Shiga
  Create an account
Gidan Ku
Yi Fita
 
 
 
Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Babban Labari Yau

Babu Wani Babban Ma Labari A Nan Ka A Yanzu, Domin Ba Su Yi Rajista Ko Da Ya Zama Dan Maabuci Ba Tukuna. Shiga Yanzu!.

Mahadin Kafada Kissoshin


Tarihi Addinin Musulunci Da Kissoshi
[ Tarihi Addinin Musulunci Da Kissoshi ]

·Sabuwar Shekarar 1439 BH: Watannin Musulunci a kundin tarihi (2)
·Sabuwar Shekarar 1409 BH: Watannin Musulunci a kundin tarihi
·Me Ya Sa Yan Shi'a Suke Kin Banu Umayya?! -Dr Mansur Sokoto
·**WA YA KASHE HUSSAIN?**(8)
·IBN TAIMIYYAH GWARZON NAMIJI. (Misbahu Abdullahi)
·Halin Musulmi Na kwarai Ranar Ashura, Da Halin Masu Bi'ah
·AA'SHUURAA (1) BANDA BIDI'AR SHI'AH BANDA KUMA BIDI'AR NAASI
·AHLUS SUNNAH BA YA ZAGIN SAHABIN MANZON ALLAH SAWA'UN ALIYYU BIN ABI TALIB
·AHLUS SUNNAH BA YA ZAGIN SAHABIN MANZON ALLAH SAWA'UN ALIYYU BIN ABI TALIB

Wa Ya Ke A Dandali

Wannan Lokaci, Akwai A Wani Hali Da Kanka 2 Bako, Ko Baki, Da 3 Dan (Yan), Wadanda Suka Hada da 'Yan awqaf. Ga Da Sauran Kasashe Membobin (Yan), A Kan Wani Hali Da Danna Here

Ba Kuka Je Maabuci. Ka Iya Diwani Kyauta Da Matsarka Da Nan

Cagiya
Luggogi

Tsina Sarke Harshe:


Babobi Kafa Hanya


Iya Yin

Lakani

Muku Magana

Ba Ni Da Lissafin Duk Da Haka? Ka iya Halitce A. Kamar Yadda Suka Yi Rajista Maabuci Akwai Wakansu A Cikinku Amfania Fagen Siyasa Kamar Taken Manajar Lafiyata, Da Tungume Kafa Lafiyata Gidan Da Sunanka.

Da Makalolin

Monday, September 09
· Kwadaitarwa kan yin azumi a cikin watan Sha'aban
· Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla (2)
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla
· Manuniya Kan Sinadaran Da Ke Tausasa kekasar Zuciya (3)
· Darussa daga Hadisin Matafiya Uku
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (4)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (3)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (2)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi (3)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar musulmi (2)
· Kyauta da kyauta-yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (3)
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (2)
Sunday, September 08
· Manuniya kan ladubban yin addu'a
· Matsayi da muhimmancin addu'a ga Musulmi
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (5)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (4)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (3)
· Tasirin Darare Goma na Zul-Hajji da bayanin Layya da Sallar Idi
· Manuniya kan azumin nafila bayan na Ramadan (7)
· Idan za ku fadi magana ku yi adalci
· Sharhin wakar Bakan-Gizo ta Malam Maharazu
· Na rubuta littafin Almajirai Ko Attajirai? ne don ceto yara daga kangin bara da
· Binciken tarihin Hausa: Labaran da bishiyoyin kuka ke sanar mana
· Malam Usman Dan Is'haka: Tauraron ilimi kuma fitila daga cikin fitulun Sakk
· Adabin Gargajiya
· Asalin Hausa (3)
· Farfesa Umar B. Ahmed ya samu lambar yabo ta kasa
· Asalin Hausa (2)

Babban Makaloli

Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


MARABA DA WATAN RAMADAN
 
 
Labari, Da Kayayyakin Aiki Kanun Labarai LAILATUL QADR

MARABA DA WATAN RAMADAN

LAILATUL QADR: shine Qaddararren dare, dare mai daraja mai girma, daren alkhayri, dare mai albarka, dare ne wanda misali bazai gama rarrabe abunda wannan dare ya qunsa ba face ALLAH (SWT) shine masani.

•••FALALAR DAREN LAILATUL QADR••• .

Falalar wannan dare mai girma ce domin an shedar da sauqar al'qur'ani acikinsa, kuma ALLAH (SWT) Ya ambace sa acikin LittafinSa a wurare daban-daban, daga cikinsu akwai fadar ALLAH (SWT):

"lallai mu muka sauqar da shi (Alqur'ani) acikin daren Lailatul Qadr, me ya sanar da kai abunda ake qira Lailatul Qadr, Daren Lailatul qadr yafi daraja akan wata dubu, saboda mala'iku suna sauqa acikinsa tare da ruhu (jibril) da izinin Ubangijinsu ga kowane al'amari, Amincin ALLAH ne wannan daren (da abinda ke cikinsa) har 6ullowar alfijir" .

(Surah ta 97 aya ta 1 zuwa 5)
Haqiqa daukakar daraja ta isa ga wannan dare na Lailatul Qadr acikin wadannan ayoyi cewa yafi watanni dubu, Haka kuma sauqar mala'iku acikinsa har da Mala'ika Jibrilu (AS) wata falala ce ta wannan daren.

Kuma lalla akwai daga falalar wannan dare cewa acikinsa ne ake rarrabe dukkanin al'amura abin hukuntawa.

ALLAH (SWT) Yace:

"Lallai ne mu mun sauqar da alqur'ani a cikin dare mai albarka, lallai Mu masu gargadi ne, acikinsa ne ake rarraba dukkanin al0ura abin hukuntawa" .

(Surah ta 44 aya ta 3 zuwa 6)
•••LOKUTAN DA AKE SAMUN DAREN LAILATUL QADR••• .

Annabi (SAW) yace: shi wannan dare, ana samunsa a daren 21, da daren 23, da daren 25, da daren 27 da daren 29 da daren qarshe na watan Ramadan.

Dan Umar (RA) Yace:

wasu mutane daga sahabban Annabi (SAW)
an nuna musu daren Lailatul Qadar acikin barci, acikin kwana bakwai na qarshen watan Ramadan, sai Manzon ALLAH (SAW)
Yace: "Ina zaton cewa mafarkinku ta dace da kwana bakwan qarshe, saboda haka wanda ya kasance zai nemi ta to ya neme ta acikin kwana bakwai na qarshen watan Ramadan" .

(Muttafaqun Alaihi)
Mu'awiyya Dan Abu- sufyan (RA) Yace:

Manzon ALLAH (SAW)
Yace: acikin (Lokacin ganin) Lailatul Qadari:

"Daren 27 ne" Abu- Dawud ya ruwaito shi, kuma zance mafi rinjaye Hadith ne mauqufi. Kuma lallai (Malamai) sunyi sa6ani acikin ayyana takamammen daren a bisa zantuka arba'in.

Aisha (RA) tace:

"Manzon ALLAH (SAW)
Ya kasance yana maqwabtakar masallaci a kwana goma na qarshen Watan Ramadan, Yana cewa ku nemi daren Lailatul Qadr a kwana Goma na qarshen watan Ramadan " .

(Bukhari 4 /225, Muslim 1169)
Ibn Hajar Yace: Bayan jeranta bayani akanta (Lailatul Qadr) mafi rinjayen zance shine tana cikin marra ta Goman qarshe, kuma ita tana cancanjawa ne.

To wadannan sune Lokutan da ake samun Daren Lailatul Qadr.

ALAMAR DAREN LAILATUL QADR

Manzon ALLAH (SAW)

Ya siffanta daren Lailatul Qadr cikin abunda Dan Abbas (RA)
Ya ruwaito cewa:

Manzon ALLAH (SAW)

Yace: "Daren Lailatul Qadr dare ne mai sauqi wanda yake a sake, ba mai zafi bane kuma ba mai sanyi ba ne, rana tana wayuwar gari tana mai rauni (Marar zafi)
mai launin ja" .

(Ibn Khuzaimah 3/231).

NEMAN DACEWA DA "DAREN LAILATUL QADR"

Musulmi yana neman dacewa da wannan Dare mai albarka ta hanyoyi kamar haka:

1• Tsayuwa da Da'a ga ALLAH yana mai imani da kuma kwadayin ladar Ubangijinsa.

Manzon ALLAH (SAW)
Yace: "Wanda duk yayi tsayuwar daren Lailatul Qadr yana mai imani da ALLAH da kuma neman ladar Ubangiji to an gafarta masa abunda ya gabatar na zunubai" .

(Bukhari 4/217, Muslim 759)
2• Musulmi kan iya neman dacewa da wannan dare ta hanyar yawaita addu'a.

Aisha (RA) tace: "Ya Manzon ALLAH shin ko kana ganin idan na gane wani dare ne Lailatu Qadr me zance acikinsa?

Sai yace kice: .

ALLAHUMMA INNAKA AFUWWUN TUHIBBUL AFWA FA'AFU ANNIY"

Ma'ana: "Ya ALLAH Lallai Kai mai yafewa ne kuma kana son yafewa to ina roqonka ka yafe min" .

(Tirmizi 3760, Ibn Majah 3850)
3• Raya kwana 10 na qarshen Watan Ramadan da ibada, da kuma nisantar abubuwan sha'awa da yawaita ayyukan Da'a zuwa ga ALLAH (SWT).

Aisha (RA) tace: Manzon ALLAH (SAW) Ya kasance yana yawaita qoqarin ibada a kwana 10 na qarshen Watan Ramadan, irin qoqarin da baya yin irinsa a kwanakin da ba wadannan ba" .

(Muslim 1174)
4• Yawaita ambaton ALLAH irin wanda aka samo daga Manzon ALLAH (SAW) da kuma yawaita karatun Alqur'ani mai Girma da Haddarsa, da kuma qiran mutane zuwa ga ayyukan alkhayri, dayi musu hani akan mummuna.

YA ALLAH KA BAMU DACEWA DA DAREN LAILATUL QADR KUMA KA AMSA MANA IBADUNMU. (Ameen)
-Faridah Bintu Salis.

(Bintu-sunnah)
 
 
 Posted By Aka Sanya A Tuesday, May 09 @ 05:58:22 PDT Da MediaHausaTeam
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 
 
 
Comments & Debates :-: التعليقات والمحاورات

 
 
For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 

Wace Alaka

· EsinIslam Turanci Kusa
· Fiye Da Labari, Da Kayayyakin Aiki Kanun Labarai
· Labari Da MediaHausaTeam


Mai Karanta Labari A Kan Labari, Da Kayayyakin Aiki Kanun Labarai:
MARTANI: Yadda rikicin Izala da darika ya kasance a Sabo Ibadan: Kwan-gaba kwan-


Mataki Na Rating

Average Score: 5
Kurioi: 1


Don Allah Ku Kai Ta Biyu, Da Wannan Mataki Na:

Excellent Very Good Good Regular Bad

Hanyoyin


 Firinta Zumunci Firinta Zumunci


Ya Danganta Kanun Labarai

Labari, Da Kayayyakin Aiki Kanun Labarai

"MARABA DA WATAN RAMADAN" | Iya Yin/Halitta Lissafin | 0 Lafiyata
Maganar Na Mallakar Takardar Mannawa Ba Ma Da Ke Kula Da Su Natsu.

Lafiyata Wanda Ya Ba Da Yarji Da Kuka Je Ka Diwani
 

 
EsinIslam The Muslim World Portal For Islamics, News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Quranic Islamic Articles, Radio, Audio Quran, TV Channels, Fatwa Rulings, Muslim News Newspapers Magazines Headlines Articles Forums Schools, Universities, Colleges, Mosques, Qur'an, Hadith, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Fasting Ramadan, Vidoes, Books On EsinIslam.Com And Muxlima.Com

  :-: Go Home :-: Go Top :-: