Hause
- Gaban Shafin    - Samiya Goma    - Batutuwa    - Takardun Labari    - Cagiya Hausa    - Muhawara Hausa    - Ƙungiyar Hausa    - Yakan Yi Bitar    - Saƙonninku Na Sirri    - Bincike    - Mujallan    - Ma\'ajiyar Takardu    - Ciki    - Shafin Yanar Gizo    - Saukewa    - Tambayoyi Masu Yawa    - Shawarce Mu    - Ajiye Bayanai   

 

 
HADARIN FATAWA {6} & HADARIN FATAWA {5}
 
 
Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi HADARIN FATAWA {6} & HADARIN FATAWA {5}

SIFFOFIN MAI FATAWA

TAKATSANTSAN A CIKIN ABIN DA ZAI FADA KO RUBUTA:-

Harshe wani ingarman doki ne da ke ke da gudun tsiya, dole a sa masa linzami mai qarfi ta yadda in ya sukwana za a iya yi masa burki, musamman a wurin bada fatawa da amsa tambayoyin addini, ba ya kamata ga mai fatawa ya saki harshensa yai ta surutu ba tare da takatsantsan ba cikin mai yake fada, da lura da waye yake magana da su ba ko yake amsa musu tambayoyi ba m. Ya zama tilas ya zama mai zaben kalmomi da jumloli wadanda suka dace da amsar da zai bada, da mutanen da yake ba amsar, da wurin da ya ke bada amsa a cikin, da mas'alar da yake bada amsa a kanta. Kar zafin rai yai masa tasiri ko farin ciki, ko soyayya ko qiyayya. Kar ya maida halas haram, ko haram halas, ko wajibi mandubi, ko mandubi wajibi, ko haram makruhi, ko makruhi haram.

Allah Ya hada mu a gaba.

Rubutawar:
Basheer Lawal Muhammad Zaria.
24 Rabi'u al-Akhir, 1439H.
12th January, 2018.

HADARIN FATAWA {5}

SIFFOFIN MAI FATAWA

HADARIN FATAWA {5}}

TAWALU'U:-

Wannan wata sifface mai girma, amma haruffanta basu da yawa, yana nufin qanqantar da kai ga gaskiya, da rashin fadin rai ko buroqoqo ko jiji-da-kai, musulunci ya ba wannan siffa kula ta musamman, ya jawo hankalin musulmai dukkansu Su siffantu da ita, har ma'aikin rahma yace: ''Allah Yai min wahayin cewa kui tawalu'u''. Amma mahimman cinta ya fi girma ga mai bada fatawa malami, domin in ya siffantu da ita za ta haifar masa da wasu halaye nagari, kuma ya kubuta a duniya da lahira. Cikin wadannan halaye akwai:-

1- Tsayawa a iya matsayinsa.
2- Fadin ''ban sani ba'' a cikin abin da bai sani ba.
3- Rashin yi ma addini kutse.
4- Rashin son zuciya.
5- Karbar gyara in an yi masa.
6- Gabatar da wanda ya fi shi.
7- Cigaba da karatu da bincike.

Allah Ya hada mu a gaba.

Rubutawar:
Basheer Lawal Muhammad Zaria.
23 Rabi'u al-Akhir, 1439H.
11th January, 2018.
 
 
 Posted By Aka Sanya A Sunday, September 01 @ 02:13:16 PDT Da MediaHausaTeam
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 
 
 
Comments & Debates :-: التعليقات والمحاورات

 
 
For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 

Wace Alaka

· Fiye Da Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi
· Labari Da MediaHausaTeam


Mai Karanta Labari A Kan Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi:
Bayyanar mata masu neman mata a kasar Hausa


Mataki Na Rating

Average Score: 0
Kurioi: 0

Don Allah Ku Kai Ta Biyu, Da Wannan Mataki Na:

Excellent Very Good Good Regular Bad

Hanyoyin


 Firinta Zumunci Firinta Zumunci


Ya Danganta Kanun Labarai

Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi

"HADARIN FATAWA {6} & HADARIN FATAWA {5}" | Iya Yin/Halitta Lissafin | 0 Lafiyata
Maganar Na Mallakar Takardar Mannawa Ba Ma Da Ke Kula Da Su Natsu.

Lafiyata Wanda Ya Ba Da Yarji Da Kuka Je Ka Diwani
 

 
EsinIslam The Muslim World Portal For Islamics, News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Quranic Islamic Articles, Radio, Audio Quran, TV Channels, Fatwa Rulings, Muslim News Newspapers Magazines Headlines Articles Forums Schools, Universities, Colleges, Mosques, Qur'an, Hadith, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Fasting Ramadan, Vidoes, Books On EsinIslam.Com And Muxlima.Com

  :-: Go Home :-: Go Top :-: