Shiga
  Create an account
Gidan Ku
Yi Fita
 
 
 
Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Babban Labari Yau

Babu Wani Babban Ma Labari A Nan Ka A Yanzu, Domin Ba Su Yi Rajista Ko Da Ya Zama Dan Maabuci Ba Tukuna. Shiga Yanzu!.

Mahadin Kafada Kissoshin


Harkokin DuniyarMusulmi DaAddiniMusulunc
[ Harkokin DuniyarMusulmi DaAddiniMusulunc ]

·Musulmi da farfagandar makiya
·Abin da za mu yi Allah Ya so mu (2)
·Abin da za mu yiAllah Ya so mu (1)
·Giba da illolinta (1)
·Yadda Musulunci ya 'yanta mace (5)
·Yadda Musulunci ya 'yanta mace (4)
·Tukuici ga mai azumi (4)
·Tukuici ga mai azumi (3)
·Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu

Wa Ya Ke A Dandali

Wannan Lokaci, Akwai A Wani Hali Da Kanka 2 Bako, Ko Baki, Da 3 Dan (Yan), Wadanda Suka Hada da 'Yan awqaf. Ga Da Sauran Kasashe Membobin (Yan), A Kan Wani Hali Da Danna Here

Ba Kuka Je Maabuci. Ka Iya Diwani Kyauta Da Matsarka Da Nan

Cagiya
Luggogi

Tsina Sarke Harshe:


Babobi Kafa Hanya


Iya Yin

Lakani

Muku Magana

Ba Ni Da Lissafin Duk Da Haka? Ka iya Halitce A. Kamar Yadda Suka Yi Rajista Maabuci Akwai Wakansu A Cikinku Amfania Fagen Siyasa Kamar Taken Manajar Lafiyata, Da Tungume Kafa Lafiyata Gidan Da Sunanka.

Da Makalolin

Monday, September 09
· Kwadaitarwa kan yin azumi a cikin watan Sha'aban
· Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla (2)
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla
· Manuniya Kan Sinadaran Da Ke Tausasa kekasar Zuciya (3)
· Darussa daga Hadisin Matafiya Uku
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (4)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (3)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (2)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi (3)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar musulmi (2)
· Kyauta da kyauta-yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (3)
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (2)
Sunday, September 08
· Manuniya kan ladubban yin addu'a
· Matsayi da muhimmancin addu'a ga Musulmi
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (5)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (4)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (3)
· Tasirin Darare Goma na Zul-Hajji da bayanin Layya da Sallar Idi
· Manuniya kan azumin nafila bayan na Ramadan (7)
· Idan za ku fadi magana ku yi adalci
· Sharhin wakar Bakan-Gizo ta Malam Maharazu
· Na rubuta littafin Almajirai Ko Attajirai? ne don ceto yara daga kangin bara da
· Binciken tarihin Hausa: Labaran da bishiyoyin kuka ke sanar mana
· Malam Usman Dan Is'haka: Tauraron ilimi kuma fitila daga cikin fitulun Sakk
· Adabin Gargajiya
· Asalin Hausa (3)
· Farfesa Umar B. Ahmed ya samu lambar yabo ta kasa
· Asalin Hausa (2)

Babban Makaloli

Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


SHIN KA TABA ZUBDA HAWAYE SABODA TSORON ALLAH?
 
 
Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi SHIN KA TABA ZUBDA HAWAYE SABODA TSORON ALLAH?

Zubar da hawaye saboda tsantsar tsoron Allah yana daga cikin halayen bayin ALLAH na kwarai. Musamman Annabawa, Sahabbai, da waliyyan Allah.

Acikin Mutanen da zasu shiga Inuwar al'arshi aranar da babu wata inuwa sai ita, Manzon Allah (saww) ya Qirga har da mutumin da ya tuna Allah shi kadai aboye, har idanunsa suka zubda hawaye.

Annabi Dawud (as) ya kasance mutum ne mai yawan zikirin Allah. Har ma Ubangiji ya hore masa duwatsu da Tsuntsaye suna yin Tasbeehi tare dashi.

Manzon Allah (saww) yace:

''MUTANE SUN KASANCE SUNA ZUWA SUNA GAISAR DA ANNABI DAWUD, SUNA ZATON KAMAR BASHI DA LAFIYA NE.. AMMA BABU KOMAI GARESHI IN BANDA TSORON ALLAH''.

Wato wannan ya faru ne saboda ramewa da kuma bayyanar alamomin jinya agareshi. amma ba jinya bace.. Tsoron Allah ne yayi ka-ka-gida azuciyarsa.

Hamran bn A'ayun ya ruwaito cewa Manzon Allah (saww) ya karanta ayoyin nan na cikin Suratul Muzammil wato '' ﺇﻥ ﻟﺪﻳﻨﺎ ﺃﻧﻜﺎﻻ ﻭﺟﺤﻴﻤﺎ ﻭﻃﻌﺎﻣﺎ ﺫﺍ ﻏﺼﺔ ﻭﻋﺬﺍﺑﺎ ﺃﻟﻴﻤﺎ.

Da ya karantasu nan yayi ta kuka, yana zubda hawayensa mai tsarki har sai da ya suma..

Abdul Azeez bn Abi Rawaad (ra) yace: ''Yayin da Allah ya saukar ma Annabinsa ayar nan wacce take cewa: ''YA KU WADANDA SUKAYI IMANI KU TSERATAR DA KANKU DA KUMA IYALANKU DAGA AZABAR WATA IRIN WUTA WACCE MAKAMASHINTA MUTANE NE DA KUMA DUWATSU.

AKANTA (ITA WUTAR) AKWAI WASU MALA'IKU KAURARA MASU TSANANIN QARFI. BASU SA'BA MA ALLAH AKAN ABINDA YA UMURCESU, KUMA SUNA AIKATA ABDUK ABINDA AKA UMURCESU NE''.

Manzon Allah (saww) yana cikin karanta ma Sahabbansa wannan ayar sai wani saurayi ya zube Qas ya suma!!! (SUBHANALLAH!!!).

Da Manzon Allah (saww) ya dora hannunsa akan zuciyar yaron sai yaji alamar ransa zai fita ne. Sai ya lakanta masa kalmar Shahada. nan take wannan saurayin ya rasu awajen, sannan aka wankeshi aka sallaceshi!!!

kunji fa yadda halayen magabatanmu yake idan an karanta musu ayah guda!!! Amma shin mu yaya halayenmu yake koda za'a sauke mana Alqur'anin baki dayansa????

Shin tunda kake zuwa wajen tafsiri da azumi sau nawa ka taba ganin wani yayi kururuwa yayi kuka saboda tsoron Allah?? Sau nawa ka taba ganin Malamin ko mai jan baqin, ko kuma wani daga cikin masu sauraro ya Zube Qasa ya suma???

Shin mu mun samu wani tabbaci ne akan makomarmu ta lahira?? Ko kuwa muna da abinda yafi na magatanmu ne?? Ko mun manta cewar da MIZANI guda za'a auna ayyukanmu ne, damu dasu.... kowa awannan mizanin za'a dora aikinsa agaban Zatin Ubangiji.

Ya Allah ka jikanmu ba don halinmu ba.
 
 
 Posted By Aka Sanya A Wednesday, October 04 @ 08:31:07 PDT Da MediaHausaTeam
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 
 
 
Comments & Debates :-: التعليقات والمحاورات

 
 
For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 

Wace Alaka

· Fiye Da Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi
· Labari Da MediaHausaTeam


Mai Karanta Labari A Kan Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi:
Bayyanar mata masu neman mata a kasar Hausa


Mataki Na Rating

Average Score: 5
Kurioi: 1


Don Allah Ku Kai Ta Biyu, Da Wannan Mataki Na:

Excellent Very Good Good Regular Bad

Hanyoyin


 Firinta Zumunci Firinta Zumunci


Ya Danganta Kanun Labarai

Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi

"SHIN KA TABA ZUBDA HAWAYE SABODA TSORON ALLAH?" | Iya Yin/Halitta Lissafin | 0 Lafiyata
Maganar Na Mallakar Takardar Mannawa Ba Ma Da Ke Kula Da Su Natsu.

Lafiyata Wanda Ya Ba Da Yarji Da Kuka Je Ka Diwani
 

 
EsinIslam The Muslim World Portal For Islamics, News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Quranic Islamic Articles, Radio, Audio Quran, TV Channels, Fatwa Rulings, Muslim News Newspapers Magazines Headlines Articles Forums Schools, Universities, Colleges, Mosques, Qur'an, Hadith, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Fasting Ramadan, Vidoes, Books On EsinIslam.Com And Muxlima.Com

  :-: Go Home :-: Go Top :-: