Shiga
  Create an account
Gidan Ku
Yi Fita
 
 
 
Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Babban Labari Yau

Babu Wani Babban Ma Labari A Nan Ka A Yanzu, Domin Ba Su Yi Rajista Ko Da Ya Zama Dan Maabuci Ba Tukuna. Shiga Yanzu!.

Mahadin Kafada Kissoshin


Al'Adun Musulmi Da Darajoji
[ Al'Adun Musulmi Da Darajoji ]

·Falalar Darare Goma na Zul-Hajji
·Dabbobin Layya da kwanakin 10 na farkon Zul-Hajji
·Azumi da abubuwan da yake koyarwa (4)
·Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla
·Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (4)
·Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (3)
·Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (2)
·Buhari Da Muslim: Babi Na Hudu 140 - 142 & 148
·Buhari da Muslim: Babi na Talatin da Biyu 114 - 124

Wa Ya Ke A Dandali

Wannan Lokaci, Akwai A Wani Hali Da Kanka 2 Bako, Ko Baki, Da 3 Dan (Yan), Wadanda Suka Hada da 'Yan awqaf. Ga Da Sauran Kasashe Membobin (Yan), A Kan Wani Hali Da Danna Here

Ba Kuka Je Maabuci. Ka Iya Diwani Kyauta Da Matsarka Da Nan

Cagiya
Luggogi

Tsina Sarke Harshe:


Babobi Kafa Hanya


Iya Yin

Lakani

Muku Magana

Ba Ni Da Lissafin Duk Da Haka? Ka iya Halitce A. Kamar Yadda Suka Yi Rajista Maabuci Akwai Wakansu A Cikinku Amfania Fagen Siyasa Kamar Taken Manajar Lafiyata, Da Tungume Kafa Lafiyata Gidan Da Sunanka.

Da Makalolin

Monday, September 09
· Kwadaitarwa kan yin azumi a cikin watan Sha'aban
· Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla (2)
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla
· Manuniya Kan Sinadaran Da Ke Tausasa kekasar Zuciya (3)
· Darussa daga Hadisin Matafiya Uku
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (4)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (3)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (2)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi (3)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar musulmi (2)
· Kyauta da kyauta-yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (3)
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (2)
Sunday, September 08
· Manuniya kan ladubban yin addu'a
· Matsayi da muhimmancin addu'a ga Musulmi
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (5)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (4)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (3)
· Tasirin Darare Goma na Zul-Hajji da bayanin Layya da Sallar Idi
· Manuniya kan azumin nafila bayan na Ramadan (7)
· Idan za ku fadi magana ku yi adalci
· Sharhin wakar Bakan-Gizo ta Malam Maharazu
· Na rubuta littafin Almajirai Ko Attajirai? ne don ceto yara daga kangin bara da
· Binciken tarihin Hausa: Labaran da bishiyoyin kuka ke sanar mana
· Malam Usman Dan Is'haka: Tauraron ilimi kuma fitila daga cikin fitulun Sakk
· Adabin Gargajiya
· Asalin Hausa (3)
· Farfesa Umar B. Ahmed ya samu lambar yabo ta kasa
· Asalin Hausa (2)

Babban Makaloli

Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


07 SHIN KASANCEWAR SAYYIDUNA MU'AWUYYA DAN ALJANNA NE ?
 
 
Kacici-ka-cicin Addini, Hukunce-hukuncen KASHI NA HUDU

07 SHIN KASANCEWAR SAYYIDUNA MU'AWUYYA DAN ALJANNA NE ?

SHIN ZAKA IYA YIMUSU HUKUNCI ?

ﺍﻟﺤﻤﺪﻟﻠﻪ ﻭﺻﻼﺓ ﻋﻠﻰ ﺭﺳﻮﻝ ﻟﻠﻪ .

HAQIQA ACIGABADA KAWO DALILAI NA ALQUR,ANY DA KUMA INGANTACIYAR SUNNAR MA,AIKI AKAN KASANTUWAR ZAMANTOWAR
S.MU,AWUYYA DAYA DAGA CIKIN YAN
ALJANNAH TO YAU ZAMU KAWO WANI DALILI DA ZAMU NEMI WANDA ZAI IYA
WARWAREMANA SHI.

MUTUQAR ZAKA ZARGI S.MU,AWUYYA TO ZAKA ZARGI S.ALI .

HAQIQA DUKKAN WANDA YAKASANCE MAI QAUNAR MA,AIKI TO YAYARDA DA MAGANAR MA'AIKI INDA YAKECEWA .

ﻭﻋﻦ ﺃﺑﻲ ﻣﻮﺳﻰ . ﺭ . ﻋﻦ ﺍﻟﺤﺴﻦ .ﺭ . ﺃﻥ ﺍﺑﺎﺑﻜﺮﺓ . ﺭ . ﻗﺎﻝ ﺳﻤﻌﺖ ﺍﻟﻨﺒﻲ . ﺹ . ﻋﻠﻰ ﺍﻟﻤﻨﺒﺮ ﻭﺍﻟﺤﺴﻦ ﺇﻟﻰ ﺟﻨﺒﻪ ﻳﻘﻮﻝ ﺇﺑﻨﻲ ﻫﺬﺍ ﺳﻴﺪ ﻭﻟﻌﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﺃﻥ ﻳﺼﻠﺢ ﺑﻪ ﺑﻴﻦ ﻓﺌﺘﻴﻦ ﻋﻈﻴﻤﺘﻴﻨﻲ ﻣﻦ ﺍﻟﻤﺴﻠﻤﻴﻦ .

> ﺍﻟﺒﺨﺎﺭﻱ ٣٧٤ >.

TO TABBAS MA,AIKI .S.A.W. YACE WANNAN DAN NAWA SHUGABANE MAIYUWUWA ALLAH YASANYA YAZAMA WANDA ZAI SULHUNTA
TSAKANIN MANYA MANYAN BANGARORIN MUSULMAI GUDA 2.

TO HAQIQA KUMA HAKANTAFARU S.HASSAN YAZAMA SANADI NA SULHUNTA, JAMA,AR S.MU,AWUYYA DA S.ALIYU WANDA AKAYI YAQIN
SAFIN DA SU.

HAKAN KENUNA CEWAR SAYYIDUNA MU'AWUYYA YANA DAYA DAGA CIKIN MANYA MANYAN MUSULMAI YANGABA ACIKINSA DAFADAR MANZON ALLAH .S.A.W. KAGA CEWAR KACE MASA KAFIRI KO WANI ABU MAI KAMA DA HAKA TO RIGIMACE DA MA,AIKI.

KU MA ALLAH YAYI MASA DA SHI DA
DAN,UWANSA S.ALIYU SHAIDA DA CEWAR SU MUMINAI NE.

KAMAR.

ﻭﺇﻥ ﻃﺎﺋﻔﺘﺎﻥ ﻣﻦ ﺍﻟﻤﺆﻣﻨﻴﻦ ﺍﻗﺘﺘﻠﻮﺍ … >ﺍﻟﺤﺠﺮﺍﺕ ٩ >

KAGA KENAN DOLE KA SALLAMA .

IDAN KAQI TO YI MANA HUKUNCI ANAN…

MA,AIKI DAIYA CE.

ﺇﺫﺍ ﺍﻟﺘﻘﻰ ﺍﻟﻤﺴﻠﻤﺎﻥ ﺑﺴﻴﻔﻴﻬﻤﺎ ﻓﺎﻟﻘﺎﺗﻞ ﻭﺍﻟﻤﻘﺘﻮﻝ ﻓﻰ ﺍﻟﻨﺎﺭ .

> ﻣﺴﻠﻢ ﻭﺍﻟﺒﺨﺎﺭﻱ ﻭﺍﺣﻤﺪ >

TO MANZON ALLAH {S.A.W} YACE IDAN MUSULMAI GUDA BIYU SUKA HADU DATAKUBBANSU DA WANDA AKA KASHE DA MAI KISAN TO DUKKANSU YAN WUTANE.

TO YARAGE GAREKA.

KOWA YASAN YANDA TAFARU.

DOLE KATSAYA KAMAR YANDA MAI YAFADA.

ﺍﻟﻐﻨﻴﺔ . ﺹ .١١٢ >

ﻗﺎﻝ >ﺹ …. ﺍﻝﺣﺸﺮ ١٠ >

TO KAI KAJI FA A CEWA ZAKAYI ALLAH YAGA FARTAMUSU.

INKAFADI KOMA BAYAN HAKA TORIGIMA KAKE DANASSI.

DAN HAKA KAKIYAYI KANKA DA CIN MUTUNCIN KAWUN MUMINAI *{ SAYYADUNA MU,AWUYYA DAN ABOU SUFIYAN DA GA SAYYADATUNA
HINDU R.A.}*
 
 
 Posted By Aka Sanya A Sunday, September 01 @ 00:59:04 PDT Da MediaHausaTeam
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 
 
 
Comments & Debates :-: التعليقات والمحاورات

 
 
For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 

Wace Alaka

· Fiye Da Kacici-ka-cicin Addini, Hukunce-hukuncen
· Labari Da MediaHausaTeam


Mai Karanta Labari A Kan Kacici-ka-cicin Addini, Hukunce-hukuncen:
Sako daga marigayi Umaru Musa `Yar`aduwa


Mataki Na Rating

Average Score: 0
Kurioi: 0

Don Allah Ku Kai Ta Biyu, Da Wannan Mataki Na:

Excellent Very Good Good Regular Bad

Hanyoyin


 Firinta Zumunci Firinta Zumunci


Ya Danganta Kanun Labarai

Kacici-ka-cicin Addini, Hukunce-hukuncen

"07 SHIN KASANCEWAR SAYYIDUNA MU'AWUYYA DAN ALJANNA NE ?" | Iya Yin/Halitta Lissafin | 0 Lafiyata
Maganar Na Mallakar Takardar Mannawa Ba Ma Da Ke Kula Da Su Natsu.

Lafiyata Wanda Ya Ba Da Yarji Da Kuka Je Ka Diwani
 

 
EsinIslam The Muslim World Portal For Islamics, News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Quranic Islamic Articles, Radio, Audio Quran, TV Channels, Fatwa Rulings, Muslim News Newspapers Magazines Headlines Articles Forums Schools, Universities, Colleges, Mosques, Qur'an, Hadith, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Fasting Ramadan, Vidoes, Books On EsinIslam.Com And Muxlima.Com

  :-: Go Home :-: Go Top :-: