Shiga
  Create an account
Gidan Ku
Yi Fita
 
 
 
Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Babban Labari Yau

Babu Wani Babban Ma Labari A Nan Ka A Yanzu, Domin Ba Su Yi Rajista Ko Da Ya Zama Dan Maabuci Ba Tukuna. Shiga Yanzu!.

Mahadin Kafada Kissoshin


Al'Adun Musulmi Da Darajoji
[ Al'Adun Musulmi Da Darajoji ]

·Falalar Darare Goma na Zul-Hajji
·Dabbobin Layya da kwanakin 10 na farkon Zul-Hajji
·Azumi da abubuwan da yake koyarwa (4)
·Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla
·Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (4)
·Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (3)
·Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (2)
·Buhari Da Muslim: Babi Na Hudu 140 - 142 & 148
·Buhari da Muslim: Babi na Talatin da Biyu 114 - 124

Wa Ya Ke A Dandali

Wannan Lokaci, Akwai A Wani Hali Da Kanka 2 Bako, Ko Baki, Da 3 Dan (Yan), Wadanda Suka Hada da 'Yan awqaf. Ga Da Sauran Kasashe Membobin (Yan), A Kan Wani Hali Da Danna Here

Ba Kuka Je Maabuci. Ka Iya Diwani Kyauta Da Matsarka Da Nan

Cagiya
Luggogi

Tsina Sarke Harshe:


Babobi Kafa Hanya


Iya Yin

Lakani

Muku Magana

Ba Ni Da Lissafin Duk Da Haka? Ka iya Halitce A. Kamar Yadda Suka Yi Rajista Maabuci Akwai Wakansu A Cikinku Amfania Fagen Siyasa Kamar Taken Manajar Lafiyata, Da Tungume Kafa Lafiyata Gidan Da Sunanka.

Da Makalolin

Monday, September 09
· Kwadaitarwa kan yin azumi a cikin watan Sha'aban
· Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla (2)
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla
· Manuniya Kan Sinadaran Da Ke Tausasa kekasar Zuciya (3)
· Darussa daga Hadisin Matafiya Uku
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (4)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (3)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (2)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi (3)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar musulmi (2)
· Kyauta da kyauta-yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (3)
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (2)
Sunday, September 08
· Manuniya kan ladubban yin addu'a
· Matsayi da muhimmancin addu'a ga Musulmi
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (5)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (4)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (3)
· Tasirin Darare Goma na Zul-Hajji da bayanin Layya da Sallar Idi
· Manuniya kan azumin nafila bayan na Ramadan (7)
· Idan za ku fadi magana ku yi adalci
· Sharhin wakar Bakan-Gizo ta Malam Maharazu
· Na rubuta littafin Almajirai Ko Attajirai? ne don ceto yara daga kangin bara da
· Binciken tarihin Hausa: Labaran da bishiyoyin kuka ke sanar mana
· Malam Usman Dan Is'haka: Tauraron ilimi kuma fitila daga cikin fitulun Sakk
· Adabin Gargajiya
· Asalin Hausa (3)
· Farfesa Umar B. Ahmed ya samu lambar yabo ta kasa
· Asalin Hausa (2)

Babban Makaloli

Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


**DUNIYAR MUTUWA**(01)
 
 
Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi **DUNIYAR MUTUWA**(01)

A daya daga cikin tadfiye tafiye na zuwa Birnin Riyaad, nai shirin zuwa filin jirgin sama kafin lokacin tashin Jirgin da Awa 1, sai dai cunkoson hanyar, da kuma Bincike yasa na makara a tafiyata, sai na dinga sauri har na isa wajen tsayuwar motoci, sai na dauki Kaati na (Visa) da sauri, nai Parking motata a wurinda ni bansan shin wurin Parking din ma'aikata ne ko na matafiya, ni dai na sauko da sauri daga mota na dauki Jakaata a hannuna, na shiga abin tafiya (Escalator) na isa dakin bincike, na cire duk abindake aljihuna na riqe a hannu, na danna na'urar bude qofa, amma sai naji sanarwar cewa wai a jikina akwai wani abu da bazan iya wucewa dashi ba, sai na shiga damuwa, chan sai na tuna Agogona ne ai, sai na cire, na sake danna na'urar, sai ta bude na wuce lafiya.

Na isa wajen mai bada Tikitin Jirgi da sauri, nace: Ni matafiyi ne zuwa Riyaad, cikin jirgi mai lamba 1411, sai ma'aikacin yace: Ai Jirgin ya cika, sai nace dashi: Don Allah ka taimakamin, inada Alqawarine wanda ba makawa in halarceshi a wannan Dare.

Sai yace: Kada ka yawaita magana, don Jirgi ya riga ya cika, kuma babu wanda zai daga maka qafa, sai nace: Hasbiyallah!!!!


Na fito daga wajensa, na tsaya ina kallon jirgin banida tsimi banida dabaarah face ga Allah, sai tunani yadinga ketomin akaina cikin sauri! Shin zan bar tafiyar nan ne? Kodai in tafi a Motata? Ko in dauki hayar mota in tafi? Sai dai zuciyata ta bani in tafi a motar haya, sai na koma bangaren yan Tasi (Taxi), sai na samu wani mutum cikin sabuwar Mota (Camry), na ce dashi: Nawa zaka kaini Riyaad? Yace: Riyal 500! Nayi qoqarin samun ragi wajensa, amma bai ragen komaiba illa Riyal 50.

Na hau Motar ni kadai, nace dashi yayi sauri, domin dolene na Isa Riyaad cikin wannan Dare, ni ban sani ba, ashe qarshena cikin Awanni ne!!!!!!!!

Yace dani: Sha Kuruminka, zanyi gudu dakai tamkar Tsuntsu, ai kuwa haka akai, ya dinga gudu na hauka, don na masa Alqawarin idan ya isa Riyaad dani kafin Isha'I, zan bashi qarin kyautar Riyal 100 (bayaga 450 dinsa).

Muna tafe muna hira yana tambayata ina tambayarsa muna raha, don dai mu debe kewar juna!
Kwatsam sai mahaifiyata ta fadomin qwaqwalwata akan in kiraata, ai kuwa na kirata, tace: Ina kake ne ya Aba-Saarah?
Sai na bata Labarin Jirgi, da yanda na rasa tafiya ta Jirgi, sannan yanzu na hau mota ne don tafiyar, sai tayyi shiru, wanda hakan ya janyo hankali na, sai mhaifiyata tace: Ka kula ya kai Daana, Allah kareka daga sharrin abindake boye, sai nace: Amin, zan kiraaki da zaarar na isa Inshaa Allah, kinada wasiyya gareni ne? Tace: kasancewarka Lafiya ya Tsayin Rayuwata!!!!!!……­..
Anan muka kammala waya da ita!

Sai naji wani abu a raina, nakejin wani abin Al-ajabi na shirin Aukuwa dani! Sai na kira Mataata, tace: Bani Labarinka ya rayuwata, Kilomita nawa kukai? Nace: Yanzu munyi Kilomita 150. Tace: Wallahi munyi rashinka, in baka gidannan duk babu dadi! Nace: Allah ya maki Albarka, in Allah yaso inanan dawowa a jirgin Raana, ki kula da yaara na, ki sumbancemin Susu, Allah ya kula mana da ita! Tace: albishirinka, ai tun randa ta dawo take ina Baba? Nace: Bani ita! Susu tace: Baba ina kake? Nace: Susu nan bada jimawa ba zan dawo maku inshaa Allah, muka danyi dariya nace to ba Mama wayar, sai ta bata, nace: kinada wata wasiyyace gareni? Tace: Fataana shine kubutar rayuwarka! Ban sani ba menene dalilinda yasa damuwa ta soma tsananta agreni! Na shiga Zurfin tunani wanda ban dawo ba sai ji nayi Direba na Tambayata………..­……….

Ko me Direban ya Tambayeshi? Shin ya zasu qarke a hanya, yana isa Riyaad kuwa????
Mu hadu gobe da yardar Allah.
 
 
 Posted By Aka Sanya A Sunday, September 01 @ 01:02:02 PDT Da MediaHausaTeam
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 
 
 
Comments & Debates :-: التعليقات والمحاورات

 
 
For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 

Wace Alaka

· Fiye Da Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi
· Labari Da MediaHausaTeam


Mai Karanta Labari A Kan Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi:
Bayyanar mata masu neman mata a kasar Hausa


Mataki Na Rating

Average Score: 0
Kurioi: 0

Don Allah Ku Kai Ta Biyu, Da Wannan Mataki Na:

Excellent Very Good Good Regular Bad

Hanyoyin


 Firinta Zumunci Firinta Zumunci


Ya Danganta Kanun Labarai

Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi

"**DUNIYAR MUTUWA**(01)" | Iya Yin/Halitta Lissafin | 0 Lafiyata
Maganar Na Mallakar Takardar Mannawa Ba Ma Da Ke Kula Da Su Natsu.

Lafiyata Wanda Ya Ba Da Yarji Da Kuka Je Ka Diwani
 

 
EsinIslam The Muslim World Portal For Islamics, News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Quranic Islamic Articles, Radio, Audio Quran, TV Channels, Fatwa Rulings, Muslim News Newspapers Magazines Headlines Articles Forums Schools, Universities, Colleges, Mosques, Qur'an, Hadith, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Fasting Ramadan, Vidoes, Books On EsinIslam.Com And Muxlima.Com

  :-: Go Home :-: Go Top :-: