Shiga
  Create an account
Gidan Ku
Yi Fita
 
 
 
Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Babban Labari Yau

Babu Wani Babban Ma Labari A Nan Ka A Yanzu, Domin Ba Su Yi Rajista Ko Da Ya Zama Dan Maabuci Ba Tukuna. Shiga Yanzu!.

Mahadin Kafada Kissoshin


Kacici-ka-cicin Addini, Hukunce-hukuncen
[ Kacici-ka-cicin Addini, Hukunce-hukuncen ]

·Illolin zina da luwadi da madigo (1)
·Layya da hukunce-hukuncenta
·Kwadaitarwa kan yin azumi a cikin watan Sha'aban
·Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla (2)
·Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (5)
·Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (4)
·Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (3)
·Manuniya kan azumin nafila bayan na Ramadan (7)
·Menene Hunkunci Azumtar Watan Rajab??

Wa Ya Ke A Dandali

Wannan Lokaci, Akwai A Wani Hali Da Kanka 2 Bako, Ko Baki, Da 3 Dan (Yan), Wadanda Suka Hada da 'Yan awqaf. Ga Da Sauran Kasashe Membobin (Yan), A Kan Wani Hali Da Danna Here

Ba Kuka Je Maabuci. Ka Iya Diwani Kyauta Da Matsarka Da Nan

Cagiya
Luggogi

Tsina Sarke Harshe:


Babobi Kafa Hanya


Iya Yin

Lakani

Muku Magana

Ba Ni Da Lissafin Duk Da Haka? Ka iya Halitce A. Kamar Yadda Suka Yi Rajista Maabuci Akwai Wakansu A Cikinku Amfania Fagen Siyasa Kamar Taken Manajar Lafiyata, Da Tungume Kafa Lafiyata Gidan Da Sunanka.

Da Makalolin

Monday, September 09
· Kwadaitarwa kan yin azumi a cikin watan Sha'aban
· Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla (2)
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla
· Manuniya Kan Sinadaran Da Ke Tausasa kekasar Zuciya (3)
· Darussa daga Hadisin Matafiya Uku
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (4)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (3)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (2)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi (3)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar musulmi (2)
· Kyauta da kyauta-yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (3)
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (2)
Sunday, September 08
· Manuniya kan ladubban yin addu'a
· Matsayi da muhimmancin addu'a ga Musulmi
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (5)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (4)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (3)
· Tasirin Darare Goma na Zul-Hajji da bayanin Layya da Sallar Idi
· Manuniya kan azumin nafila bayan na Ramadan (7)
· Idan za ku fadi magana ku yi adalci
· Sharhin wakar Bakan-Gizo ta Malam Maharazu
· Na rubuta littafin Almajirai Ko Attajirai? ne don ceto yara daga kangin bara da
· Binciken tarihin Hausa: Labaran da bishiyoyin kuka ke sanar mana
· Malam Usman Dan Is'haka: Tauraron ilimi kuma fitila daga cikin fitulun Sakk
· Adabin Gargajiya
· Asalin Hausa (3)
· Farfesa Umar B. Ahmed ya samu lambar yabo ta kasa
· Asalin Hausa (2)

Babban Makaloli

Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


SHAWARWARI 60 GA MATAN AURE
 
 
Harkokin DuniyarMusulmi DaAddiniMusulunc DAGA SHEIKH AMINU IBRAHIM DAURAWA

SHAWARWARI 60 GA MATAN AURE

Shawarwari 60 ga matan aure domin samun zamantakewa mai inganci, da aure mai albarka, kamar yadda muka Bawa maza suma shawara 60.

1.Ta rike masa amana, 2. Tayi masa biyayya akan duk abinda ba sabon Allah bane.

3. Ta kula da dukiyarsa 4. Ta kula da Sallah akan lokaci. Da addua zaman lafiya 5. TA girmama shi a gaban idansa 6. TA kare girmansa a bayan idansa 7. Ta so abinda yake so, koda ba abin so bane a wajenta 8. Ta ki abinda yake ki, koda ba abin ki bane awajenta 9. Ta damu da duk abin da ya damu dashi.

10. Ta kau da kai daga abinda ya kauda kai, daga gareshi 11.Tayi fushi , da dukkan abinda yayi fushi da shi .

12.Ta yarda da duk abinda ya yarda da shi 13.Idan ya bata kadan taga yawansa 14.Idan ya bata da yawa tayi godiya 15.Ta farka daga bacci kafin ya farka 16.Sai yayi bacci kafin tayi 17.Tayi hakuri idan yayi fushi 18 Tayi taushi idan yayi tsauri 19.Ta lallashe shi idan ya hasala 20.kada ta nuna raki a gabansa 21.kada tayi kuka alhali yana dariya 22.kada tayi dariya alhali yana kuka 23.kada ta tsaya kai da fata sai yayi mata wani abu 24.kada ta matsa masa da bukatu 25.kada ta dinka ganinsa kamar yaran gida 26.kada ta dinka yi masa gyara barkatai 27.kada ta dinka kushe tsarinsa 28.Ki dinka zuga shi a gaban danginta 29.

Ta dinka girmama shi a wajen kawayenta 30.Ta dinka nuna masa abu mai kyau 31.Ta dinka boye abu mummuna 32.Idan ya kawo wata damuwa gareta, ta taimake shi ya warware ta 33.Idan ya nuna baya son wani abu ta daina 34.Ta kwantar masa da hankali a lokacin damuwa 35.Ta sassauta masa idan yana cikin bakin ciki 36.Ta tsaya da jinyar sa idan yana rashin lafiya 37.Ta taimake shi lokacin da yake neman taimako 38.Idan yana cikin kunci ta sassauta bukatu 39.Tayi masa rakiya lokacin fita ta tareshi a lokacin da ya dawo 40.Ta tausasa harshe a lokacin da take magana dashi 41.Ta zama mai tsaftar gida iya iyawarta 42.Ta tsara dakinta sosai yadda zai birge 43.Tayi masa bankwana a lokacin balaguro 44.Tayi ado karshen iyawarta 45.Ta bayyana halaye masu kyau 46.Ishara ta ishi mai hankali ta kula wannan sosai 47.Ta bayyana kanta a matsayin mace 48.Ta iya murmushi da lafazi mai kwantar da rai 49.Ta cika zuciyarsa da sonta idansa da kwalliyarta 50.Tayi kokarin jan hankalinsa da abin da yake so 51.Ta mayar masa da kyakkyawa idan yay i mata mummuna 52.Ta yafe masa idan ya munana mata 53.Ta karbi uzurinsa 54.kada tayi sallar nafila sai ta sanar masa 55.kada ta dau azumi sai ya sani.

56.kada ta fita daga gida sai ya sani.

57.Ta iya girki kala-kala.

58.kazantar jiki ta dade tana kashe aure a kula.

59.kada ta shigar da wani gidansa sai da izni.

60.kada ta nemi saki ko rabuwa haka kawai Allah ya zaunar damu lafiya da iyalan mu
 
 
 Posted By Aka Sanya A Tuesday, May 09 @ 06:10:58 PDT Da MediaHausaTeam
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 
 
 
Comments & Debates :-: التعليقات والمحاورات

 
 
For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 

Wace Alaka

· Fiye Da Harkokin DuniyarMusulmi DaAddiniMusulunc
· Labari Da MediaHausaTeam


Mai Karanta Labari A Kan Harkokin DuniyarMusulmi DaAddiniMusulunc:
Aliyu (r.a) Yayi Mubaya'a Ga Khalifancin AbuBakar (r.a)!


Mataki Na Rating

Average Score: 5
Kurioi: 1


Don Allah Ku Kai Ta Biyu, Da Wannan Mataki Na:

Excellent Very Good Good Regular Bad

Hanyoyin


 Firinta Zumunci Firinta Zumunci


Ya Danganta Kanun Labarai

Harkokin DuniyarMusulmi DaAddiniMusulunc

"SHAWARWARI 60 GA MATAN AURE" | Iya Yin/Halitta Lissafin | 0 Lafiyata
Maganar Na Mallakar Takardar Mannawa Ba Ma Da Ke Kula Da Su Natsu.

Lafiyata Wanda Ya Ba Da Yarji Da Kuka Je Ka Diwani
 

 
EsinIslam The Muslim World Portal For Islamics, News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Quranic Islamic Articles, Radio, Audio Quran, TV Channels, Fatwa Rulings, Muslim News Newspapers Magazines Headlines Articles Forums Schools, Universities, Colleges, Mosques, Qur'an, Hadith, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Fasting Ramadan, Vidoes, Books On EsinIslam.Com And Muxlima.Com

  :-: Go Home :-: Go Top :-: