Shiga
  Create an account
Gidan Ku
Yi Fita
 
 
 
Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Babban Labari Yau

Babu Wani Babban Ma Labari A Nan Ka A Yanzu, Domin Ba Su Yi Rajista Ko Da Ya Zama Dan Maabuci Ba Tukuna. Shiga Yanzu!.

Mahadin Kafada Kissoshin


Yankamancin, Mara Labari Da Miskilar
[ Yankamancin, Mara Labari Da Miskilar ]

·Manuniya Kan Sinadaran Da Ke Tausasa kekasar Zuciya (3)
·Asalin Hausa (3)
·Asalin Hausa (2)
·Asalin Hausa (1)
·Yadda Musulmi Zaiyi Ta'amuli A Bukin Kiresriti
·08 SHIN KASANCEWA SAYYIDUNA MU'AWUYA DAN ALJANNA NE ????
·002 LADUBBAN TAREWA Rubutu na 2
·001 LADUBBAN TAREWA Rubutu na 1
·GASKIYA KENAN! YAU 'YAN IZALA NE AKE RIGIMA DASU WAJE KARE MARTABAR MANZON

Wa Ya Ke A Dandali

Wannan Lokaci, Akwai A Wani Hali Da Kanka 2 Bako, Ko Baki, Da 3 Dan (Yan), Wadanda Suka Hada da 'Yan awqaf. Ga Da Sauran Kasashe Membobin (Yan), A Kan Wani Hali Da Danna Here

Ba Kuka Je Maabuci. Ka Iya Diwani Kyauta Da Matsarka Da Nan

Cagiya
Luggogi

Tsina Sarke Harshe:


Babobi Kafa Hanya


Iya Yin

Lakani

Muku Magana

Ba Ni Da Lissafin Duk Da Haka? Ka iya Halitce A. Kamar Yadda Suka Yi Rajista Maabuci Akwai Wakansu A Cikinku Amfania Fagen Siyasa Kamar Taken Manajar Lafiyata, Da Tungume Kafa Lafiyata Gidan Da Sunanka.

Da Makalolin

Monday, September 09
· Kwadaitarwa kan yin azumi a cikin watan Sha'aban
· Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla (2)
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla
· Manuniya Kan Sinadaran Da Ke Tausasa kekasar Zuciya (3)
· Darussa daga Hadisin Matafiya Uku
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (4)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (3)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (2)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi (3)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar musulmi (2)
· Kyauta da kyauta-yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (3)
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (2)
Sunday, September 08
· Manuniya kan ladubban yin addu'a
· Matsayi da muhimmancin addu'a ga Musulmi
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (5)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (4)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (3)
· Tasirin Darare Goma na Zul-Hajji da bayanin Layya da Sallar Idi
· Manuniya kan azumin nafila bayan na Ramadan (7)
· Idan za ku fadi magana ku yi adalci
· Sharhin wakar Bakan-Gizo ta Malam Maharazu
· Na rubuta littafin Almajirai Ko Attajirai? ne don ceto yara daga kangin bara da
· Binciken tarihin Hausa: Labaran da bishiyoyin kuka ke sanar mana
· Malam Usman Dan Is'haka: Tauraron ilimi kuma fitila daga cikin fitulun Sakk
· Adabin Gargajiya
· Asalin Hausa (3)
· Farfesa Umar B. Ahmed ya samu lambar yabo ta kasa
· Asalin Hausa (2)

Babban Makaloli

Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


IBN TAIMIYYAH GWARZON NAMIJI. (Misbahu Abdullahi)
 
 
Tarihi Addinin Musulunci Da Kissoshi IBN TAIMIYYAH GWARZON NAMIJI. (Misbahu Abdullahi)

Shaikul islam Ahmad bn Abdulhalim ibn Taimiyyah Alharrany Addimashky ya rayu akarshen karni na bakwai zuwa farkon karni na takwas, ana kiran wannan lokaci da USURUL WUSDA. Shaihin musulunci ya taka mahimmiyar rawa aduniyar ta'alify, yai rubutu akan sufanci, yai akan kiristanci,yai akan shi'anci dsrns a janibin firak da sauran bangarori, malam ya gadarwa duniyar ilmi rubututtuka masu tarin yawa wanda bazai gusheba yana samun ladan wannan aikin Insha'allah har Allah yanade kasa, shaihi bai bar wata shubha ta ya'n bid'ah ko ya'n shi'ah ko wasunsu face saida yai kokarin byn kanta, har saida takai ya'n bid'ah da ya'n shi'ah na shakkar yatashi byni kansu suka shiga halin tsoro da firgici, ta kai sunansa aka ambata sai gabansu yafadi. Malam ya amsa sunan dodon ya'n bid'ah, har yazama babu mai adawa dashi sai dayan biyu: 1. Jahili:shikuma baisan wane shiba dole yai adawa dashi.
2.mai son xuciya: shikuma son xuciyarsa baxai barshi yabi gaskiyaba

SHIN KO KASAN HADARIN RAYUWA??

HADARIN RAYUWA;
Mu dauki ka shekara 60 a duniya!

Ace baccinka awa 8 ne a kullum cikinbtsawon shekara 60 kenan, ZAI ZAMO KA YI 
BACCIN SHEKARA 20 KENAN.

A ce kana tafiya Aiki ko kasuwa don neman Abinci awa 8 a kullum, ZAI ZAMO 
KA YI SHEKARA 20 KENAN WAJAN NEMAN ABINCI.

Yarintarka shekara 15, SAURA SHEKARA 5.

A ce zaka zauna cin Abinci sau biyu 2 A
yini cikin minti 30 ZAI ZAMO KA BATA SHEKARA 3 DAGA RAYUWARKA WAJAN CIN ABINCI

JIMILLAR LISSAFIN; Barci + neman Abinci + shekarun kuruciya + cin Abinci = sun kwashe shekara hamsin da takwas 58 kenan daga cikin 60 ta rayuwarka.

Shekara 2 biyu kacal ta rage maka, ya Ilaahi! Acikin awa 2 kana bata lokacinka gurun hira, kallo, latse latsan waya, sauraron redio da karatu jarida.

Dan uwa duba kaga! Ita kuma ibada da Allah yace: Ya halicci Mutune da Aljannu don su bauta masa. Awa nawa ka war mata a kullum? Me zaka ce da Ubangijinka a yinin da ya ke yima hisabi game da rayuwarka cikin me ka karar da ita? Mu yiwa kanmu hisabi kafin a yi mana.

WARAKAKKIYAR MAGANA 100%100 Ita ce

Alqur'ani baya wuce shafi 600 zuwa 604 (bugun Madina) bude ka duba don ka samu tabbas, shafuka 600 cikin kwana 30 zai yi dai-dai nawa nawa kenan? Karma ka wahala wajan lissafi a fili yake 600/ 30 =20, AIKI MAI MATUKAR SAUKI za ka iya karanta shafi 20 a kullum, muna da salloli biyar a yini bayan kowace sallah karanta shafi 4 kacal zai zamo a yini kakaranta shafi 20, kenan ka kammala Alqur'ani cikin kwana 30 kacal cikin sauki.

Ya kamata Mu kara lokutan ayyukan
Ibada, kamar Nafil-fili, Zikiri da sauransu.

Don Allah kasaka ni cikin addu'a; ALLAH
sa mufi karfin shedanin da yake rudinmu.

ALLAH ina rokanka kasa muci ribar
rayuwammu.

Ya ALLAH kada kasamu cikin wanda suke
bata lokacinsu a banza; amin!
 
 
 Posted By Aka Sanya A Sunday, September 01 @ 00:37:29 PDT Da MediaHausaTeam
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 
 
 
Comments & Debates :-: التعليقات والمحاورات

 
 
For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 

Wace Alaka

· Fiye Da Tarihi Addinin Musulunci Da Kissoshi
· Labari Da MediaHausaTeam


Mai Karanta Labari A Kan Tarihi Addinin Musulunci Da Kissoshi:
Son Maso Wani Koshin Yunwa!: Gidan Annabi Mohammad (SAW)


Mataki Na Rating

Average Score: 0
Kurioi: 0

Don Allah Ku Kai Ta Biyu, Da Wannan Mataki Na:

Excellent Very Good Good Regular Bad

Hanyoyin


 Firinta Zumunci Firinta Zumunci


Ya Danganta Kanun Labarai

Tarihi Addinin Musulunci Da Kissoshi

"IBN TAIMIYYAH GWARZON NAMIJI. (Misbahu Abdullahi)" | Iya Yin/Halitta Lissafin | 0 Lafiyata
Maganar Na Mallakar Takardar Mannawa Ba Ma Da Ke Kula Da Su Natsu.

Lafiyata Wanda Ya Ba Da Yarji Da Kuka Je Ka Diwani
 

 
EsinIslam The Muslim World Portal For Islamics, News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Quranic Islamic Articles, Radio, Audio Quran, TV Channels, Fatwa Rulings, Muslim News Newspapers Magazines Headlines Articles Forums Schools, Universities, Colleges, Mosques, Qur'an, Hadith, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Fasting Ramadan, Vidoes, Books On EsinIslam.Com And Muxlima.Com

  :-: Go Home :-: Go Top :-: