Shiga
  Create an account
Gidan Ku
Yi Fita
 
 
 
Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Babban Labari Yau

Babu Wani Babban Ma Labari A Nan Ka A Yanzu, Domin Ba Su Yi Rajista Ko Da Ya Zama Dan Maabuci Ba Tukuna. Shiga Yanzu!.

Mahadin Kafada Kissoshin


Labari, Da Kayayyakin Aiki Kanun Labarai
[ Labari, Da Kayayyakin Aiki Kanun Labarai ]

·Siyasa da matsayin malamai a Musulunci (1)
·Matsayin sada zumunta a Musulunci
·Sharhin wakar Bakan-Gizo ta Malam Maharazu
·Na rubuta littafin Almajirai Ko Attajirai? ne don ceto yara daga kangin bara da
·Binciken tarihin Hausa: Labaran da bishiyoyin kuka ke sanar mana
·Malam Usman Dan Is'haka: Tauraron ilimi kuma fitila daga cikin fitulun Sakk
·Adabin Gargajiya
·Farfesa Umar B. Ahmed ya samu lambar yabo ta kasa
·Matsara Wasu Yan Bidi'ah Da Wasu Kafurai Ta Yi Matukar Kama Game Da Khawaar

Wa Ya Ke A Dandali

Wannan Lokaci, Akwai A Wani Hali Da Kanka 2 Bako, Ko Baki, Da 3 Dan (Yan), Wadanda Suka Hada da 'Yan awqaf. Ga Da Sauran Kasashe Membobin (Yan), A Kan Wani Hali Da Danna Here

Ba Kuka Je Maabuci. Ka Iya Diwani Kyauta Da Matsarka Da Nan

Cagiya
Luggogi

Tsina Sarke Harshe:


Babobi Kafa Hanya


Iya Yin

Lakani

Muku Magana

Ba Ni Da Lissafin Duk Da Haka? Ka iya Halitce A. Kamar Yadda Suka Yi Rajista Maabuci Akwai Wakansu A Cikinku Amfania Fagen Siyasa Kamar Taken Manajar Lafiyata, Da Tungume Kafa Lafiyata Gidan Da Sunanka.

Da Makalolin

Monday, September 09
· Kwadaitarwa kan yin azumi a cikin watan Sha'aban
· Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla (2)
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla
· Manuniya Kan Sinadaran Da Ke Tausasa kekasar Zuciya (3)
· Darussa daga Hadisin Matafiya Uku
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (4)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (3)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (2)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi (3)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar musulmi (2)
· Kyauta da kyauta-yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (3)
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (2)
Sunday, September 08
· Manuniya kan ladubban yin addu'a
· Matsayi da muhimmancin addu'a ga Musulmi
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (5)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (4)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (3)
· Tasirin Darare Goma na Zul-Hajji da bayanin Layya da Sallar Idi
· Manuniya kan azumin nafila bayan na Ramadan (7)
· Idan za ku fadi magana ku yi adalci
· Sharhin wakar Bakan-Gizo ta Malam Maharazu
· Na rubuta littafin Almajirai Ko Attajirai? ne don ceto yara daga kangin bara da
· Binciken tarihin Hausa: Labaran da bishiyoyin kuka ke sanar mana
· Malam Usman Dan Is'haka: Tauraron ilimi kuma fitila daga cikin fitulun Sakk
· Adabin Gargajiya
· Asalin Hausa (3)
· Farfesa Umar B. Ahmed ya samu lambar yabo ta kasa
· Asalin Hausa (2)

Babban Makaloli

Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


BURIN MANYAN MUTANE DA MA'DAUKAKIYAR HIMMA A RAYUWA
 
 
Tarihi Addinin Musulunci Da Kissoshi Dr. Mansur Sokoto

BURIN MANYAN MUTANE DA MA'DAUKAKIYAR HIMMA A RAYUWA

Abu Nu'aim ya ruwaito a cikin "Hilya", da Ibnu Asakir a cikin "Tarikh", daga Abdurrahman Ibnu Abiz Zinad, daga babansa ya ce:

ﺍﺟﺘﻤﻊ ﻓﻲ ﺍﻟﺤﺠﺮ ﻣﺼﻌﺐ ﻭﻋﺮﻭﺓ ﻭﻋﺒﺪ ﺍﻟﻠﻪ ﺑﻦ ﺍﻟﺰﺑﻴﺮ ﻭﻋﺒﺪ ﺍﻟﻠﻪ ﺑﻦ ﻋﻤﺮ، ﻓﻘﺎﻟﻮﺍ :

ﺗﻤﻨﻮﺍ، ﻓﻘﺎﻝ ﻋﺒﺪ ﺍﻟﻠﻪ ﺑﻦ ﺍﻟﺰﺑﻴﺮ: ﺃﻣﺎ ﺃﻧﺎ ﻓﺄﺗﻤﻨﻰ ﺍﻟﺨﻼﻓﺔ، ﻭﻗﺎﻝ ﻋﺮﻭﺓ: ﺃﻣﺎ ﺃﻧﺎ ﻓﺄﺗﻤﻨﻰ ﺃﻥ ﻳﺆﺧﺬ ﻋﻨﻲ ﺍﻟﻌﻠﻢ، ﻭﻗﺎﻝ ﻣﺼﻌﺐ: ﺃﻣﺎ ﺃﻧﺎ ﻓﺄﺗﻤﻨﻰ ﺇﻣﺮﺓ ﺍﻟﻌﺮﺍﻕ، ﻭﺍﻟﺠﻤﻊ ﺑﻴﻦ ﻋﺎﺋﺸﺔ ﺑﻨﺖ ﻃﻠﺤﺔ ﻭﺳﻜﻴﻨﺔ ﺑﻨﺖ ﺍﻟﺤﺴﻴﻦ، ﻭﻗﺎﻝ ﻋﺒﺪ ﺍﻟﻠﻪ ﺑﻦ ﻋﻤﺮ: »ﺃﻣﺎ ﺃﻧﺎ ﻓﺄﺗﻤﻨﻰ ﺍﻟﻤﻐﻔﺮﺓ « ﻗﺎﻝ: ﻓﻨﺎﻟﻮﺍ ﻛﻠﻬﻢ ﻣﺎ ﺗﻤﻨﻮﺍ، ﻭﻟﻌﻞ ﺍﺑﻦ ﻋﻤﺮ ﻗﺪ ﻏﻔﺮ ﻟﻪ ".


Ya ce:

"Mus'ab da Urwatu da Abdullahi bn Zubair (ra)
(duka su 3 'ya'yan Zubair bn Auwam (ra)
ne), da Abdullahi bn Umar (ra) sun hadu a Hijru Isma'ila (a jikin dakin Ka'aba), sai suka ce: kowa ya fadi burinsa, sai Abdullahi bn Zubair (ra) ya ce:

"Amma ni Khalifanci nake buri".

Sai Urwatu ya ce:

"Ni kuma ina burin a dauki ilmi a wajena".

Sai Mus'ab ya ce:

"Ni kuma ina burin sarautar Iraqi, kuma in auri A'ishatu bnt Dalha, da Sukaina bnt Hussain".

Sai Abdullahi bn Umar (ra) ya ce:

"Amma ni kuma ina burin samun gafarar Allah ne".

Sai Abuz Zinad ya ce:

kuma dukkansu kowa burinsa ya cika, ya samu abin da yake so, shi kuma Abdullahi bn Umar (ra) da fatan Allah ya gafarta masa".

Duba:

ﺣﻠﻴﺔ ﺍﻷﻭﻟﻴﺎﺀ ﻭﻃﺒﻘﺎﺕ ﺍﻷﺻﻔﻴﺎﺀ )309 /1 (، )/2 176 (، ﻭﺗﺎﺭﻳﺦ ﺩﻣﺸﻖ ﻻﺑﻦ ﻋﺴﺎﻛﺮ )267 /40 (، )/58 219 (، ﻭﺳﻴﺮ ﺃﻋﻼﻡ ﺍﻟﻨﺒﻼﺀ ﻁ ﺍﻟﺮﺳﺎﻟﺔ )141 /4 (، ) /4 431).


Wadannan duka manyan mutane ne, mutum biyu a cikinsu Sahabban Annabi (saw)
ne, su ne Abdullahi bn Umar (ra) da Abdullahi bn Zubair (ra), su kuma Urwatu bn Zubair da Mus'ab bn Zubair suna cikin Tabi'ai ne.

Dukansu 'ya'yan Zubair (ra) su uku kowa Allah ya cika masa burinsa a zahiri, saboda abin da suke buri abu ne da zai iya bayyana wa mutane a nan duniya.

Shi Abdullahi bn Zubair (ra) ya zama khalifa, daga baya aka kashe shi, Abdul Malik bn Marwan ya zama khalifa a bayansa.

Haka shi ma Mus'ab ya zama Gomnan Iraqi a lokacin khalifancin yayansa Abdullah bn Zubair (ra), kuma ya auri wa'dannan mata guda biyu, wadanda babu kamarsu a wannan lokaci, wajen kyau da daukaka a cikin mata, su ne A'ishatu 'yar Sahabi Dalhat bn Ubaidillah (ra), da Sukaina 'yar Sahabi jikan Annabi (saw) Husaini bn Aliyu bn Abi Dalib (ra).

Shi kuma Urwatu bn Zubair ya zama babban malamin hadisi a zamanin Tabi'ai, shi ya sa ba za ka iya iyakance sunansa a cikin littatafan hadisi ba, saboda yawan ruwaito hadisai.

Duka abin da ya gabata babbar alama ce da take nuna shi ma Abdullahi bn Umar (ra)
Allah ya cika masa burinsa, saboda nasa burin ya fi girma da falala, kuma ya fi nuna bukatuwa zuwa ga Allah (T).

MU MA BABBAN BURINMU A DUNIYA SHI NE; SAMUN GAFARAR ALLAH DA YARDARSA.

YA ALLAH KA CIKA MANA BURINMU.

— Aliyu Sani
 
 
 Posted By Aka Sanya A Wednesday, October 04 @ 08:20:24 PDT Da MediaHausaTeam
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 
 
 
Comments & Debates :-: التعليقات والمحاورات

 
 
For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 

Wace Alaka

· Fiye Da Tarihi Addinin Musulunci Da Kissoshi
· Labari Da MediaHausaTeam


Mai Karanta Labari A Kan Tarihi Addinin Musulunci Da Kissoshi:
Son Maso Wani Koshin Yunwa!: Gidan Annabi Mohammad (SAW)


Mataki Na Rating

Average Score: 0
Kurioi: 0

Don Allah Ku Kai Ta Biyu, Da Wannan Mataki Na:

Excellent Very Good Good Regular Bad

Hanyoyin


 Firinta Zumunci Firinta Zumunci


Ya Danganta Kanun Labarai

Tarihi Addinin Musulunci Da Kissoshi

"BURIN MANYAN MUTANE DA MA'DAUKAKIYAR HIMMA A RAYUWA" | Iya Yin/Halitta Lissafin | 0 Lafiyata
Maganar Na Mallakar Takardar Mannawa Ba Ma Da Ke Kula Da Su Natsu.

Lafiyata Wanda Ya Ba Da Yarji Da Kuka Je Ka Diwani
 

 
EsinIslam The Muslim World Portal For Islamics, News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Quranic Islamic Articles, Radio, Audio Quran, TV Channels, Fatwa Rulings, Muslim News Newspapers Magazines Headlines Articles Forums Schools, Universities, Colleges, Mosques, Qur'an, Hadith, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Fasting Ramadan, Vidoes, Books On EsinIslam.Com And Muxlima.Com

  :-: Go Home :-: Go Top :-: