Shiga
  Create an account
Gidan Ku
Yi Fita
 
 
 
Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Babban Labari Yau

Babu Wani Babban Ma Labari A Nan Ka A Yanzu, Domin Ba Su Yi Rajista Ko Da Ya Zama Dan Maabuci Ba Tukuna. Shiga Yanzu!.

Mahadin Kafada Kissoshin


Tarihi Addinin Musulunci Da Kissoshi
[ Tarihi Addinin Musulunci Da Kissoshi ]

·Sabuwar Shekarar 1439 BH: Watannin Musulunci a kundin tarihi (2)
·Sabuwar Shekarar 1409 BH: Watannin Musulunci a kundin tarihi
·Me Ya Sa Yan Shi'a Suke Kin Banu Umayya?! -Dr Mansur Sokoto
·**WA YA KASHE HUSSAIN?**(8)
·IBN TAIMIYYAH GWARZON NAMIJI. (Misbahu Abdullahi)
·Halin Musulmi Na kwarai Ranar Ashura, Da Halin Masu Bi'ah
·AA'SHUURAA (1) BANDA BIDI'AR SHI'AH BANDA KUMA BIDI'AR NAASI
·AHLUS SUNNAH BA YA ZAGIN SAHABIN MANZON ALLAH SAWA'UN ALIYYU BIN ABI TALIB
·AHLUS SUNNAH BA YA ZAGIN SAHABIN MANZON ALLAH SAWA'UN ALIYYU BIN ABI TALIB

Wa Ya Ke A Dandali

Wannan Lokaci, Akwai A Wani Hali Da Kanka 2 Bako, Ko Baki, Da 3 Dan (Yan), Wadanda Suka Hada da 'Yan awqaf. Ga Da Sauran Kasashe Membobin (Yan), A Kan Wani Hali Da Danna Here

Ba Kuka Je Maabuci. Ka Iya Diwani Kyauta Da Matsarka Da Nan

Cagiya
Luggogi

Tsina Sarke Harshe:


Babobi Kafa Hanya


Iya Yin

Lakani

Muku Magana

Ba Ni Da Lissafin Duk Da Haka? Ka iya Halitce A. Kamar Yadda Suka Yi Rajista Maabuci Akwai Wakansu A Cikinku Amfania Fagen Siyasa Kamar Taken Manajar Lafiyata, Da Tungume Kafa Lafiyata Gidan Da Sunanka.

Da Makalolin

Monday, September 09
· Kwadaitarwa kan yin azumi a cikin watan Sha'aban
· Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla (2)
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla
· Manuniya Kan Sinadaran Da Ke Tausasa kekasar Zuciya (3)
· Darussa daga Hadisin Matafiya Uku
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (4)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (3)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (2)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi (3)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar musulmi (2)
· Kyauta da kyauta-yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (3)
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (2)
Sunday, September 08
· Manuniya kan ladubban yin addu'a
· Matsayi da muhimmancin addu'a ga Musulmi
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (5)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (4)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (3)
· Tasirin Darare Goma na Zul-Hajji da bayanin Layya da Sallar Idi
· Manuniya kan azumin nafila bayan na Ramadan (7)
· Idan za ku fadi magana ku yi adalci
· Sharhin wakar Bakan-Gizo ta Malam Maharazu
· Na rubuta littafin Almajirai Ko Attajirai? ne don ceto yara daga kangin bara da
· Binciken tarihin Hausa: Labaran da bishiyoyin kuka ke sanar mana
· Malam Usman Dan Is'haka: Tauraron ilimi kuma fitila daga cikin fitulun Sakk
· Adabin Gargajiya
· Asalin Hausa (3)
· Farfesa Umar B. Ahmed ya samu lambar yabo ta kasa
· Asalin Hausa (2)

Babban Makaloli

Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


HADARIN FATAWA {4} & HADARIN FATAWA {3}
 
 
Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi HADARIN FATAWA {4} & HADARIN FATAWA {3}

SANIN HALIN MUTANE DA AL'ADUNSU:-

Wannan wata sifface mai matuqar mahimmanci ga mai fatawa, ya san halin mutanen da yake rayuwa a cikinsu da sassabawar ta'adojinsu, da yanayinsa, domin sune za su riqa yi masa tambayoyi shi kuma ya riqa basu amsa wadda ita ce ''fatawa''.
Wani lokaci ana iyama malami mai fatawa tambayoyi biyu iri daya amma amsoshinsu su banbanta domin sanin halayen mutane da su kai wadannan tambayoyi masu kama daya amma da mabanbantan amsoshi.

DOGARO DA KAI A RAYUWA

Tabbas ana buqatar mai bada fatawa ya zamo mai dogaro da kansa don kar ya zama karen farautar wani, ko makamin wani, ko mai gadin wani, domin in hannu ya amsa, baki kuma ya ci, to dole ido ya ji kunya. Shi yasa wata rana aka ga Babban Malami Sufyan al-thauriy a kasuwa yana qirga kudinsa bayan ya gama cin kasuwa, sai aka ce masa: Har da ku malam!? Sai ya ce: ai badan wadannan ba {kudi} da 'yan duniya sun maida mu {malami} tsimman share majina. Sannan. Babban Malami Ibnul – uthaimen ya kasa malamai zuwa gida uku:-

1- Malaman talakawa, masu son talakawan gari su yarda da dasu, su so su.
2- Malaman hukuma, masu son shuwagabanni su yarda da su, su riqa basu kudi.
3- Malamai na addini na Allah, wadanda suka tsayu da kansu akan gaskiya, Allah kawai suke buqatar ya yarda da su. Allah ka samu a cikinsu.

Allah Ya hada mu a gaba.

Rubutawar:
Basheer Lawal Muhammad Zaria.


HADARIN FATAWA {3}

SIFFOFIN MAI FATAWA

Yana da matuqar kyau mu san siffofin wanda ya cancanta ya bada fatawa a cikin musulunci, domin sau tari rashin sanin siffar mai abu ke sa a dau haqqinsa a ba wanda ba shi ba. Babu shakka wanda zai bada fatawa a musulunci wani mutum ne musamman ne kuma basu da yawa a cikin mutane, sun yi kama da RUWAN BAGAJA. Ga wasu daga cikin siffofin:

ILMI NA ADDINI MAI ZURFI: wanda ya qunshi; sanin Allah {Tauheedi} da littafin Allah {Qur'ani} da Sunnar Manzon Allah {S.A.W} da fiqhu (abin da malamai sukai ittifaqi da wanda sukai sabani a cikinsa), da Ilmin Usulul fiqhi, da Ilmin harshen larabci, da sanin manufofin Shari'ah da sauransu.

NATSUWA DA HAQURI DA KAMUN KAI: wanda wannan siffofin su ne a gaba wajen samun kyawawan dabi'u, shi yasa aka gabatar da su, a taqaice dai wajibi ya siffantu da halaye nagari.

KYAKKYAWAR NIYYA DA INGANTACCEN QUDURI: wadannan jigogine wajen samar da tsoron Allah da tunanin makoma, da sakamako, sai su sa ai gaskiya a cikin fatawar, a tsare amanar Ilmin, da amanar mai neman fatawar in ya buqaci a rufa masa asiri.

Allah ya hada mu a gaba.

Rubutawar :
Basheer Lawal Muhammad Zaria.
 
 
 Posted By Aka Sanya A Sunday, September 01 @ 01:26:58 PDT Da MediaHausaTeam
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 
 
 
Comments & Debates :-: التعليقات والمحاورات

 
 
For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 

Wace Alaka

· Fiye Da Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi
· Labari Da MediaHausaTeam


Mai Karanta Labari A Kan Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi:
Bayyanar mata masu neman mata a kasar Hausa


Mataki Na Rating

Average Score: 0
Kurioi: 0

Don Allah Ku Kai Ta Biyu, Da Wannan Mataki Na:

Excellent Very Good Good Regular Bad

Hanyoyin


 Firinta Zumunci Firinta Zumunci


Ya Danganta Kanun Labarai

Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi

"HADARIN FATAWA {4} & HADARIN FATAWA {3}" | Iya Yin/Halitta Lissafin | 0 Lafiyata
Maganar Na Mallakar Takardar Mannawa Ba Ma Da Ke Kula Da Su Natsu.

Lafiyata Wanda Ya Ba Da Yarji Da Kuka Je Ka Diwani
 

 
EsinIslam The Muslim World Portal For Islamics, News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Quranic Islamic Articles, Radio, Audio Quran, TV Channels, Fatwa Rulings, Muslim News Newspapers Magazines Headlines Articles Forums Schools, Universities, Colleges, Mosques, Qur'an, Hadith, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Fasting Ramadan, Vidoes, Books On EsinIslam.Com And Muxlima.Com

  :-: Go Home :-: Go Top :-: