Shiga
  Create an account
Gidan Ku
Yi Fita
 
 
 
Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Babban Labari Yau

Babu Wani Babban Ma Labari A Nan Ka A Yanzu, Domin Ba Su Yi Rajista Ko Da Ya Zama Dan Maabuci Ba Tukuna. Shiga Yanzu!.

Mahadin Kafada Kissoshin


Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi
[ Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi ]

·Muhimman sharuddan da ya kamata a lura da su kafin a kafirta wani
·Wani abu kan Sallar Idi
·Wasu daga cikin manufofin Aikin Hajji (5)
·Wasu daga cikin manufofin Aikin Hajji (4)
·Sallar Idi da ladubbanta
·Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi (3)
·Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar musulmi (2)
·Kyauta da kyauta-yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi
·Babu Masu Kashe Masu Jefa Kuri'a A Ranar Zabe Sai Azzalumai

Wa Ya Ke A Dandali

Wannan Lokaci, Akwai A Wani Hali Da Kanka 2 Bako, Ko Baki, Da 3 Dan (Yan), Wadanda Suka Hada da 'Yan awqaf. Ga Da Sauran Kasashe Membobin (Yan), A Kan Wani Hali Da Danna Here

Ba Kuka Je Maabuci. Ka Iya Diwani Kyauta Da Matsarka Da Nan

Cagiya
Luggogi

Tsina Sarke Harshe:


Babobi Kafa Hanya


Iya Yin

Lakani

Muku Magana

Ba Ni Da Lissafin Duk Da Haka? Ka iya Halitce A. Kamar Yadda Suka Yi Rajista Maabuci Akwai Wakansu A Cikinku Amfania Fagen Siyasa Kamar Taken Manajar Lafiyata, Da Tungume Kafa Lafiyata Gidan Da Sunanka.

Da Makalolin

Monday, September 09
· Kwadaitarwa kan yin azumi a cikin watan Sha'aban
· Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla (2)
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla
· Manuniya Kan Sinadaran Da Ke Tausasa kekasar Zuciya (3)
· Darussa daga Hadisin Matafiya Uku
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (4)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (3)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (2)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi (3)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar musulmi (2)
· Kyauta da kyauta-yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (3)
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (2)
Sunday, September 08
· Manuniya kan ladubban yin addu'a
· Matsayi da muhimmancin addu'a ga Musulmi
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (5)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (4)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (3)
· Tasirin Darare Goma na Zul-Hajji da bayanin Layya da Sallar Idi
· Manuniya kan azumin nafila bayan na Ramadan (7)
· Idan za ku fadi magana ku yi adalci
· Sharhin wakar Bakan-Gizo ta Malam Maharazu
· Na rubuta littafin Almajirai Ko Attajirai? ne don ceto yara daga kangin bara da
· Binciken tarihin Hausa: Labaran da bishiyoyin kuka ke sanar mana
· Malam Usman Dan Is'haka: Tauraron ilimi kuma fitila daga cikin fitulun Sakk
· Adabin Gargajiya
· Asalin Hausa (3)
· Farfesa Umar B. Ahmed ya samu lambar yabo ta kasa
· Asalin Hausa (2)

Babban Makaloli

Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


MARABA DA WATAN RAMADAN [14]
 
 
Kacici-ka-cicin Addini, Hukunce-hukuncen AZUMIN MARAR LAFIYA, MATA MASU HAILA DA MASU JININ BIQI (NIFAS), TSOFFI, MAI CIKI DA MAI SHAYARWA A WATAN RAMADAN !!!

MARABA DA WATAN RAMADAN [14]

••MARAR LAFIYA•• .

Marar lafiya shine wanda ya kasance cikin wani yanayi na rashin lafiya wanda ya kai bazai iya azumtar azumi ba.

Haqiqa ALLAH (SWT) Ya halatta wa marar lafiya ya ajiye azumi domin tausayawa da sauqaqa ga lamarinsa, sai dai rashin lafiyar dake sa ajiye azumi shine wanda yake cutar da maras lafiya a jikinsa, ko kuwa yin azumin agare shi zai qara masa wata rashin lafiya ta daban ko jinqirin warkewa.

•HUKUNCINSA: ALLAH (SWT) Yace: "Duk wanda ya kasance maras lafiya daga cikinku,ko a halin tafiya to sai ya rama kwanakin da yasha azumin" .

(Surah ta 2 aya ta 185)
Zai ajiye azumin ya rinqa irga abunda yasha, idan ALLAH Ya bashi lafiya zai rama bayan Ramadan, idan kuma rashin lafiya ne wanda bazai iya yin azumi ba koda bayan Ramadan ne to zai ciyar da miskini a kowace rana. ALLAH shine mafi sani.

••MACE MAI HAILA DA JININ BIQI (NIFAS)•• .

Ma'abota ilimi akan addini sun hadu akan cewa mai Haila da Mai Jinin Biqi (Nifas) baya halatta agaresu su dauki azumi, sai dai su cigaba da cin abincinsu, kuma zasu rama azumin da suka sha bayan Ramadan, sannan idan jinin ya dauke zasu yi wankan tsarki su cigaba da sallah da Azumi.

Domin qarin bayani a koma ga littafan fiqhu akan bayanin hukunce- hukuncen Jinin Haila da Jinin Biqi (Nifas).

•••TSOFFI••• .

Tsoffi sune wadanda shekarunsu yaja ma'ana suka manyanta wanda har yakai baza su iya azumtar azumi ba.

Abdullahi Dan Abbas (RA) Yana cewa: Tsoho da Tsohuwa wadanda basa iya yin azumi to sai suci abincinsu a lokacin azumi, amma su rinqa ciyar da abincin miskini kullum" .

(Bukhari 4505, Fat-hul Bari 8/180).

Anas Dan Maleek (RA)
yace: Wata shekara ya kasa yin Azumi (domin tsufa), domin haka sai ya tanadi daro daya na abinci, ya ciyar da miskinai 30" .

(Darul-quduni 2/207 ya ruwaito shi da isnadi ingantacce)
••MACE MAI CIKI DA MACE MAI SHAYARWA•• .

Yana daga rahamar ALLAH (SWT) babba akan bayinsa masu qarfi da raunana, rangwamen da yayi na cewa su ajiye azumi lokacin Ramadan idan akwai wani uzuri a tare da bayinsa.

Daga cikinsu akwai mace mai ciki da mai shayarwa, kamar yadda ma'abota ilimi suka ambata.

Alka'abi ya ruwaito Hadith cewa: "Dawakin Manzon ALLAH (SAW)
sun kai farmaki (hari)
akan mu, sai nazo wurin Manzon ALLAH (SAW)
na same shi yana cin abincin rana, sai yace mani matso kaci abinci, sai nace masa azumi nake yi, Yace to matso na baka labari akan Azumi, Lallai ALLAH (SWT) Ya daukewa matafiya rabin sallah, ya daukewa mace mai ciki da mai shayarwa azumi" .

(Tirmizi 715, Nasa'i 4/180)
•HUKUNCINSU: mace mai ciki da mai shayarwa ya halatta ta ajiye azumi sai ta ciyar, ko kuma ta rama azumin data sha bayan gushewar larurarta. ALLAH shine mafi sani.

ALLAH YA AMSA MANA IBADUNMU (AMEEN).

-Faridah Bintu Salis.

(Bintus-sunnah)
 
 
 Posted By Aka Sanya A Tuesday, May 09 @ 05:48:44 PDT Da MediaHausaTeam
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 
 
 
Comments & Debates :-: التعليقات والمحاورات

 
 
For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 

Wace Alaka

· Fiye Da Kacici-ka-cicin Addini, Hukunce-hukuncen
· Labari Da MediaHausaTeam


Mai Karanta Labari A Kan Kacici-ka-cicin Addini, Hukunce-hukuncen:
Sako daga marigayi Umaru Musa `Yar`aduwa


Mataki Na Rating

Average Score: 0
Kurioi: 0

Don Allah Ku Kai Ta Biyu, Da Wannan Mataki Na:

Excellent Very Good Good Regular Bad

Hanyoyin


 Firinta Zumunci Firinta Zumunci


Ya Danganta Kanun Labarai

Kacici-ka-cicin Addini, Hukunce-hukuncen

"MARABA DA WATAN RAMADAN [14]" | Iya Yin/Halitta Lissafin | 0 Lafiyata
Maganar Na Mallakar Takardar Mannawa Ba Ma Da Ke Kula Da Su Natsu.

Lafiyata Wanda Ya Ba Da Yarji Da Kuka Je Ka Diwani
 

 
EsinIslam The Muslim World Portal For Islamics, News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Quranic Islamic Articles, Radio, Audio Quran, TV Channels, Fatwa Rulings, Muslim News Newspapers Magazines Headlines Articles Forums Schools, Universities, Colleges, Mosques, Qur'an, Hadith, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Fasting Ramadan, Vidoes, Books On EsinIslam.Com And Muxlima.Com

  :-: Go Home :-: Go Top :-: