Shiga
  Create an account
Gidan Ku
Yi Fita
 
 
 
Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Babban Labari Yau

Babu Wani Babban Ma Labari A Nan Ka A Yanzu, Domin Ba Su Yi Rajista Ko Da Ya Zama Dan Maabuci Ba Tukuna. Shiga Yanzu!.

Mahadin Kafada Kissoshin


Fiqh - Shin, Hakika, Mai jin
[ Fiqh - Shin, Hakika, Mai jin ]

·It's Haram To Aid, Promote Or Participate In The Oodua Nation Agitation
·Tauhidi ginshikin Musulunci (5)
·Tauhidi ginshikin Musulunci (4)
·Tauhidi ginshikin Musulunci (2) - (3)
·Tauhidi ginshikin Musulunci (1)
·Tambayoyi da amsoshi a kan aikin Hajji da Umara da Ziyara (4)
·Tambayoyi da amsoshi a kan aikin Hajji da Umara da Ziyara (3)
·Tambayoyi da amsoshi a kan aikin Hajji da Umara da Ziyara (1)
·Darussa daga Hadisin Matafiya Uku

Wa Ya Ke A Dandali

Wannan Lokaci, Akwai A Wani Hali Da Kanka 2 Bako, Ko Baki, Da 3 Dan (Yan), Wadanda Suka Hada da 'Yan awqaf. Ga Da Sauran Kasashe Membobin (Yan), A Kan Wani Hali Da Danna Here

Ba Kuka Je Maabuci. Ka Iya Diwani Kyauta Da Matsarka Da Nan

Cagiya
Luggogi

Tsina Sarke Harshe:


Babobi Kafa Hanya


Iya Yin

Lakani

Muku Magana

Ba Ni Da Lissafin Duk Da Haka? Ka iya Halitce A. Kamar Yadda Suka Yi Rajista Maabuci Akwai Wakansu A Cikinku Amfania Fagen Siyasa Kamar Taken Manajar Lafiyata, Da Tungume Kafa Lafiyata Gidan Da Sunanka.

Da Makalolin

Monday, September 09
· Kwadaitarwa kan yin azumi a cikin watan Sha'aban
· Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla (2)
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla
· Manuniya Kan Sinadaran Da Ke Tausasa kekasar Zuciya (3)
· Darussa daga Hadisin Matafiya Uku
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (4)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (3)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (2)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi (3)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar musulmi (2)
· Kyauta da kyauta-yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (3)
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (2)
Sunday, September 08
· Manuniya kan ladubban yin addu'a
· Matsayi da muhimmancin addu'a ga Musulmi
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (5)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (4)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (3)
· Tasirin Darare Goma na Zul-Hajji da bayanin Layya da Sallar Idi
· Manuniya kan azumin nafila bayan na Ramadan (7)
· Idan za ku fadi magana ku yi adalci
· Sharhin wakar Bakan-Gizo ta Malam Maharazu
· Na rubuta littafin Almajirai Ko Attajirai? ne don ceto yara daga kangin bara da
· Binciken tarihin Hausa: Labaran da bishiyoyin kuka ke sanar mana
· Malam Usman Dan Is'haka: Tauraron ilimi kuma fitila daga cikin fitulun Sakk
· Adabin Gargajiya
· Asalin Hausa (3)
· Farfesa Umar B. Ahmed ya samu lambar yabo ta kasa
· Asalin Hausa (2)

Babban Makaloli

Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


MATAKAN SAMUN ALBARKAN ILIMI DUNIYA DA LAHIRA
 
 
Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi MATAKAN SAMUN ALBARKAN ILIMI DUNIYA DA LAHIRA

Asshaykh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntun Hafizahullah a wata muhadara daya gabatar mai taken 'ILIMI DA TASIRINSA' ya baiwa daliban ilimi wadanda suke fatan iliminsu yayi albarka suci moriyarsa duniya da lahira shawara da matakan daya kamata abi domin dacewa da abinda ake fata, matakan kuwa sune abu na farko ya zama.

1-MANUFAR NEMAN ILIMIN YA ZAMA DON ALLAH:-

wannan shine abu na farko da dukkan daliban ilimi ya kamata su kudurta ya zamana cewa manufar neman ilimin tazama don neman yardan Allah ne, kada ya zamana cewa kana neman ilimine don kayi kafada da kafada da malamai ko kuma don al'umma ta yabeka da cewa kai mai ilimine, ko kuma domin samun wani abu na duniya, idan har wannan ya zama shine manufarka tabbas iliminka zai zamanto sanadiyar halakarka a ranar alkiyama koda kuwa kasamu dan jin dadi anan duniya.

2-SANYA ABINDA KA KOYA NA ILIMI A CIKIN AIKI:-

Wajibine ga duk mai ilimi ya kokari yayi aiki da iliminsa wajen bin dokokin Allah da bautama domin misalin wanda Allah ya bashi ilimi baiyi aiki dashiba kamar misalin jakine da kayan litattafai wanda babu amfanin da zasuyi masa , haka shima mai ilimin da yaki aiki dashi babu amfanin da ilimin zai masa illa ya masa jagora zuwa azabar Allah SWA.

3-DARAJA WANDA YA KARANTAR DA KAI:- Daya daga cikin hanya dake sanya karatun mutum yai albarka shine kyautatama wanda ya karantar dashi, Inda za'ace kanuna wani mutum wanda yafi kowa isar da alkhairi zuwa garaka malamai suka ce kanuna malaminka, wasu daga cikin malamai ma suna ganin malami yafi mahaifi, ba don komai ba saboda shi mahaifi duk buga- bugarsa shine ya gina maka duniyarka amma malami shi buga-bugarsa shine ya gina maka lahirarka.

Annabi (SAW) yace duk wani wnda ya isar da alkhairi a gareku, ku saka mashi, idan kun rasa abinda zaku sakamai to kuyi tamai addu'a harsai kajima kanka ka sakamai.

Yana daga cikin sauke hakki malamin ka shine falalar dayake da ita na malaminkane ka tabbatar da wannan falalar domin akwai da yawa daga cikin daliban ilimi har wadansu malamai suna gudun nasabta kansu zuwa ga malamansu, sai kaji yana kirgo manyan Dr,Dr, da Prof saboda shi a tunaninsa nasabta kansa zuwa ga wadannan manyan malaman darajane, sai ka samu wani malamin karatune yayi fama dashi yayi yayi babbaku yayi farfaru har ya iya hada baki amma bazai iya kiran wannan a matsayin malaminsaba, saboda haka malaminka ka tabbatar malaminka ne koda kafishi ilimi yanzu don kafi mahaifinka kudi shikkennan bashi da kima akanka.

yana daga cikin sauke hakkin mallaminka kamewa da cutar dashi ka tsare mutuncinsa kada ka koma kana zaginsa kana aibata shi a bayan idonsa.

Yana daga cikin sauke hakkin malaminka kake ziyartashi kana gaishe dashi sannan kake taimakon shi da abinda kake dashi na karfinka da dukiyarka , da lokacinka wannan na daga cikin abinda zaisa iliminka yayi albarka.

4-JIMA KANKA CEWA YADDA AKA KARANTAR DAKAI ZAKA KARANTA DA WANI; Annabi Sallallahu Alaihi Wassallam yake cewa; Duniya la'ananniyace abin dake cikinta(ma'ana Allah Ya Tsine mata albarka) , sai dai ammabton Allah (Alkur'ani da Sunnah) da wadanda suka jibanci ambaton Allah da Malami da dalibi, haka kuma Annabi Sallallahu Alaihi Wassallam yake cewa; Ku isarmin koda da aya dayace, saboda haka mutukar mun sami ilimi muyi kokarin karantar da wasu domi kaima wadansune suka sha wahalar koyar dakai.

ALLAH YA BAMU ILIMI MAI ALBARKA KUMA YA BAMU IKON AIKI DASHI YA SANYA YA ZAMA HUJJA A GAREMU BA HUJJA AKANMUBA.

Abubakar Nuhu Yahya Koso
 
 
 Posted By Aka Sanya A Wednesday, October 04 @ 08:46:04 PDT Da MediaHausaTeam
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 
 
 
Comments & Debates :-: التعليقات والمحاورات

 
 
For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 

Wace Alaka

· Fiye Da Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi
· Labari Da MediaHausaTeam


Mai Karanta Labari A Kan Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi:
Bayyanar mata masu neman mata a kasar Hausa


Mataki Na Rating

Average Score: 0
Kurioi: 0

Don Allah Ku Kai Ta Biyu, Da Wannan Mataki Na:

Excellent Very Good Good Regular Bad

Hanyoyin


 Firinta Zumunci Firinta Zumunci


Ya Danganta Kanun Labarai

Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi

"MATAKAN SAMUN ALBARKAN ILIMI DUNIYA DA LAHIRA" | Iya Yin/Halitta Lissafin | 0 Lafiyata
Maganar Na Mallakar Takardar Mannawa Ba Ma Da Ke Kula Da Su Natsu.

Lafiyata Wanda Ya Ba Da Yarji Da Kuka Je Ka Diwani
 

 
EsinIslam The Muslim World Portal For Islamics, News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Quranic Islamic Articles, Radio, Audio Quran, TV Channels, Fatwa Rulings, Muslim News Newspapers Magazines Headlines Articles Forums Schools, Universities, Colleges, Mosques, Qur'an, Hadith, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Fasting Ramadan, Vidoes, Books On EsinIslam.Com And Muxlima.Com

  :-: Go Home :-: Go Top :-: