Hause
- Gaban Shafin    - Samiya Goma    - Batutuwa    - Takardun Labari    - Cagiya Hausa    - Muhawara Hausa    - Ƙungiyar Hausa    - Yakan Yi Bitar    - Saƙonninku Na Sirri    - Bincike    - Mujallan    - Ma\'ajiyar Takardu    - Ciki    - Shafin Yanar Gizo    - Saukewa    - Tambayoyi Masu Yawa    - Shawarce Mu    - Ajiye Bayanai   

 

 
ABUBUWAN DA ANNABI (SAW) YA NEMI TSARI DA SU
 
 
Kacici-ka-cicin Addini, Hukunce-hukuncen DAGA SHEIKH AMINU IBRAHIM DAURAWA

ABUBUWAN DA ANNABI (SAW) YA NEMI TSARI DA SU

WADANNAN ABUBUWA DA SUKAZO A HADISAI ANNABI SAW YA NEMI TSARI DA SU.

1, ZUCIYAR DA BATA TSORAN ALLAH.

2, FITINAR ZUCIYA 3, SHARRIN, JI ,DA GANI 4, TSORO 5, ROWA 6, BAKIN CIKI 7, DAMUWA 8, BACIN RAI 9, HASARA 10, SABON ALLAH 11, KASALA 12, GAJIYAWA 13, KASKANCI 14, KARANCI 15, TALAUCI, 16, FITINAR KABARI, 17, ZUCIYAR DA BATA KOSHI 18, YUNWA 19, CIN AMANA 20, TABEWA 21, MUNAFINCI 22, BASHI 23, FITINAR WADATA 24, FITINAR DUNIYA 25, SHARRIN MAZAKUTA 26, KAFURCI 27, BATA 28, RINJAYAN MAKIYA 29, DARIYAR MAKIYA 30, MUMMMUNAN TSUFA 31, MUMMUNAR HUKUNCI 32, TABEWA A RAYUWA 33, CIWON HAUKA 34, KAMBUN BAKA 35, KASKANCIN RAYUWA 36, KOMAWA BAYA A RAYUWA 37, ADDU'AR WANDA AKA ZALUNTA 38, MUMMMUNAR MAKOMA 39, MUMMUNAN MAKOCI 40, RINJAYAN MAZAJE 41, FITINAR DUJAL 42, AZABAR JAHANNAMA 43, SHARRIN SHEDANUN MUTANE 44, FITINAR RAYUWA 45, FITINAR MUTUWA 46, AZABAR KABARI, 47, SHARRIN ABINDA AKA SANA ANTA.

48, SHARRIN ABINDA AKA AIKATA 49 , SHARRIN ABINDA MUTUM BAIYI BA 50, SHARRIN GIRGIZAR KASA 51, GANGAROWA DAGA TUDU 52, RUSOWAR GINI AKA 53, NEMAN TSARI DA YARDAR ALLAH DAGA FUSHIN SA.

54, NEMAN TSARI DAGA MATSATSIN FILIN ALKIYAMA 55, NEMAN TSARI DAGA ADDU' AR DA BAA AMSAWA.

56, NEMAN TSARI DAGA BUSHEWAR ZUCIYA 57, NEMAN TSARI DAGA RIYA.

58, NEMAN TSARI DAGA FASIKANCI.

59, NEMAN TSARI DAGA JI, DA JIYARWA 60, NEMAN TSARI CIWAN KUTURTA.

61 NEMAN TSARI DAGA HAUKA 62, NEMAN TSARI KURUMTA DA BEBENTA KA.

63, NEMAN TSARI DAGA MUMMUNAN CIWO 64, NEMAN TSARI DAGA KADA KA BATA KO KA BATAR DA WANI 65, NEMAN TSARI DAGA KADA KA ZAME KO A ZAMAR DA KAI.

66, NEMAN TSARI KADA KAZALUNCI WANI KO A ZALUNCEKA 67, NEMAN TSARI DAGA RAI MAI ZARI, 68, NE MAN TSARI DAGA MUMMUNAN MAKOCI.

69, TSARI DAGA MUMMUNAR RANA.

70, TSARI DAGA MUMMUNAN DARE 71, TSARI DAGA MUMMUNAN LOKACI, 72, TSARI DAGA MUMMUNAN ABOKI 73, TSARI DAGA MUMMMUNAN MAKOCI 74, TSARI DAGA YUNWA 75, TSARI DAGA GOBARA.

76 TSARI DAGA DULMIYA A RUWA 77, TSARI DAGA MUMMUNAR CIKAWA 78, TSARI DAGA GUDU A FILIN DAGA 79. NEMAN TSARI DAGA HARBIN KUNAMA 80, TSARI DAGA MUMMUNAN HALI.

81, TSARI DAGA RINJAYAN MIKIYI 82, TSARI DAGA SHIRKA 83, NEMAN TSARI DA KALMOMIN ALLAH DAGA SHARRIN ABINDA YA HALATTA.

84, NEMAN TSARI DAGA GUSHEWAR NIIMAH 85, TSARI DAGA JUYAWA DAGA YANAYI MAI KYAU ZUWA MUMMMUNA 86, DA SAUKAR AZABA 87, DAGA DUKKAN FISHIN ALLAH 88, SHARRIN HARSHE 89, SHARRIN BUSHEWAR ZUCIYA 90, SHARRIN ILMI FARA AMFANI, 91, SHARRIN MASU TSAFI DA SIHIRI ALLAH YA TSARE MU BAKI DAYAN WADANNAN ABUBUWA, DAN RAHAMAR SA DA JIN KANSA, AMEEN
 
 
 Posted By Aka Sanya A Tuesday, May 09 @ 06:10:14 PDT Da MediaHausaTeam
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 
 
 
Comments & Debates :-: التعليقات والمحاورات

 
 
For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 

Wace Alaka

· Fiye Da Kacici-ka-cicin Addini, Hukunce-hukuncen
· Labari Da MediaHausaTeam


Mai Karanta Labari A Kan Kacici-ka-cicin Addini, Hukunce-hukuncen:
Sako daga marigayi Umaru Musa `Yar`aduwa


Mataki Na Rating

Average Score: 3.5
Kurioi: 2


Don Allah Ku Kai Ta Biyu, Da Wannan Mataki Na:

Excellent Very Good Good Regular Bad

Hanyoyin


 Firinta Zumunci Firinta Zumunci


Ya Danganta Kanun Labarai

Kacici-ka-cicin Addini, Hukunce-hukuncen

"ABUBUWAN DA ANNABI (SAW) YA NEMI TSARI DA SU" | Iya Yin/Halitta Lissafin | 0 Lafiyata
Maganar Na Mallakar Takardar Mannawa Ba Ma Da Ke Kula Da Su Natsu.

Lafiyata Wanda Ya Ba Da Yarji Da Kuka Je Ka Diwani
 

 
EsinIslam The Muslim World Portal For Islamics, News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Quranic Islamic Articles, Radio, Audio Quran, TV Channels, Fatwa Rulings, Muslim News Newspapers Magazines Headlines Articles Forums Schools, Universities, Colleges, Mosques, Qur'an, Hadith, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Fasting Ramadan, Vidoes, Books On EsinIslam.Com And Muxlima.Com

  :-: Go Home :-: Go Top :-: