Shiga
  Create an account
Gidan Ku
Yi Fita
 
 
 
Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Babban Labari Yau

Babu Wani Babban Ma Labari A Nan Ka A Yanzu, Domin Ba Su Yi Rajista Ko Da Ya Zama Dan Maabuci Ba Tukuna. Shiga Yanzu!.

Mahadin Kafada Kissoshin


Harkokin DuniyarMusulmi DaAddiniMusulunc
[ Harkokin DuniyarMusulmi DaAddiniMusulunc ]

·Musulmi da farfagandar makiya
·Abin da za mu yi Allah Ya so mu (2)
·Abin da za mu yiAllah Ya so mu (1)
·Giba da illolinta (1)
·Yadda Musulunci ya 'yanta mace (5)
·Yadda Musulunci ya 'yanta mace (4)
·Tukuici ga mai azumi (4)
·Tukuici ga mai azumi (3)
·Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu

Wa Ya Ke A Dandali

Wannan Lokaci, Akwai A Wani Hali Da Kanka 2 Bako, Ko Baki, Da 3 Dan (Yan), Wadanda Suka Hada da 'Yan awqaf. Ga Da Sauran Kasashe Membobin (Yan), A Kan Wani Hali Da Danna Here

Ba Kuka Je Maabuci. Ka Iya Diwani Kyauta Da Matsarka Da Nan

Cagiya
Luggogi

Tsina Sarke Harshe:


Babobi Kafa Hanya


Iya Yin

Lakani

Muku Magana

Ba Ni Da Lissafin Duk Da Haka? Ka iya Halitce A. Kamar Yadda Suka Yi Rajista Maabuci Akwai Wakansu A Cikinku Amfania Fagen Siyasa Kamar Taken Manajar Lafiyata, Da Tungume Kafa Lafiyata Gidan Da Sunanka.

Da Makalolin

Monday, September 09
· Kwadaitarwa kan yin azumi a cikin watan Sha'aban
· Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla (2)
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla
· Manuniya Kan Sinadaran Da Ke Tausasa kekasar Zuciya (3)
· Darussa daga Hadisin Matafiya Uku
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (4)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (3)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (2)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi (3)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar musulmi (2)
· Kyauta da kyauta-yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (3)
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (2)
Sunday, September 08
· Manuniya kan ladubban yin addu'a
· Matsayi da muhimmancin addu'a ga Musulmi
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (5)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (4)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (3)
· Tasirin Darare Goma na Zul-Hajji da bayanin Layya da Sallar Idi
· Manuniya kan azumin nafila bayan na Ramadan (7)
· Idan za ku fadi magana ku yi adalci
· Sharhin wakar Bakan-Gizo ta Malam Maharazu
· Na rubuta littafin Almajirai Ko Attajirai? ne don ceto yara daga kangin bara da
· Binciken tarihin Hausa: Labaran da bishiyoyin kuka ke sanar mana
· Malam Usman Dan Is'haka: Tauraron ilimi kuma fitila daga cikin fitulun Sakk
· Adabin Gargajiya
· Asalin Hausa (3)
· Farfesa Umar B. Ahmed ya samu lambar yabo ta kasa
· Asalin Hausa (2)

Babban Makaloli

Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


MANYAN LAIFUFFUKA 70 NAWA KAKE AIKATAWA DAGA CIKI?
 
 
Labari, Da Kayayyakin Aiki Kanun Labarai DAGA SHEIKH AMINU IBRAHIM DAURAWA

MANYAN LAIFUFFUKA 70 NAWA KAKE AIKATAWA DAGA CIKI ?

Manyan malamai sunyi kokarin tattara, manyan laifukkuka, a guri guda domin sanin su, da fahimtar munin su, da yadda zaa guje musu.

Allah ya bamu ikon kiyayewa.

1- Shirka da kashe-kashenta 2- kisan kai 3 – Tsafi 4- Wasa da sallah 5- Hana zakka 6- Sabawa iyaye 7- Cin riba 8- Cin dukiyar marayu 9- yiwa Annabi saw karya 10- Karya Azumi da gangan 11- Gudu daga filin daga ana yakin kare addini.

12- Yin Zina 13- Shugaba mai hainci ga talakawansa.

14- Shan giya da sarrafata 15- Girman kai da takama da jiji da kai 16- Shedar Zur 17- Luwadi da mdigo 18- Yin kage ga muminai 19- Satar dukiya daga baitul mali 20- Zaluncin cin dukiyar jamaa, ta algus da manuba.

21- Sata, da sane.

22- Fashi da makami 23- Rantsuwar karya 24- Yawan karya 25- Wanda ya kashe kansa da gangan 26- Mugun Alkali, 27- Maza masu koyi da mata da Mata masu koyi da maza 28- Masu auran kisan wuta 29- Masu cin mushe da shan jini da alhanzir 30- Rashin tsarki daga fitsari.

31- Masu karbar dukiyar Jamaa babu dalili 32- Munafinci 33- Ha'inci 34- Yin ilmi don duniya da boye ilimi mai amfani 35- Yin gori idan ka yiwa mutum wani alkhairi,.

36- Karyata kaddara 37- magulmaci 38- Mai yawan laantar mutane 39- mayaudari 40- Gasgata bokaye da yan tsibbu 41- Mace mai tsiwa ga mijinta 42- Rashin sada zumunta 43- Sassaka gumaka 44- Annamimanci 45- Kukan mutuwa (yin hawaye babu laifi)
46- Sukan Nasabar mutane, da cin mutunci.

47- Cutar Jamaa, ta kowacce fuska.

48- Kafurta mutane,babu dalilin daga sharia 49- Dunguma ashariya da yawan zage- zage.

50- Zagin waliyai da bayin Allah malamai 51- Jan tufafi a kasa, 52- Sanya tufafin alhariri, 53- Yanka dabba da sunan wani. ba Allah ba.

54- Wanda ya shiga iyakar kasar wani, ko gonar sa ko filinsa.

55- Zagin sahabbai.

56- Mace mai karin gashi.da zane, da yin wushirya da aske gashin gira.

57- Kiran Mutane zuwa ga bata, ko koyar da barna.

58- Wanda yake yiwa dan uwansa barazana da makami.

59- Mai daukan rahoton musulmi yana kaiwa makiyansu.

60- Tauye mudu 61- Jayyaya da musu mara amfani a cikin addini 62- Mutumin da baya jingina kansa ga iyayansa.

63- fidda tsammani daga Rahmar Allah.

64- Camfi 65 – Shan ruwa ko abinci a kofin zinarai.

66- Gaba da juna 67- Butulci 68, Caca 69- Keta alfarmar haramin Macca da Madina.

70 – Cin Zarfin makoci.

ALLAH YA TSARE MU.
 
 
 Posted By Aka Sanya A Tuesday, May 09 @ 06:07:50 PDT Da MediaHausaTeam
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 
 
 
Comments & Debates :-: التعليقات والمحاورات

 
 
For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 

Wace Alaka

· EsinIslam Turanci Kusa
· Fiye Da Labari, Da Kayayyakin Aiki Kanun Labarai
· Labari Da MediaHausaTeam


Mai Karanta Labari A Kan Labari, Da Kayayyakin Aiki Kanun Labarai:
MARTANI: Yadda rikicin Izala da darika ya kasance a Sabo Ibadan: Kwan-gaba kwan-


Mataki Na Rating

Average Score: 5
Kurioi: 1


Don Allah Ku Kai Ta Biyu, Da Wannan Mataki Na:

Excellent Very Good Good Regular Bad

Hanyoyin


 Firinta Zumunci Firinta Zumunci


Ya Danganta Kanun Labarai

Labari, Da Kayayyakin Aiki Kanun Labarai

"MANYAN LAIFUFFUKA 70 NAWA KAKE AIKATAWA DAGA CIKI?" | Iya Yin/Halitta Lissafin | 0 Lafiyata
Maganar Na Mallakar Takardar Mannawa Ba Ma Da Ke Kula Da Su Natsu.

Lafiyata Wanda Ya Ba Da Yarji Da Kuka Je Ka Diwani
 

 
EsinIslam The Muslim World Portal For Islamics, News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Quranic Islamic Articles, Radio, Audio Quran, TV Channels, Fatwa Rulings, Muslim News Newspapers Magazines Headlines Articles Forums Schools, Universities, Colleges, Mosques, Qur'an, Hadith, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Fasting Ramadan, Vidoes, Books On EsinIslam.Com And Muxlima.Com

  :-: Go Home :-: Go Top :-: