunc
[ Harkokin DuniyarMusulmi DaAddiniMusulunc ]

·Musulmi da farfagandar makiya
·Abin da za mu yi Allah Ya so mu (2)
·Abin da za mu yiAllah Ya so mu (1)
·Giba da illolinta (1)
·Yadda Musulunci ya 'yanta mace (5)
·Yadda Musulunci ya 'yanta mace (4)
·Tukuici ga mai azumi (4)
·Tukuici ga mai azumi (3)
·Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu

Wa Ya Ke A Dandali

Wannan Lokaci, Akwai A Wani Hali Da Kanka 2 Bako, Ko Baki, Da 3 Dan (Yan), Wadanda Suka Hada da 'Yan awqaf. Ga Da Sauran Kasashe Membobin (Yan), A Kan Wani Hali Da Danna Here

Ba Kuka Je Maabuci. Ka Iya Diwani Kyauta Da Matsarka Da Nan

Cagiya
Luggogi

Tsina Sarke Harshe:


Babobi Kafa Hanya


Iya Yin

Lakani

Muku Magana

Ba Ni Da Lissafin Duk Da Haka? Ka iya Halitce A. Kamar Yadda Suka Yi Rajista Maabuci Akwai Wakansu A Cikinku Amfania Fagen Siyasa Kamar Taken Manajar Lafiyata, Da Tungume Kafa Lafiyata Gidan Da Sunanka.

Da Makalolin

Monday, September 09
· Kwadaitarwa kan yin azumi a cikin watan Sha'aban
· Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla (2)
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla
· Manuniya Kan Sinadaran Da Ke Tausasa kekasar Zuciya (3)
· Darussa daga Hadisin Matafiya Uku
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (4)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (3)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (2)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi (3)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar musulmi (2)
· Kyauta da kyauta-yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (3)
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (2)
Sunday, September 08
· Manuniya kan ladubban yin addu'a
· Matsayi da muhimmancin addu'a ga Musulmi
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (5)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (4)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (3)
· Tasirin Darare Goma na Zul-Hajji da bayanin Layya da Sallar Idi
· Manuniya kan azumin nafila bayan na Ramadan (7)
· Idan za ku fadi magana ku yi adalci
· Sharhin wakar Bakan-Gizo ta Malam Maharazu
· Na rubuta littafin Almajirai Ko Attajirai? ne don ceto yara daga kangin bara da
· Binciken tarihin Hausa: Labaran da bishiyoyin kuka ke sanar mana
· Malam Usman Dan Is'haka: Tauraron ilimi kuma fitila daga cikin fitulun Sakk
· Adabin Gargajiya
· Asalin Hausa (3)
· Farfesa Umar B. Ahmed ya samu lambar yabo ta kasa
· Asalin Hausa (2)

Babban Makaloli

Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


MARABA DA WATAN RAMADAN [11]
 
 
Kacici-ka-cicin Addini, Hukunce-hukuncen SALLAR TARAWIHI (Asham)

MARABA DA WATAN RAMADAN [11]

Haqiqa wannan sallar sunnah ce daga cikin sunnonin Annabi (SAW), kuma an shar'anta sallar Tarawihi acikin jama'a saboda Hadithin Aisha (RA) da tace:

"Lallai Manzon ALLAH (SAW) Ya fito wata rana a tsakiyar dare, yayi sallah a masallaci, sai wasu mazaje suka yi koyi da sallarsa, washe gari magana ta yadu, a wani daren sai jama'a suka taru sosai, sai Manzon ALLAH (SAW) Yayi sallah, suka yi sallah tare dashi, washe gari kuma labari ya qara yaduwa akan haka, a dare na uku kuma aka cika masallaci, sai Manzon ALLAH (SAW) yayi sallarsa suka yi sallah bayansa, a dare na hudu masallaci ya kasa daukar jama'a, Manzon ALLAH (SAW) bai fito ba sai a lokacin sallar asuba, bayan ya qare sallar asuba tare da su sai ya fuskance su Yace:

"Ban rena qoqarinku ko matsayinku ba, amma ina jin tsoron a farlanta ta agareku ku kasa aiwatar da ita. Al'amarin sallar Tarawihi bai gushe ba akan haka har Manzon ALLAH (SAW)
Ya rasu" .

(Bukhari 3/220, Muslim 761)
Manzon ALLAH (SAW)
bayan tabbatar da shari'ah kuma tsoron da Annabi yake yiwa al'ummarsa kada a wajabta musu sallar tarawihi ya gushe, domin haka damar cigaba da tarawihi acikin jam'i ta tabbata.

Sayyidina Umar dan Khattab (RA) ya rayar da wannan sunnah kamar yadda Abdurrahman dan Abdullah Al-kari yace:

"Na fito tare da Umar Dan Khattab (RA) zuwa masallaci a wani dare cikin Ramadan, sai g mutane warwatse kowa yana sallah shi kadai, sai ga wasu jama'a suna sallah bayan wani mutum, sai Umar (RA) yace: "Ina ganin cewa na hada mutanen nan ga makaranci daya ya jagorance su sallah yafi, sannan yayi niyya sai ya hada su da Ubayyu dan Ka'ab domin ya jaqorance su a sallar Tarawihi" .

Abdurrahman Yace:

"sannan na fito tare da umar a wani daren, sai ga mutane suna sallah da sallar makarancinsu, sai Umar (RA) yace: " Madallah da wannan aikin mai kyau wanda na qirqiro" .

Sai dai yin sallar Tarawihi bayan an kwanta (tsakiyar dare)
to yafi lada daga yinta a farkon dare. Sai mutane suka kasance suna tsayuwar sallar Tarawihi a farkon dare" .

(Bukhari 4/218, Abdurrazak 7723)
••ADADIN RAKA'O'IN SALLAR TARAWIHI•• .

•Malamai sun yi sa6ani a adadin raka'o'in wannan sallah, amma zance mafi dacewa da shiriyar Manzon ALLAH (SAW)
shine: Lallai sallar Tarawihi Raka'a Takwas ce ba tare da shafa'i ko wutiri ba, Abunda ke tabbatar da haka shine Hadithin Nana Aisha (RA) tace:

"Manzon ALLAH (SAW)
bai kasance yana qari a kan raka'a goma sha daya ba, a sallar sa ta dare cikin Ramadan ko waninsa" .

(Bukhari 3/16, Muslim 736)
•Ra'ayin Jabir Dan Abdullah (RA) yayi daidai da bayanin Aisha (RA)
yayin da yace: "Lallai Manzon ALLAH (SAW)
yayi sallah raka'a takwas lokacin da ya rayar da dare tare da mutane sannan sai yayi witiri" .

(Ibn Hibban 920, Dabarani 108)
•Kuma lokacin da Umar Dan Khattab (RA) ya rayar da wannan sunnah TARAWIHI ya hada mutane da limaminsu akan raka'o'i goma sha daya (11) ne daidai da abunda ya tabbata a sunnah ingantacce.

•Imam maleek ya ruwaito da isnadi mai kyau yace: Ankar6o daga Muhammad Dan Yusuf daga Sa'ib Dan Yazid, lallai yace: " Umar dan Khattab ya umurci Ubayyu Dan Ka'ab da Tamimu Addaariy, suyi qiyamullaili (sallar dare)
tare da jama'a raka'a goma sha daya (11).

[Muwatta maleek 1/115] .

Akwai ruwayoyi da yawa ma banbanta da suka zo akan bayanin adadin sallar tarawihi, amma dukkan wata ruwaya data zo akan sa6anin ruwayar Aisha da Jabir (RA) ruwayoyi ne masu rauni qwarai wadanda suka sa6awa ruwayoyi ingantattu.

A Lura cewa riqo da abunda ya inganta daga Manzon ALLAH (SAW)
shine mafifici abun koyi ga al'ummah.

ALLAH shine mafi sani.

ALLAH YA AMSA MANA IBADUNMU (Ameen)
-Faridah Bintu Salis.

(Bintus-sunnah)
 
 
 Posted By Aka Sanya A Tuesday, May 09 @ 05:43:28 PDT Da MediaHausaTeam
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 
 
 
Comments & Debates :-: التعليقات والمحاورات

 
 
For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 

Wace Alaka

· Fiye Da Kacici-ka-cicin Addini, Hukunce-hukuncen
· Labari Da MediaHausaTeam


Mai Karanta Labari A Kan Kacici-ka-cicin Addini, Hukunce-hukuncen:
Sako daga marigayi Umaru Musa `Yar`aduwa


Mataki Na Rating

Average Score: 0
Kurioi: 0

Don Allah Ku Kai Ta Biyu, Da Wannan Mataki Na:

Excellent Very Good Good Regular Bad

Hanyoyin


 Firinta Zumunci Firinta Zumunci


Ya Danganta Kanun Labarai

Kacici-ka-cicin Addini, Hukunce-hukuncen

"MARABA DA WATAN RAMADAN [11]" | Iya Yin/Halitta Lissafin | 0 Lafiyata
Maganar Na Mallakar Takardar Mannawa Ba Ma Da Ke Kula Da Su Natsu.

Lafiyata Wanda Ya Ba Da Yarji Da Kuka Je Ka Diwani
 

 
EsinIslam The Muslim World Portal For Islamics, News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Quranic Islamic Articles, Radio, Audio Quran, TV Channels, Fatwa Rulings, Muslim News Newspapers Magazines Headlines Articles Forums Schools, Universities, Colleges, Mosques, Qur'an, Hadith, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Fasting Ramadan, Vidoes, Books On EsinIslam.Com And Muxlima.Com

  :-: Go Home :-: Go Top :-: