Hause
- Gaban Shafin    - Samiya Goma    - Batutuwa    - Takardun Labari    - Cagiya Hausa    - Muhawara Hausa    - Ƙungiyar Hausa    - Yakan Yi Bitar    - Saƙonninku Na Sirri    - Bincike    - Mujallan    - Ma\'ajiyar Takardu    - Ciki    - Shafin Yanar Gizo    - Saukewa    - Tambayoyi Masu Yawa    - Shawarce Mu    - Ajiye Bayanai   

 

 
ZUMUNCI DA WAJABCIN SADARDA SHI
 
 
Tarihi Addinin Musulunci Da Kissoshi ZUMUNCI DA WAJABCIN SADARDA SHI

ALLAH SUBHANAHU WA TA'ALA YACE:- Ku baiwa makusanta hakkinsu da miskinai da matafiyi, kada kuyi almubazzaranci, Almubazzaranci.

《Suratul isra'i》

MANZON ALLAH SAW YACE:- Wanda duk ya kasance yayi imani da Allah SWA da ranar karshe, yasadar da zumuncinsa.

《Muslim》

MANZON ALLAH SAW YACE:- Mai yanke zumunci bazai shiga aljannaba.

《Bukhari da muslim》

MANZON ALLAH SAW YACE:-

Wanda duk ya kasance yana da ''yan uwa masu rauni, amma bai sadar garesuba kuma ya bayarda sadakarsa izuwa ga wasu, Allah baZai karbi sadakarsaba, kuma baZai kallesu ba ranar alkiyama.

《Dhabarani》

A cikin wadannan hadisan zamu fahinci cewa wajibine akan kowane dayanmu a sadarda zumunci zuwa ga ''yan uwansa makusanta kamar kanni ko yayyin mahaifi da mahaifiya, ''yan uwanka na jini, dangika da sauran abokan arziki.

★Sannan zamu fahimci cewa wajibine akan mutukar muna da dukiya mu taimakama talakawa daga cikin danginmu ka wadansu .

★ Sannan kada mu dauka idan bamu da abinda xamu baiwa wanda zamu ziyarta hakan yana nufin kada muyi ziyara, Haka kuma kada mai dukiya ya dauka ana ziyartarsane saboda abin hannunsa.

★DAGA KARSHE YAN UWA MUJI TSORON ALLAH MU DUKA, MUJI TSORON WUNIN DA ZA'A FITAR DAMU ACIKINSA SANNA A SAKAWA KOWACE RAI ABINDA TA AIKATA KUMA BAZA'A ZALUNCE TABA. YA HAYYU YA QAYYUM KA TSAREMU DAGA SHARI KAWUNANMU.★ ★Jumullar hadisan suna cikin littafin bugyatull muslim na shaykh usman bin abubakr bamakki.★ 。 ★★Dan Uwanku★★ ★★Abubakar Nuhu Koso★★ ★Abu Abdullah Assunney★
 
 
 Posted By Aka Sanya A Wednesday, October 04 @ 08:27:03 PDT Da MediaHausaTeam
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 
 
 
Comments & Debates :-: التعليقات والمحاورات

 
 
For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 

Wace Alaka

· Fiye Da Tarihi Addinin Musulunci Da Kissoshi
· Labari Da MediaHausaTeam


Mai Karanta Labari A Kan Tarihi Addinin Musulunci Da Kissoshi:
Son Maso Wani Koshin Yunwa!: Gidan Annabi Mohammad (SAW)


Mataki Na Rating

Average Score: 5
Kurioi: 1


Don Allah Ku Kai Ta Biyu, Da Wannan Mataki Na:

Excellent Very Good Good Regular Bad

Hanyoyin


 Firinta Zumunci Firinta Zumunci


Ya Danganta Kanun Labarai

Tarihi Addinin Musulunci Da Kissoshi

"ZUMUNCI DA WAJABCIN SADARDA SHI" | Iya Yin/Halitta Lissafin | 0 Lafiyata
Maganar Na Mallakar Takardar Mannawa Ba Ma Da Ke Kula Da Su Natsu.

Lafiyata Wanda Ya Ba Da Yarji Da Kuka Je Ka Diwani
 

 
EsinIslam The Muslim World Portal For Islamics, News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Quranic Islamic Articles, Radio, Audio Quran, TV Channels, Fatwa Rulings, Muslim News Newspapers Magazines Headlines Articles Forums Schools, Universities, Colleges, Mosques, Qur'an, Hadith, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Fasting Ramadan, Vidoes, Books On EsinIslam.Com And Muxlima.Com

  :-: Go Home :-: Go Top :-: