Shiga
  Create an account
Gidan Ku
Yi Fita
 
 
 
Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Babban Labari Yau

Babu Wani Babban Ma Labari A Nan Ka A Yanzu, Domin Ba Su Yi Rajista Ko Da Ya Zama Dan Maabuci Ba Tukuna. Shiga Yanzu!.

Mahadin Kafada Kissoshin


Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi
[ Janar Kan Labarin Wasu Fasahohi ]

·Muhimman sharuddan da ya kamata a lura da su kafin a kafirta wani
·Wani abu kan Sallar Idi
·Wasu daga cikin manufofin Aikin Hajji (5)
·Wasu daga cikin manufofin Aikin Hajji (4)
·Sallar Idi da ladubbanta
·Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi (3)
·Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar musulmi (2)
·Kyauta da kyauta-yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi
·Babu Masu Kashe Masu Jefa Kuri'a A Ranar Zabe Sai Azzalumai

Wa Ya Ke A Dandali

Wannan Lokaci, Akwai A Wani Hali Da Kanka 2 Bako, Ko Baki, Da 3 Dan (Yan), Wadanda Suka Hada da 'Yan awqaf. Ga Da Sauran Kasashe Membobin (Yan), A Kan Wani Hali Da Danna Here

Ba Kuka Je Maabuci. Ka Iya Diwani Kyauta Da Matsarka Da Nan

Cagiya
Luggogi

Tsina Sarke Harshe:


Babobi Kafa Hanya


Iya Yin

Lakani

Muku Magana

Ba Ni Da Lissafin Duk Da Haka? Ka iya Halitce A. Kamar Yadda Suka Yi Rajista Maabuci Akwai Wakansu A Cikinku Amfania Fagen Siyasa Kamar Taken Manajar Lafiyata, Da Tungume Kafa Lafiyata Gidan Da Sunanka.

Da Makalolin

Monday, September 09
· Kwadaitarwa kan yin azumi a cikin watan Sha'aban
· Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla (2)
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla
· Manuniya Kan Sinadaran Da Ke Tausasa kekasar Zuciya (3)
· Darussa daga Hadisin Matafiya Uku
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (4)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (3)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (2)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi (3)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar musulmi (2)
· Kyauta da kyauta-yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (3)
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (2)
Sunday, September 08
· Manuniya kan ladubban yin addu'a
· Matsayi da muhimmancin addu'a ga Musulmi
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (5)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (4)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (3)
· Tasirin Darare Goma na Zul-Hajji da bayanin Layya da Sallar Idi
· Manuniya kan azumin nafila bayan na Ramadan (7)
· Idan za ku fadi magana ku yi adalci
· Sharhin wakar Bakan-Gizo ta Malam Maharazu
· Na rubuta littafin Almajirai Ko Attajirai? ne don ceto yara daga kangin bara da
· Binciken tarihin Hausa: Labaran da bishiyoyin kuka ke sanar mana
· Malam Usman Dan Is'haka: Tauraron ilimi kuma fitila daga cikin fitulun Sakk
· Adabin Gargajiya
· Asalin Hausa (3)
· Farfesa Umar B. Ahmed ya samu lambar yabo ta kasa
· Asalin Hausa (2)

Babban Makaloli

Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Asalin Hausa (3)
 
 
Yankamancin, Mara Labari Da Miskilar Asalin Hausa (3)

Farfajiyar Kasar Hausa a zamanin Kankara da Ruwan Dufana

Tattaki da tuntuɓa da gawarwakin mutane da dabbobi da albarkatun ƙasa da duwatsu da ke turbuɗe a ƙasa wasu makamashin gina tubalin tarihin mazauna duniya ne. Akwai zamanin da ƙanƙara ta lulluɓe wurare da dama da tsaunuka (Glaciatios of mountains). Mahadi Adamu ya ce: "Tsaunin Ayar yana daga cikin tsaunuka da ƙanƙarewar tsaunuka ta auka wa duniyar Sahara. Ƙanƙarewa a Sahara ta ci gaba har zuwa shekarar 18 B.C. Tsaunin Ayar yana daga Arewacin farfajiyar ƙasar Hausa ta gado."

Ashe ke nan, Hausawa (da Kasar Hausa) sun shiga yanayin ƙanƙarewar tsaunuka kimanin shekara miliyan biyu da suka shuɗe.

Wannan taƙaitaccen bayani ya kore tatsuniyar Bayajidda da aka ƙirƙira jiya. Haka kuma, zancen zuwan Gabasawa daga Makka ko Bagadaza ko Iraƙi bai taso ba, a irin shekarun da aka ambata. A wani dogon saƙon da Mahadi Adamu ya yi cewa ya yi:

"Za mu fara kirdadon haƙa tarihin ƙasar Hausa na wani lokaci (mai tsawo) kimanin shekara miliyan 430, lokacin da ƙoƙon duniyar wannan farfajiya tamu ɗaya ne, har ya soma rarrabuwa zuwa farfajiya biyar da muke ciki a yau.

Lokaci da ake zaton duniyar mutane ta mamaye da ruwa gaba ɗaya, bayan janyewar ruwan sabon kundin tarihin mutane ya fara aiki. Masu bincike sun tabbatar da cewa, garuruwan Dange Shuni da Sakkwato da Kware da Wurno da Gwaranyo da Illela da Gudu da Tangaza a mazauninsu na yanzu can da ƙarƙashin wannan makeken kogi suke. A 1920 an ƙara samun hujjojin da suka ƙarfafa wannan da'wa ta Mahadi Adamu.

Abubuwan da muka tattauna suna cewa, akwai buƙatar a sake samun wasu makaman tunkararsu. A nawa tunanin, har yanzu da sauran rina a kaba, mun dai gano cewa, ga nahiyar da mutum ya tsira. Yaya za a yi da tulin waɗannan hujjojin a sahihin tarihin Bahaushe da harshensa.

Daskarewar duniya da Ruwan Ɗufana da aka yi kowa da kowa ya shafa dole kowa ya buɗa sabon kundin tarihi. Idan za mu iya kakkaɓe wa tarihi da tahihi da tatsuniyoyin da ke yawo a bakuna da rubuce-rubuce kan asalin Bahaushe da harshensa waɗannan matakai za su taimake mu.

Matakan tantance Ƙasar Hausa da mutanenta

Mun ci nasarar gano cewa, a tarihance na masanan Yamma cewa daga biri mutum ya fara. Haka kuma, birin daga Nahiyar Afirka aka ƙago shi. Bugu da ƙari, Kasar Hausa daskarewar ƙanƙarar duniya da Ruwan Ɗufana nan ya tarar da ita. Idan haka ne, babu laifi binciken diddigin asalin Bahaushe ya fara daga wurin da aka tarar da Bahaushe ya mamaye a matsayin ƙasarsa ta haihuwa da gado da mulki. Masana wannan zamani ya kyautu su himmatu ga bibiyar diddigin waɗannan abubuwa.

Farfajiyar Ƙasar Hausa

Bincike ya himmatu ga tantance iyakar ƙasar Hausa Gabas da Yamma, Kudu da Arewa. A gano iyakakokin da ke fita wajen duniyar baƙar fata da masu ɗuruwa a duniyar Afirka. A leƙa maƙwabtan Bahaushe na arziki da na hamayya. A gano, ƙasashen da suka yi tasiri a kansu. A fayyace yaƙe-yaƙen Bahaushe da sha'anin bauta a ƙasar Hausa da kuma ƙasashen da suka yi hulɗar diflomasiyya da ƙasar Hausa. Cikin haka za a tantance sarautun Bahaushe yadda suke da yadda ake gadonsu da tuɓe su da iyakokin ikonsu. Idan haka ta samu, hoton Kasar Hausa zai fito tsaf! Za a gano baƙinta da 'yan gida da 'ya'ya da bayi da masu mulki da talakawa da kafuwar garuruwan ƙasar Hausa da sigogin sunayensu. Wannan shi ne mataki na farko da ya kamata a ce, bincike ya tunkara gadan-gadan. Waɗannan abubuwa dole sai da makaman Adabin Bakan Bahaushe za a tsattsefe su.

Duniyar Bahaushe

Tilas a himmatu ga leƙa duniyar Bahaushe da yadda Adabinsa (Literature) da Al'adunsa (Culture) suka kamo su. Imanin Bahaushe a kan Mahaliccinsa da iskoki da ke tare da shi da Dodo da ƙirƙirarrun abubuwa da ke a farfajiyar duniyarsa, tun daga sunayensu da yadda ake saduwa da su da yadda ake hulɗa da su wasu tagogin leƙon dugin Bahaushe ne. Duk inda ɗan Adam yake, waɗannan ɗabi'u suna nan cikin jininsa. Da su ake rarrabe shi da waninsa. Adabinmu da dama sun kakkamo su a wurare daban-daban. Kafa hujja da su shi ne, warkam shiga rijiya da dawo.

Daulolin Bahaushe

Masana sun himmatu ga binciken daulolin ƙasar Hausa suka kawar da kai da zuzzurfan binciken garuruwan Hausa daɗaɗɗu da tarihin kafuwarsu. Daulolin ƙasar Hausa cibiyoyinsu na yanzu ba su ne a da ba. Daular Kanta ba a Argungu aka kafa ta ba. Daular Katsina sai an koma Durɓi-ta-Kusheyi. Daular Gobir daga wani Birnin Lalle aka zo Sabon Birni. Zamfarawa daga Rawayya aka gurgusa Gusau. Kano daga Dutsin Dala da manyan tsaunuka na sassanta. Idan aka kalli garuruwan da suka tsirar da daulolin ƙasar Hausa sosai za a gano dalilin kafuwarsu, da waɗanda suka kafa su da dalilan ƙaurace-ƙauracensu. Dukkan waɗannan abubuwa adabin mazauna garuruwan bai kawar da kai a kansu ba. Adabin kowane gari na kirari da karin magana da labarun gargajiya da waƙe-waƙen dandanli da na yara da mata da maza da manya sun kakkamo su. Dogara kacokam da tattaunawa da bayanan da 'yan leƙen asiri da 'yan mulkin mallaka da Turawan Mishan suka yi ba zai wadatar ba.

Daga Bishir Ɗanƙaura 08067384535
 
 
 Posted By Aka Sanya A Sunday, September 08 @ 23:15:55 PDT Da MediaHausaTeam
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 
 
 
Comments & Debates :-: التعليقات والمحاورات

 
 
For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 

Wace Alaka

· Fiye Da Yankamancin, Mara Labari Da Miskilar
· Labari Da MediaHausaTeam


Mai Karanta Labari A Kan Yankamancin, Mara Labari Da Miskilar:
Ko Kasan Daga Ina Aka Gano Maukibi?


Mataki Na Rating

Average Score: 0
Kurioi: 0

Don Allah Ku Kai Ta Biyu, Da Wannan Mataki Na:

Excellent Very Good Good Regular Bad

Hanyoyin


 Firinta Zumunci Firinta Zumunci


Ya Danganta Kanun Labarai

Yankamancin, Mara Labari Da Miskilar

"Asalin Hausa (3)" | Iya Yin/Halitta Lissafin | 0 Lafiyata
Maganar Na Mallakar Takardar Mannawa Ba Ma Da Ke Kula Da Su Natsu.

Lafiyata Wanda Ya Ba Da Yarji Da Kuka Je Ka Diwani
 

 
EsinIslam The Muslim World Portal For Islamics, News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Quranic Islamic Articles, Radio, Audio Quran, TV Channels, Fatwa Rulings, Muslim News Newspapers Magazines Headlines Articles Forums Schools, Universities, Colleges, Mosques, Qur'an, Hadith, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Fasting Ramadan, Vidoes, Books On EsinIslam.Com And Muxlima.Com

  :-: Go Home :-: Go Top :-: