Hause
- Gaban Shafin    - Samiya Goma    - Batutuwa    - Takardun Labari    - Cagiya Hausa    - Muhawara Hausa    - Ƙungiyar Hausa    - Yakan Yi Bitar    - Saƙonninku Na Sirri    - Bincike    - Mujallan    - Ma\'ajiyar Takardu    - Ciki    - Shafin Yanar Gizo    - Saukewa    - Tambayoyi Masu Yawa    - Shawarce Mu    - Ajiye Bayanai   

 

 
TAMBAYOYI DA AMSA, SHEIK ABDULWAHAB ABDULLAH IDAN MUTUM YANA CIKIN YIN SAHUR, SA
 
 
Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi TAMBAYOYI DA AMSA, SHEIK ABDULWAHAB ABDULLAH IDAN MUTUM YANA CIKIN YIN SAHUR, SAI YA JI KIRAN SALLAH YAYA ZAI YI?

SHEIKH ABDULWAHHAB ABDULLAH

AMSA:

A irin wannan hali mutum zai qarasa abin da ke hannunsa ne.

Domin hadisi ya tabbata daga Abu Huraira radhiyallahu anhu ya ce:

Manzon Allah sallallahu alaihi wa sallama ya ce:

Ma'ana:

Idan dayanku ya ji kiran sallah alhali qwarya tana hannunsa, kada ya ajiye ta, har sai ya biya buqatarsa .

Amma a nan sai a yi hattara, kada a mayar da irin wannan dabi`a ta zama al`ada a kullum domin ba ance mustahabbi bane yin hakan ballantana a ce ana so a rinqa yi, sassauci ne akayi ga wanda ya fara cin abinci sai lokaci ya kure masa.

wa sallallahu wa sallama ala Nabiyyina Muhammadin wa ala aa'lihi wa sahbihi ajma'in.

ANA YIN WUTIRI NE A KARSHEN DARE ! !

ANA YIN WUTIRI NE A KARSHEN DARE ! !

Tambaya Assalamu alaikum wa rahmatullah. Malam menene hukuncin yin wuturi a lokacin taraweeh bayan lokacin taraweeh bayan kuma mutum yana son yin tahajjud cikin dare? Amsa Wa alaikum assalam, in har mutum ya san zai yi wata sallar bayan tarawihi, to abin da yake dai dai shi ne ya jinkirta wutirinsa zuwa karshen dare saboda hadisin da Bukari da Muslim suka rawaito cewa :

Annabi (s.a.w) yana barin wutirin sa in ya yi sallar dare zuwa lokacin sahur, da kuma hadisin da Annabin yake cewa: :Ku sanya wutiri sallarku ta karshe da daddare" Bukari ne ya rawaito da Muslim. Allah ne mafi
 
 
 Posted By Aka Sanya A Tuesday, May 09 @ 05:56:04 PDT Da MediaHausaTeam
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 
 
 
Comments & Debates :-: التعليقات والمحاورات

 
 
For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 

Wace Alaka

· Fiye Da Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi
· Labari Da MediaHausaTeam


Mai Karanta Labari A Kan Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi:
Bayyanar mata masu neman mata a kasar Hausa


Mataki Na Rating

Average Score: 5
Kurioi: 1


Don Allah Ku Kai Ta Biyu, Da Wannan Mataki Na:

Excellent Very Good Good Regular Bad

Hanyoyin


 Firinta Zumunci Firinta Zumunci


Ya Danganta Kanun Labarai

Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi

"TAMBAYOYI DA AMSA, SHEIK ABDULWAHAB ABDULLAH IDAN MUTUM YANA CIKIN YIN SAHUR, SA" | Iya Yin/Halitta Lissafin | 0 Lafiyata
Maganar Na Mallakar Takardar Mannawa Ba Ma Da Ke Kula Da Su Natsu.

Lafiyata Wanda Ya Ba Da Yarji Da Kuka Je Ka Diwani
 

 
EsinIslam The Muslim World Portal For Islamics, News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Quranic Islamic Articles, Radio, Audio Quran, TV Channels, Fatwa Rulings, Muslim News Newspapers Magazines Headlines Articles Forums Schools, Universities, Colleges, Mosques, Qur'an, Hadith, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Fasting Ramadan, Vidoes, Books On EsinIslam.Com And Muxlima.Com

  :-: Go Home :-: Go Top :-: