Shiga
  Create an account
Gidan Ku
Yi Fita
 
 
 
Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Babban Labari Yau

Babu Wani Babban Ma Labari A Nan Ka A Yanzu, Domin Ba Su Yi Rajista Ko Da Ya Zama Dan Maabuci Ba Tukuna. Shiga Yanzu!.

Mahadin Kafada Kissoshin


Harkokin DuniyarMusulmi DaAddiniMusulunc
[ Harkokin DuniyarMusulmi DaAddiniMusulunc ]

·Musulmi da farfagandar makiya
·Abin da za mu yi Allah Ya so mu (2)
·Abin da za mu yiAllah Ya so mu (1)
·Giba da illolinta (1)
·Yadda Musulunci ya 'yanta mace (5)
·Yadda Musulunci ya 'yanta mace (4)
·Tukuici ga mai azumi (4)
·Tukuici ga mai azumi (3)
·Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu

Wa Ya Ke A Dandali

Wannan Lokaci, Akwai A Wani Hali Da Kanka 2 Bako, Ko Baki, Da 3 Dan (Yan), Wadanda Suka Hada da 'Yan awqaf. Ga Da Sauran Kasashe Membobin (Yan), A Kan Wani Hali Da Danna Here

Ba Kuka Je Maabuci. Ka Iya Diwani Kyauta Da Matsarka Da Nan

Cagiya
Luggogi

Tsina Sarke Harshe:


Babobi Kafa Hanya


Iya Yin

Lakani

Muku Magana

Ba Ni Da Lissafin Duk Da Haka? Ka iya Halitce A. Kamar Yadda Suka Yi Rajista Maabuci Akwai Wakansu A Cikinku Amfania Fagen Siyasa Kamar Taken Manajar Lafiyata, Da Tungume Kafa Lafiyata Gidan Da Sunanka.

Da Makalolin

Monday, September 09
· Kwadaitarwa kan yin azumi a cikin watan Sha'aban
· Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla (2)
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla
· Manuniya Kan Sinadaran Da Ke Tausasa kekasar Zuciya (3)
· Darussa daga Hadisin Matafiya Uku
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (4)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (3)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (2)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi (3)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar musulmi (2)
· Kyauta da kyauta-yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (3)
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (2)
Sunday, September 08
· Manuniya kan ladubban yin addu'a
· Matsayi da muhimmancin addu'a ga Musulmi
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (5)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (4)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (3)
· Tasirin Darare Goma na Zul-Hajji da bayanin Layya da Sallar Idi
· Manuniya kan azumin nafila bayan na Ramadan (7)
· Idan za ku fadi magana ku yi adalci
· Sharhin wakar Bakan-Gizo ta Malam Maharazu
· Na rubuta littafin Almajirai Ko Attajirai? ne don ceto yara daga kangin bara da
· Binciken tarihin Hausa: Labaran da bishiyoyin kuka ke sanar mana
· Malam Usman Dan Is'haka: Tauraron ilimi kuma fitila daga cikin fitulun Sakk
· Adabin Gargajiya
· Asalin Hausa (3)
· Farfesa Umar B. Ahmed ya samu lambar yabo ta kasa
· Asalin Hausa (2)

Babban Makaloli

Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Farfesa Umar B. Ahmed ya samu lambar yabo ta kasa
 
 
Labari, Da Kayayyakin Aiki Kanun Labarai Farfesa Umar B. Ahmed ya samu lambar yabo ta kasa

By Aliyu Babankarfi Zariya

Farfesa Umaru Balarabe Ahmed

Masanin adabin Hausa da wasan kwaikwayo Farfesa Umaru Balarabe Ahmed, ya samu lambar yabo ta kasa.

Shugaban Hukumar Gudanarwar Majalisar Bada Lambar Yabo ta Kasa, Farfesa Shekarau Yakubu Aku ya ce ana zabo mutanen da ake ba su lambar yabo ne saboda gudunmawar da suka ba da ga ci gaban kasa.

Ya bayyana haka ne a lokacin taron laccar ba da lambar yabo karo na biyu na bana da aka gudanar a Jami'ar Ahmadu Bello da ke Zariya.

Farfesa Shekarau Yakubu Aku ya ce duk mutanen da aka bai wa lambar yabo ta kasa, mutane ne da suka ba da gudunmawa wajen ci gaban kasa kuma wadanda suka yi fice a duniya a fannoni daban-daban na rayuwar dan Adam da suka hada da ilimi da al'adu da kimiyya da fasaha da kere-kere.

Ya ce ana gudanar da taron laccar ba da lambar yabon ne domin bayyana batutuwan da mutanen da aka bai wa lambar yabon suka yi na ci gaban kasa domin janyo hankalin 'yan Najeriya.

Shugaban Hukumar Gudanarwar ya ce daga 1979 zuwa yau, majalisar ta bai wa fitattun 'yan Najeriya 76 lambar yabo ta kasa a cikinsu har da Farfesa Umaru Balarabe Ahmed, wanda ya yi fice a kan bunkasa al'adu da wasan kwaikwayo fasahar wakoki, da adabi da rubuce-rubucen litafai a kan al'adun gargajiyar Hausawa.

Farfesa Aku ya ce, yana daga cikin tsarin majalisar cewa duk mutumin da aka ba shi lambar yabon, ana sa ran ya gabatar da lacca a daya daga cikin manyan makarantun kasar nan, kuma Farfesa Umaru Balarabe Ahmed ya gabatar da tasa laccar ce a Jami'ar Ahmadu Bello da ke Zariya, inda ya bayyana irin wasannin da ya kasance a ciki kamar haka ya ce, "Wasan da na fara fitowa a ciki na farko shi ne Wasan Kalankuwa a lokacin da nake makarantar firamare a 1940. Wasan Kalankuwa ya samo asali ne daga sunan Kallon Kowa inda a wasu garuruwa akan yi kwana uku wasu kwana daya don gudanar da bikin."

Ya ce, "Wasan Kalankuwa an fi yin sa ne a tsakanin al'ummar Hausawa inda akan taru a wani dandali mai girma don gudanar da wasanni da kade-kade da kuma raye-raye na gargajiya tare da gabatar da wakoki irin na al'adu. Wannan Wasan Kalankuwa yana gudana ne a tsakanin matasa wadanda ba su gaza shekarun kasancewa a makaranta ba. Kamar ni na kasance ne mai kai-komo a tsakanin mai sarauta da kuma 'yan mulkin mallaka domin sadar da sakonni."

"A mataki na biyu na wasannin da na kasance a ciki shi ne bayan shekara 10 a lokacin da nake Kwalejin Barewa da ke Zariya, ba zan iya tuna irin wasannin da na yi ba, sai dai a karshen 1957, na rika tunanin yadda zan nuna sha'awata wajen ganin dalibai sun rika ci gaba da karatu a manyan makarantu amma na samu kaina a wani yanayi da sai da na jira kimanin wata takwas kafin in ci gaba da karatu.

A dan wannan lokaci na samu damar yin aiki a matsayin akawu a Ma'aikatar Ilimi ta Arewa daga watan Fabrairu zuwa Satumba1958 a daidai wannan lokaci ne wani Baturen Ingila mai kula da bangaren watsa shirye-shiryen makarantu ya sanya ni cikin harkar shirye -shiyen rediyo. Baturen mai suna Mista Miks tare da wadansu takwarorina wadanda kuma na ji dadin wannan shiri musamman wasa mai suna ‘Ali going to school' wato Ali yana tafiya makaranta," inji shi.

Ya ce "Bayan na kammala aiki da Ma'aikatar Ilimin sai na tsinci kaina a wasa na uku a 1958 zuwa 1961 lokacin da nake karatu a Kwalejin Share Fagen Shiga Jami'ar Ahmadu Bello da ke Zariya a kokarina na samun digiri, daga nan sai na samu wannan dama,sai Allah Ya nufe ni da kasancewa daya da ga cikin wadanda suka shirya wasan Shakespeare's mai sunaThe Temper.

Saboda yadda na yi shiga da irin muryar da na yi amfani da ita, sai Madam Sparks, ta nuna cikakken jin dadi tare da yaba mini bisa bajintar da na nuna. Wannan basira da bajintar ta kusa sauya mini tunanin canja karatun da nake yi a da don zama malami zuwa mai wasan kwaikwayo, sai dai wasikar da Hukumar Bayar da Guraben Karo Karatu ta aika mini da ita a lokacin da na mika bukatar canjin karatu ban samu amincewarta ba don haka sai na hakura. Amma rashin amincewar bai hana ni ci gaba da ra'ayina na gudanar da wasan kwaikwayo ba."

A karshe ya yi kira ga matasa su kasance masu juriya da hakuri da kuma jajircewa a kan duk wani buri da suka sa a gaba, musamman ga masu rubuce-rubuce a kan adabi da kuma bunkasa al'adun gargajiya da wasannin da suka dace da mu.
 
 
 Posted By Aka Sanya A Sunday, September 08 @ 23:12:37 PDT Da MediaHausaTeam
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 
 
 
Comments & Debates :-: التعليقات والمحاورات

 
 
For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 

Wace Alaka

· EsinIslam Turanci Kusa
· Fiye Da Labari, Da Kayayyakin Aiki Kanun Labarai
· Labari Da MediaHausaTeam


Mai Karanta Labari A Kan Labari, Da Kayayyakin Aiki Kanun Labarai:
MARTANI: Yadda rikicin Izala da darika ya kasance a Sabo Ibadan: Kwan-gaba kwan-


Mataki Na Rating

Average Score: 0
Kurioi: 0

Don Allah Ku Kai Ta Biyu, Da Wannan Mataki Na:

Excellent Very Good Good Regular Bad

Hanyoyin


 Firinta Zumunci Firinta Zumunci


Ya Danganta Kanun Labarai

Labari, Da Kayayyakin Aiki Kanun Labarai

"Farfesa Umar B. Ahmed ya samu lambar yabo ta kasa" | Iya Yin/Halitta Lissafin | 0 Lafiyata
Maganar Na Mallakar Takardar Mannawa Ba Ma Da Ke Kula Da Su Natsu.

Lafiyata Wanda Ya Ba Da Yarji Da Kuka Je Ka Diwani
 

 
EsinIslam The Muslim World Portal For Islamics, News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Quranic Islamic Articles, Radio, Audio Quran, TV Channels, Fatwa Rulings, Muslim News Newspapers Magazines Headlines Articles Forums Schools, Universities, Colleges, Mosques, Qur'an, Hadith, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Fasting Ramadan, Vidoes, Books On EsinIslam.Com And Muxlima.Com

  :-: Go Home :-: Go Top :-: