Shiga
  Create an account
Gidan Ku
Yi Fita
 
 
 
Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Babban Labari Yau

Babu Wani Babban Ma Labari A Nan Ka A Yanzu, Domin Ba Su Yi Rajista Ko Da Ya Zama Dan Maabuci Ba Tukuna. Shiga Yanzu!.

Mahadin Kafada Kissoshin


Kacici-ka-cicin Addini, Hukunce-hukuncen
[ Kacici-ka-cicin Addini, Hukunce-hukuncen ]

·Illolin zina da luwadi da madigo (1)
·Layya da hukunce-hukuncenta
·Kwadaitarwa kan yin azumi a cikin watan Sha'aban
·Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla (2)
·Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (5)
·Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (4)
·Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (3)
·Manuniya kan azumin nafila bayan na Ramadan (7)
·Menene Hunkunci Azumtar Watan Rajab??

Wa Ya Ke A Dandali

Wannan Lokaci, Akwai A Wani Hali Da Kanka 2 Bako, Ko Baki, Da 3 Dan (Yan), Wadanda Suka Hada da 'Yan awqaf. Ga Da Sauran Kasashe Membobin (Yan), A Kan Wani Hali Da Danna Here

Ba Kuka Je Maabuci. Ka Iya Diwani Kyauta Da Matsarka Da Nan

Cagiya
Luggogi

Tsina Sarke Harshe:


Babobi Kafa Hanya


Iya Yin

Lakani

Muku Magana

Ba Ni Da Lissafin Duk Da Haka? Ka iya Halitce A. Kamar Yadda Suka Yi Rajista Maabuci Akwai Wakansu A Cikinku Amfania Fagen Siyasa Kamar Taken Manajar Lafiyata, Da Tungume Kafa Lafiyata Gidan Da Sunanka.

Da Makalolin

Monday, September 09
· Kwadaitarwa kan yin azumi a cikin watan Sha'aban
· Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla (2)
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla
· Manuniya Kan Sinadaran Da Ke Tausasa kekasar Zuciya (3)
· Darussa daga Hadisin Matafiya Uku
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (4)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (3)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (2)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi (3)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar musulmi (2)
· Kyauta da kyauta-yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (3)
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (2)
Sunday, September 08
· Manuniya kan ladubban yin addu'a
· Matsayi da muhimmancin addu'a ga Musulmi
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (5)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (4)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (3)
· Tasirin Darare Goma na Zul-Hajji da bayanin Layya da Sallar Idi
· Manuniya kan azumin nafila bayan na Ramadan (7)
· Idan za ku fadi magana ku yi adalci
· Sharhin wakar Bakan-Gizo ta Malam Maharazu
· Na rubuta littafin Almajirai Ko Attajirai? ne don ceto yara daga kangin bara da
· Binciken tarihin Hausa: Labaran da bishiyoyin kuka ke sanar mana
· Malam Usman Dan Is'haka: Tauraron ilimi kuma fitila daga cikin fitulun Sakk
· Adabin Gargajiya
· Asalin Hausa (3)
· Farfesa Umar B. Ahmed ya samu lambar yabo ta kasa
· Asalin Hausa (2)

Babban Makaloli

Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Babu Masu Kashe Masu Jefa Kuri'a A Ranar Zabe Sai Azzalumai
 
 
Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi Ibrahim Jalo Jalingo

Babu Masu Kashe Masu Jefa Kuri'a A Ranar Zabe Sai Azzalumai

Muna tabbatar wa al'ummar Musulmin Duniya cewa babu wani nassi daga Alkur'ani da Sunnar Annabi mai tsira da amincin Allah, da yake haramta jefa kuri'a saboda zaben Shugaban Kasa ko waninsa, haka nan babu wani nassi daga Alkur'ani ko Sunnah da yake haramta nada Shugaba ta hanyar jama'a masu rinjaye, haka nan babu wani nassi daga Alkur'ani ko Sunnah da ya halatta kashe masu jefa kuri'unsu saboda zaben wanda zai mulke su: shugaban Kasa, ko gwamna, ko wani dan majalisa.

**

Sannan muna tabbatar wa Musulmin Duniya cewa Nassi da Ijmaa'i duk sun tabbata a kan halacci da kuma wajibcin yakar Khawaarijawa masu kashe dukkan wani da ya saba wa bidi'arsu da batarsu. Ga kadan daga cikin dalila:-

1. Shaikhul Islam Ibnu Taimiyah ya ce cikin Majmuu'ul Fataawaa 7/481 :-

((وان قتال الخوارج مما امر به صلى الله عليه وسلم ولذلك اتفق على قتالهم الصحابة والاءمة)).

Ma'ana: ((Kalle yakar Khawaarijawa yana daga cikin abin da (Annabi) mai tsira da amincin Allah ya yi umurni da shi, wannan shi ne ma ya sa Sahabbai da sauran Shugabanni suka yi ittifaki a kan yakarsu)).

2. Imamu Muslim ya ruwaito Hadithi na 1066 daga babban Sahabi Aliyyu Bin Abii Taalib ya ce:-

((سمعت رسول الله صلى الله عليه وسلم يقول: سيخرج في اخر الزمان قوم احداث الأسنان سفهاء الأحلام يقولون من خير قول البرية يقرءون القران لا يجاوز حناجرهم يمرقون من الدين كما يمرق السهم من الرمية، فإذا لقيتموهم فاقتلوهم؛ فان في قتلهم اجرا لمن قتلهم عند الله يوم القيامة)).

Ma'ana: ((Na ji Manzon Allah mai tsira da amincin Allah yana cewa: Da sannu a karshen zamani wasu mutane masu karancin shekaru, masu wautar tunani, suna fadin maganar Mafi alherin halitta, suna karanta Alkur'ani (amma) ba ya wuce makoshinsu, suna fita daga Addini kamar yadda kibiya take fita daga dabbar da aka harba, Idan kun gamu da su (a fagen gada) Ku kashe su; lalle cikin kisansu akwai wani irin lada a wurin Allah ranar Kiyamah ga duk wanda ya kashe su)).

**

Muna rokon Allah Ya dawo mana da zaman lafiya cikin wannan babbar Kasa tamu Nigeria, Ya kuma kare mu daga sharrin Khawaarijawa da sauran azzalumai jinsinsu. Ya ba mu damar yin zabubbukanmu lafiya Ya azurta mu da shugabannin kirki. Ameen.

DR IBRAHIM JALO
 
 
 Posted By Aka Sanya A Sunday, September 01 @ 02:44:25 PDT Da MediaHausaTeam
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 
 
 
Comments & Debates :-: التعليقات والمحاورات

 
 
For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 

Wace Alaka

· Fiye Da Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi
· Labari Da MediaHausaTeam


Mai Karanta Labari A Kan Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi:
Bayyanar mata masu neman mata a kasar Hausa


Mataki Na Rating

Average Score: 0
Kurioi: 0

Don Allah Ku Kai Ta Biyu, Da Wannan Mataki Na:

Excellent Very Good Good Regular Bad

Hanyoyin


 Firinta Zumunci Firinta Zumunci


Ya Danganta Kanun Labarai

Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi

"Babu Masu Kashe Masu Jefa Kuri'a A Ranar Zabe Sai Azzalumai" | Iya Yin/Halitta Lissafin | 0 Lafiyata
Maganar Na Mallakar Takardar Mannawa Ba Ma Da Ke Kula Da Su Natsu.

Lafiyata Wanda Ya Ba Da Yarji Da Kuka Je Ka Diwani
 

 
EsinIslam The Muslim World Portal For Islamics, News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Quranic Islamic Articles, Radio, Audio Quran, TV Channels, Fatwa Rulings, Muslim News Newspapers Magazines Headlines Articles Forums Schools, Universities, Colleges, Mosques, Qur'an, Hadith, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Fasting Ramadan, Vidoes, Books On EsinIslam.Com And Muxlima.Com

  :-: Go Home :-: Go Top :-: