Shiga
  Create an account
Gidan Ku
Yi Fita
 
 
 
Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Babban Labari Yau

Babu Wani Babban Ma Labari A Nan Ka A Yanzu, Domin Ba Su Yi Rajista Ko Da Ya Zama Dan Maabuci Ba Tukuna. Shiga Yanzu!.

Mahadin Kafada Kissoshin


Fiqh - Shin, Hakika, Mai jin
[ Fiqh - Shin, Hakika, Mai jin ]

·It's Haram To Aid, Promote Or Participate In The Oodua Nation Agitation
·Tauhidi ginshikin Musulunci (5)
·Tauhidi ginshikin Musulunci (4)
·Tauhidi ginshikin Musulunci (2) - (3)
·Tauhidi ginshikin Musulunci (1)
·Tambayoyi da amsoshi a kan aikin Hajji da Umara da Ziyara (4)
·Tambayoyi da amsoshi a kan aikin Hajji da Umara da Ziyara (3)
·Tambayoyi da amsoshi a kan aikin Hajji da Umara da Ziyara (1)
·Darussa daga Hadisin Matafiya Uku

Wa Ya Ke A Dandali

Wannan Lokaci, Akwai A Wani Hali Da Kanka 2 Bako, Ko Baki, Da 3 Dan (Yan), Wadanda Suka Hada da 'Yan awqaf. Ga Da Sauran Kasashe Membobin (Yan), A Kan Wani Hali Da Danna Here

Ba Kuka Je Maabuci. Ka Iya Diwani Kyauta Da Matsarka Da Nan

Cagiya
Luggogi

Tsina Sarke Harshe:


Babobi Kafa Hanya


Iya Yin

Lakani

Muku Magana

Ba Ni Da Lissafin Duk Da Haka? Ka iya Halitce A. Kamar Yadda Suka Yi Rajista Maabuci Akwai Wakansu A Cikinku Amfania Fagen Siyasa Kamar Taken Manajar Lafiyata, Da Tungume Kafa Lafiyata Gidan Da Sunanka.

Da Makalolin

Monday, September 09
· Kwadaitarwa kan yin azumi a cikin watan Sha'aban
· Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla (2)
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla
· Manuniya Kan Sinadaran Da Ke Tausasa kekasar Zuciya (3)
· Darussa daga Hadisin Matafiya Uku
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (4)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (3)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (2)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi (3)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar musulmi (2)
· Kyauta da kyauta-yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (3)
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (2)
Sunday, September 08
· Manuniya kan ladubban yin addu'a
· Matsayi da muhimmancin addu'a ga Musulmi
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (5)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (4)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (3)
· Tasirin Darare Goma na Zul-Hajji da bayanin Layya da Sallar Idi
· Manuniya kan azumin nafila bayan na Ramadan (7)
· Idan za ku fadi magana ku yi adalci
· Sharhin wakar Bakan-Gizo ta Malam Maharazu
· Na rubuta littafin Almajirai Ko Attajirai? ne don ceto yara daga kangin bara da
· Binciken tarihin Hausa: Labaran da bishiyoyin kuka ke sanar mana
· Malam Usman Dan Is'haka: Tauraron ilimi kuma fitila daga cikin fitulun Sakk
· Adabin Gargajiya
· Asalin Hausa (3)
· Farfesa Umar B. Ahmed ya samu lambar yabo ta kasa
· Asalin Hausa (2)

Babban Makaloli

Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


YADDA AKE DAUKAR RAN MUMINI DA YADDA AKE DAUKAR RAN KAFIRI
 
 
Harkokin DuniyarMusulmi DaAddiniMusulunc YADDA AKE DAUKAR RAN MUMINI DA YADDA AKE DAUKAR RAN KAFIRI

An rawaito hadisi daga barrau ibn azib yace :(mun fita tare da manzan Allah (saw)a janaizar wani mutum daga madina bayan munje maqabarta sai muka tarar baa gama hakan qabarin ba sai manzan Allah (saw) ya zauna ya kalli alqibla muma sai muka zauna agefansa mukai nutsuwar da tsuntsu zai iya hawakanmu.sai ma aiki ya kalli sama ya kalli kasa sau uku sai yace:kunaimi naimi tsarin Allah daga azabar qabari sau uku sannan yace:allah ina naiman tsarinka daga azabar qabari sau uku sai yace:hakika idan mumini zai rabu da duniya malaiku zasu zo masu farin fuska kamar rana tare da likkafani na aljannah da turare su zauna ajefansa tsawan ganinsa sai malaikan mutuwa yazu ya zauna akansa yace:yake Wannan rai nai tsarki da nutsuwa ki fito zuwa rahamar Allah da yardarsa saita ran ya fito kamar ana zubarda ruwa abuta sai malaiku suyi masa salati ayi sama dashi duk kofar da aka zo sai malaiku suce wannan wana raine mai kamshi haka sai ace wane ne dan gidan wane irin sunanda ake kiransa aduniya har sai anje sama ta bakwai sai

Allah yace: ku rubuta ayyukan bawana acikin illiyin inda ake sa littafin muminai sai Allah yace:amaida shi duniya nayi alkawarin daga kasa aka halicce ku kuma daga kasa zaku koma.sai amayar dashi qabarinsa adawi masa da ransa lokacin yana jin karar takalmar yan uwansa sai malaiku biyu suzo masa masu tsananin hantara saisu hantareshi suzaunar dashi su tambayeshi waye:ubangijinka? saiyace Allah ne ubangujina. manene addinin ka ? Saiyace musulinci ne addinina. Wane wanda aka turomuku? Saiyace manzan Allah (saw)sai suce ya akai kasani ? Saiya ce na karanta alqurani sai nayi imani dashi na gaskata.

Wannan itace mafi girman fitina akan mumini.Allah yana datarda wadanda sukai imani da amsa tambaya tun aduniya.

Sai ayi kira ace bawa yayi gaskiya kuyi masa shimfida kusa masa kaya na aljannah kubude masa kofar aljannah.sai a buda masa qabari nsa iya tsawanganinsa.sai wani mutum mai kyan fuska da kaya da kamshi yazo yace masa:kayi albishir da yardar Allah da dadinsa da ya baka wannan itace ranar da akaima alkawarin ta sai yace kaima haka amma waye kai ? Saiyace nine ayyukanka na alkhairi Allah ya sanyani nazama haka dan in tayaka hira dan akai kana san ayyukan alkhairi bakasan na banza sai abude masa kofar huta anuna masa guda ace shine gidan sa. daya sabawa Allah anan zaa sashi. 

Sai mumini yaita cewa Allah ka gaggauta zuwan alqiyama dan in kima wajan ahalina da dukiyata sai ace ka kwanta.
MU HADU A YADDA ZAAYI DA KAFIRI Allah yasa muna cikin masu rabo.

Dan uwanku Bashir Hassan Bashir kurawa
 
 
 Posted By Aka Sanya A Sunday, September 01 @ 01:53:16 PDT Da MediaHausaTeam
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 
 
 
Comments & Debates :-: التعليقات والمحاورات

 
 
For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 

Wace Alaka

· Fiye Da Harkokin DuniyarMusulmi DaAddiniMusulunc
· Labari Da MediaHausaTeam


Mai Karanta Labari A Kan Harkokin DuniyarMusulmi DaAddiniMusulunc:
Aliyu (r.a) Yayi Mubaya'a Ga Khalifancin AbuBakar (r.a)!


Mataki Na Rating

Average Score: 0
Kurioi: 0

Don Allah Ku Kai Ta Biyu, Da Wannan Mataki Na:

Excellent Very Good Good Regular Bad

Hanyoyin


 Firinta Zumunci Firinta Zumunci


Ya Danganta Kanun Labarai

Harkokin DuniyarMusulmi DaAddiniMusulunc

"YADDA AKE DAUKAR RAN MUMINI DA YADDA AKE DAUKAR RAN KAFIRI" | Iya Yin/Halitta Lissafin | 0 Lafiyata
Maganar Na Mallakar Takardar Mannawa Ba Ma Da Ke Kula Da Su Natsu.

Lafiyata Wanda Ya Ba Da Yarji Da Kuka Je Ka Diwani
 

 
EsinIslam The Muslim World Portal For Islamics, News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Quranic Islamic Articles, Radio, Audio Quran, TV Channels, Fatwa Rulings, Muslim News Newspapers Magazines Headlines Articles Forums Schools, Universities, Colleges, Mosques, Qur'an, Hadith, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Fasting Ramadan, Vidoes, Books On EsinIslam.Com And Muxlima.Com

  :-: Go Home :-: Go Top :-: