Shiga
  Create an account
Gidan Ku
Yi Fita
 
 
 
Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Babban Labari Yau

Babu Wani Babban Ma Labari A Nan Ka A Yanzu, Domin Ba Su Yi Rajista Ko Da Ya Zama Dan Maabuci Ba Tukuna. Shiga Yanzu!.

Mahadin Kafada Kissoshin


Kacici-ka-cicin Addini, Hukunce-hukuncen
[ Kacici-ka-cicin Addini, Hukunce-hukuncen ]

·Illolin zina da luwadi da madigo (1)
·Layya da hukunce-hukuncenta
·Kwadaitarwa kan yin azumi a cikin watan Sha'aban
·Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla (2)
·Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (5)
·Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (4)
·Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (3)
·Manuniya kan azumin nafila bayan na Ramadan (7)
·Menene Hunkunci Azumtar Watan Rajab??

Wa Ya Ke A Dandali

Wannan Lokaci, Akwai A Wani Hali Da Kanka 2 Bako, Ko Baki, Da 3 Dan (Yan), Wadanda Suka Hada da 'Yan awqaf. Ga Da Sauran Kasashe Membobin (Yan), A Kan Wani Hali Da Danna Here

Ba Kuka Je Maabuci. Ka Iya Diwani Kyauta Da Matsarka Da Nan

Cagiya
Luggogi

Tsina Sarke Harshe:


Babobi Kafa Hanya


Iya Yin

Lakani

Muku Magana

Ba Ni Da Lissafin Duk Da Haka? Ka iya Halitce A. Kamar Yadda Suka Yi Rajista Maabuci Akwai Wakansu A Cikinku Amfania Fagen Siyasa Kamar Taken Manajar Lafiyata, Da Tungume Kafa Lafiyata Gidan Da Sunanka.

Da Makalolin

Monday, September 09
· Kwadaitarwa kan yin azumi a cikin watan Sha'aban
· Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla (2)
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla
· Manuniya Kan Sinadaran Da Ke Tausasa kekasar Zuciya (3)
· Darussa daga Hadisin Matafiya Uku
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (4)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (3)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (2)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi (3)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar musulmi (2)
· Kyauta da kyauta-yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (3)
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (2)
Sunday, September 08
· Manuniya kan ladubban yin addu'a
· Matsayi da muhimmancin addu'a ga Musulmi
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (5)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (4)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (3)
· Tasirin Darare Goma na Zul-Hajji da bayanin Layya da Sallar Idi
· Manuniya kan azumin nafila bayan na Ramadan (7)
· Idan za ku fadi magana ku yi adalci
· Sharhin wakar Bakan-Gizo ta Malam Maharazu
· Na rubuta littafin Almajirai Ko Attajirai? ne don ceto yara daga kangin bara da
· Binciken tarihin Hausa: Labaran da bishiyoyin kuka ke sanar mana
· Malam Usman Dan Is'haka: Tauraron ilimi kuma fitila daga cikin fitulun Sakk
· Adabin Gargajiya
· Asalin Hausa (3)
· Farfesa Umar B. Ahmed ya samu lambar yabo ta kasa
· Asalin Hausa (2)

Babban Makaloli

Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


ABUBUWA GUDA BIYAR RAK, WADANDA SUN ISHI MAI NEMAN GASKIYA YA GAMSU YAHUDAWA SUK
 
 
Tarihi Addinin Musulunci Da Kissoshi ABUBUWA GUDA BIYAR RAK, WADANDA SUN ISHI MAI NEMAN GASKIYA YA GAMSU YAHUDAWA SUKA KAFA SHI'ANCI

1. A tarihin Musulunci ba a taba SAMUN WATA KASA GUDA DAYA TAK WACCE BA TA MUSULUNCI 'YAN SHI'A SUKA JE SUKA KAI MA TA MUSULUNCI BA, SU KA MUSULUNTAR DA KASAR: koda kuwa irin musuluncin su ne!.

Ai ko a nan Nigeria ma, ba za ka taba ganin dan Shi'a a garin Inugu ko Anambura ko Ikiti ya je musuluntar da wadanda ba musulmai ba, a'a wannan ba AIKIN DAN SHI'A BA NE, aiki ne na Ahlussunnah AIKIN DAN SHI'A SHI NE IDAN MUSULMAI SUN JE WATA KASA SUN MUSULUNTAR DA MUTANEN SHI KUMA YA JE YA BATAR DA SU.

2. Duk manyan MALAMAI MARJI'AI NA SHI'A babu ko daya tak MAHADDACIN KUR'ANI!

saboda Qur'ani bai da kima a addinin shi'a.

Kwanakin baya an kalubalance su aka sa kudi Riyal miliyan Daya (SR1,000,00) a tashar wesal ta Larabci akan su kawo mahaddaci a cikin Marji'an malamansu amma sun kasa, saboda babu ko daya sai dai wadanda suka kware a waka da bada tatsuniya!!!

KAI! HATTA KASET-KASET NA KARATUN KUR'ANI DUK BA DAGA IRAN YA KE ZUWA BA, DAGA SAUDIYYA YA KE ZUWA.

3 Duk cikin malaman da suka shahara da kira zuwa ga MUSULUNCI DA MUSULUNTAR DA KIRISTOCI irin su AHMAD DEEDAT da DR.

ZAKIR NAIK da DR. BILAL PHILIPS duk babu dan SHIA ko daya cikinsu.

4. AIKIN HAJJI BAI DA KIMA A WURIN SU, SHI YA SA MA SUKAN TADA ZANGA-ZANGA a aikin Hajji. Alhali HATTA GADDAMA Allah ya hana.

KUMA SUKA CE ZUWA KABARIN HUSAINI RA a KARBALA MA YAFI AIKIN HAJJI DA UMARA SAU DUBU SABA'IN (70000).

5. Ba za ka ji su na ta zagi da AIBANTA KAFIRAN DA SUKA YI ZAMANI DA Annabi (saw) ba. Irin su ABU JAHIL DA ABU LAHABI DA SHUGABAN MUNAFIKAI WATO UBAYYU BIN SALUL Ba. AMMA ZA KA gansu su na ta AIBANTA SAHABBAN DA SUKA YADA MUSULUNCI DA KUR'ANI KASA-KASA SUKA KAFA DAULA TA MUSULUNCI A ZAMANINSU.

WANNAN KADAI YA ISHI MAI HANKALI YA GANE SHI'A BA MUSULUNCI BA CE, YAHUDAWA SUKA KIRKIRETA DAN RABA KAN MUSULMAI.

ALLAH YA GANAR DAMU, AMIN.

®Rubutawa: Dr. Mansur Ibrahim Sakkwato.

→ Zauren Minbarin Malamai
 
 
 Posted By Aka Sanya A Wednesday, October 04 @ 08:33:05 PDT Da MediaHausaTeam
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 
 
 
Comments & Debates :-: التعليقات والمحاورات

 
 
For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 

Wace Alaka

· Fiye Da Tarihi Addinin Musulunci Da Kissoshi
· Labari Da MediaHausaTeam


Mai Karanta Labari A Kan Tarihi Addinin Musulunci Da Kissoshi:
Son Maso Wani Koshin Yunwa!: Gidan Annabi Mohammad (SAW)


Mataki Na Rating

Average Score: 0
Kurioi: 0

Don Allah Ku Kai Ta Biyu, Da Wannan Mataki Na:

Excellent Very Good Good Regular Bad

Hanyoyin


 Firinta Zumunci Firinta Zumunci


Ya Danganta Kanun Labarai

Tarihi Addinin Musulunci Da Kissoshi

"ABUBUWA GUDA BIYAR RAK, WADANDA SUN ISHI MAI NEMAN GASKIYA YA GAMSU YAHUDAWA SUK" | Iya Yin/Halitta Lissafin | 0 Lafiyata
Maganar Na Mallakar Takardar Mannawa Ba Ma Da Ke Kula Da Su Natsu.

Lafiyata Wanda Ya Ba Da Yarji Da Kuka Je Ka Diwani
 

 
EsinIslam The Muslim World Portal For Islamics, News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Quranic Islamic Articles, Radio, Audio Quran, TV Channels, Fatwa Rulings, Muslim News Newspapers Magazines Headlines Articles Forums Schools, Universities, Colleges, Mosques, Qur'an, Hadith, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Fasting Ramadan, Vidoes, Books On EsinIslam.Com And Muxlima.Com

  :-: Go Home :-: Go Top :-: