Shiga
  Create an account
Gidan Ku
Yi Fita
 
 
 
Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Babban Labari Yau

Babu Wani Babban Ma Labari A Nan Ka A Yanzu, Domin Ba Su Yi Rajista Ko Da Ya Zama Dan Maabuci Ba Tukuna. Shiga Yanzu!.

Mahadin Kafada Kissoshin


Yankamancin, Mara Labari Da Miskilar
[ Yankamancin, Mara Labari Da Miskilar ]

·Manuniya Kan Sinadaran Da Ke Tausasa kekasar Zuciya (3)
·Asalin Hausa (3)
·Asalin Hausa (2)
·Asalin Hausa (1)
·Yadda Musulmi Zaiyi Ta'amuli A Bukin Kiresriti
·08 SHIN KASANCEWA SAYYIDUNA MU'AWUYA DAN ALJANNA NE ????
·002 LADUBBAN TAREWA Rubutu na 2
·001 LADUBBAN TAREWA Rubutu na 1
·GASKIYA KENAN! YAU 'YAN IZALA NE AKE RIGIMA DASU WAJE KARE MARTABAR MANZON

Wa Ya Ke A Dandali

Wannan Lokaci, Akwai A Wani Hali Da Kanka 2 Bako, Ko Baki, Da 3 Dan (Yan), Wadanda Suka Hada da 'Yan awqaf. Ga Da Sauran Kasashe Membobin (Yan), A Kan Wani Hali Da Danna Here

Ba Kuka Je Maabuci. Ka Iya Diwani Kyauta Da Matsarka Da Nan

Cagiya
Luggogi

Tsina Sarke Harshe:


Babobi Kafa Hanya


Iya Yin

Lakani

Muku Magana

Ba Ni Da Lissafin Duk Da Haka? Ka iya Halitce A. Kamar Yadda Suka Yi Rajista Maabuci Akwai Wakansu A Cikinku Amfania Fagen Siyasa Kamar Taken Manajar Lafiyata, Da Tungume Kafa Lafiyata Gidan Da Sunanka.

Da Makalolin

Monday, September 09
· Kwadaitarwa kan yin azumi a cikin watan Sha'aban
· Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla (2)
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla
· Manuniya Kan Sinadaran Da Ke Tausasa kekasar Zuciya (3)
· Darussa daga Hadisin Matafiya Uku
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (4)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (3)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (2)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi (3)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar musulmi (2)
· Kyauta da kyauta-yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (3)
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (2)
Sunday, September 08
· Manuniya kan ladubban yin addu'a
· Matsayi da muhimmancin addu'a ga Musulmi
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (5)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (4)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (3)
· Tasirin Darare Goma na Zul-Hajji da bayanin Layya da Sallar Idi
· Manuniya kan azumin nafila bayan na Ramadan (7)
· Idan za ku fadi magana ku yi adalci
· Sharhin wakar Bakan-Gizo ta Malam Maharazu
· Na rubuta littafin Almajirai Ko Attajirai? ne don ceto yara daga kangin bara da
· Binciken tarihin Hausa: Labaran da bishiyoyin kuka ke sanar mana
· Malam Usman Dan Is'haka: Tauraron ilimi kuma fitila daga cikin fitulun Sakk
· Adabin Gargajiya
· Asalin Hausa (3)
· Farfesa Umar B. Ahmed ya samu lambar yabo ta kasa
· Asalin Hausa (2)

Babban Makaloli

Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


2. NANA AISHA, ALLAH YA QARA YARDA A GARE TA, UWA CE GARE NI & 1. WACE CE NA
 
 
Labari, Da Kayayyakin Aiki Kanun Labarai 2. NANA AISHA, ALLAH YA QARA YARDA A GARE TA, UWA CE GARE NI & 1. WACE CE NANA AISHA, ALLAH YA QARA YARDA A GARE TA???

(Masoyinki ya rabauta, mai zagin ki ya yi hasara)

Dukkan yabo, godiya da kirari sun tabbata ga Allah. Tsira da amincin Allah su qara tabbata ga Manzon Rahama, tsira da amincin Allah su qara tabbata a gare shi, Sahabbansa da Iyalansa Iyayen Muminai bisa nassin al-Qur'ani.

'Yan uwa, sananniyar Magana ce cewa inda za a taskace dukkan takardu da alqaluma ba za su iya rubuce daraja da matsayin uwar Muminai Nana Aisha, Allah ya qara yarda a gare ta ba, sai dai zuciyata, ta nutsu akan in rubuta 'yar taqaitacciyar saqo, wanda zai qara taimakawa qananan dalibai irina wajen qara fito mana da wasu daga cikin abubuwan da ya kamata mu sani game da ita.

1. WACE CE NANA AISHA, ALLAH YA QARA YARDA A GARE TA???

Ita ce uwar Muminai Ummu Abdullahi. Aisha diyar Shugaba kuma mai gaskiya, Khalifan Manzon Allah, tsaira da amincin Allah su qara tabbata a gare shi, wato Abubakar wanda shi ne Abdullahi dan Abi Quhafah, Uthman dan Aamir dan Amru dan Ka'ab dan Lu'ayyin Baquraishiya, Uwar Muminai, Iyalin Manzon Allah, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, wanda Malamai sun sallama cewa ita ce ma fi sanin addini a cikin Matan Duniya bakidaya.

Mahaifiyarta kuwa, ita ce: Ummu Ruuman diyar Aamir dan Uwaimir dan Abdu Shams dan Itaab.

Iyayenta sun yi hijira tare da ita kuma Manzon Allah, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya aure ta kafin ya yi hijira bayan rasuwar Nana Khadijah diyar Khuwailid, Allah ya qara yarda a gare ta, da watanni goma da 'yan kwmanaki, wasu malamai kuma suka ce da shekara biyu sannan ya tare da ita a watan Shawwal shekara ta biyu bayan dawowansa daga yaqin Badar a lokacin tana da shekaru tara (9) da haihuwa, don haka ta ruwaito ilimi mai tarin yawa kuma masu albarka daga Manzon Allah, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi.

Yada wannan sako a matsayin naka gudunmuwar na nuna kauna a gare ta.

Dan uwanku Umar Shehu Zaria

A saurari fitowa na biyu in sha Allahu
 
 
 Posted By Aka Sanya A Sunday, September 01 @ 00:38:57 PDT Da MediaHausaTeam
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 
 
 
Comments & Debates :-: التعليقات والمحاورات

 
 
For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 

Wace Alaka

· EsinIslam Turanci Kusa
· Fiye Da Labari, Da Kayayyakin Aiki Kanun Labarai
· Labari Da MediaHausaTeam


Mai Karanta Labari A Kan Labari, Da Kayayyakin Aiki Kanun Labarai:
MARTANI: Yadda rikicin Izala da darika ya kasance a Sabo Ibadan: Kwan-gaba kwan-


Mataki Na Rating

Average Score: 0
Kurioi: 0

Don Allah Ku Kai Ta Biyu, Da Wannan Mataki Na:

Excellent Very Good Good Regular Bad

Hanyoyin


 Firinta Zumunci Firinta Zumunci


"2. NANA AISHA, ALLAH YA QARA YARDA A GARE TA, UWA CE GARE NI & 1. WACE CE NA" | Iya Yin/Halitta Lissafin | 0 Lafiyata
Maganar Na Mallakar Takardar Mannawa Ba Ma Da Ke Kula Da Su Natsu.

Lafiyata Wanda Ya Ba Da Yarji Da Kuka Je Ka Diwani
 

 
EsinIslam The Muslim World Portal For Islamics, News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Quranic Islamic Articles, Radio, Audio Quran, TV Channels, Fatwa Rulings, Muslim News Newspapers Magazines Headlines Articles Forums Schools, Universities, Colleges, Mosques, Qur'an, Hadith, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Fasting Ramadan, Vidoes, Books On EsinIslam.Com And Muxlima.Com

  :-: Go Home :-: Go Top :-: