Shiga
  Create an account
Gidan Ku
Yi Fita
 
 
 
Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Babban Labari Yau

Babu Wani Babban Ma Labari A Nan Ka A Yanzu, Domin Ba Su Yi Rajista Ko Da Ya Zama Dan Maabuci Ba Tukuna. Shiga Yanzu!.

Mahadin Kafada Kissoshin


Tarihi Addinin Musulunci Da Kissoshi
[ Tarihi Addinin Musulunci Da Kissoshi ]

·Sabuwar Shekarar 1439 BH: Watannin Musulunci a kundin tarihi (2)
·Sabuwar Shekarar 1409 BH: Watannin Musulunci a kundin tarihi
·Me Ya Sa Yan Shi'a Suke Kin Banu Umayya?! -Dr Mansur Sokoto
·**WA YA KASHE HUSSAIN?**(8)
·IBN TAIMIYYAH GWARZON NAMIJI. (Misbahu Abdullahi)
·Halin Musulmi Na kwarai Ranar Ashura, Da Halin Masu Bi'ah
·AA'SHUURAA (1) BANDA BIDI'AR SHI'AH BANDA KUMA BIDI'AR NAASI
·AHLUS SUNNAH BA YA ZAGIN SAHABIN MANZON ALLAH SAWA'UN ALIYYU BIN ABI TALIB
·AHLUS SUNNAH BA YA ZAGIN SAHABIN MANZON ALLAH SAWA'UN ALIYYU BIN ABI TALIB

Wa Ya Ke A Dandali

Wannan Lokaci, Akwai A Wani Hali Da Kanka 2 Bako, Ko Baki, Da 3 Dan (Yan), Wadanda Suka Hada da 'Yan awqaf. Ga Da Sauran Kasashe Membobin (Yan), A Kan Wani Hali Da Danna Here

Ba Kuka Je Maabuci. Ka Iya Diwani Kyauta Da Matsarka Da Nan

Cagiya
Luggogi

Tsina Sarke Harshe:


Babobi Kafa Hanya


Iya Yin

Lakani

Muku Magana

Ba Ni Da Lissafin Duk Da Haka? Ka iya Halitce A. Kamar Yadda Suka Yi Rajista Maabuci Akwai Wakansu A Cikinku Amfania Fagen Siyasa Kamar Taken Manajar Lafiyata, Da Tungume Kafa Lafiyata Gidan Da Sunanka.

Da Makalolin

Monday, September 09
· Kwadaitarwa kan yin azumi a cikin watan Sha'aban
· Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla (2)
· Hukuncin daga hannu sama a yi addu'a bayan an gama sallar farilla
· Manuniya Kan Sinadaran Da Ke Tausasa kekasar Zuciya (3)
· Darussa daga Hadisin Matafiya Uku
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (4)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (3)
· Duk wanda ya gode wa ni'imar Allah zai samu kari (2)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi (3)
· Kyauta da kyauta yi don Allah ba ta rage dukiyar musulmi (2)
· Kyauta da kyauta-yi don Allah ba ta rage dukiyar Musulmi
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (3)
· Manuniya kan ladubban yin addu'a (2)
Sunday, September 08
· Manuniya kan ladubban yin addu'a
· Matsayi da muhimmancin addu'a ga Musulmi
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (5)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (4)
· Ma'ana da illolin zina da luwadi da madigo da kuma hukuncinsu (3)
· Tasirin Darare Goma na Zul-Hajji da bayanin Layya da Sallar Idi
· Manuniya kan azumin nafila bayan na Ramadan (7)
· Idan za ku fadi magana ku yi adalci
· Sharhin wakar Bakan-Gizo ta Malam Maharazu
· Na rubuta littafin Almajirai Ko Attajirai? ne don ceto yara daga kangin bara da
· Binciken tarihin Hausa: Labaran da bishiyoyin kuka ke sanar mana
· Malam Usman Dan Is'haka: Tauraron ilimi kuma fitila daga cikin fitulun Sakk
· Adabin Gargajiya
· Asalin Hausa (3)
· Farfesa Umar B. Ahmed ya samu lambar yabo ta kasa
· Asalin Hausa (2)

Babban Makaloli

Hause

- Gaban Shafin
- Samiya Goma
- Batutuwa
- Takardun Labari
- Cagiya Hausa
- Muhawara Hausa
- Ƙungiyar Hausa
- Yakan Yi Bitar
- Saƙonninku Na Sirri
- Bincike
- Mujallan
- Ma\'ajiyar Takardu
- Ciki
- Shafin Yanar Gizo
- Saukewa
- Tambayoyi Masu Yawa
- Shawarce Mu
- Ajiye Bayanai


Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu
 
 
Harkokin DuniyarMusulmi DaAddiniMusulunc Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu

Masallacin Annabi (SAW) da ke birnin MadinaHuduba ta daya:

Dukkan godiya da yabo sun tabbata ga Allah, Wanda muke neman taimakonSa, kuma muke neman gafararSa, kuma muke neman shiriyarSa. Kuma muna neman tsarin Allah daga sharrance-sharrancen kawunanmu da na miyagun ayukkanmu. Wanda duk Allah Ya shiryar, babu mai batar da shi; Wanda kuma Ya batar, babu mai shiryar da shi. Na shaida cewa babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, Shi kadai Yake, ba Ya da abokin tarayya a gare shi; kuma na shaida cewa lallai Annabi Muhammadu (Sallahu Alaihi Wasallam), bawanSa ne kuma ManzonSa ne, (Tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi da jama'ar gidansa da sahabbansa baki daya).

Bayan haka, ya ku bayin Allah! Babu shakka, shirya al'amurra da gudanar da su a hannun Allah yake! Shi Allah Yana aikata abin da Yake son aikatawa a cikin bayinSa, kuma ba a isa a tambaye Shi dalili ba, amma mu bayinSa ana tambayarmu, kuma Allah Shi ne Mai cikakken sani!

Daga cikin sunnoninSa Madaukakin Sarki, akwai jarrabar mutane da abubuwa masu kyau ko marasa kyau domin su (gane Allah su) koma maSa. A dalilin jarrabawar ne ake gane mumini da munafuki, kamar yadda ake gane na kwarai da mugu. Allah Madaukakin Sarki Ya ce; "Ashe, mutane sun yi zaton a kyale su, su ce:"Mun yi imani" alhali kuwa ba a fitine su (jarrabe su) ba? Kuma hakika Mun fitini (jarrabi) wadanda ke a gabaninsu, domin lallai Allah Ya san wadanda suka yi gaskiya, kuma lallai Ya san makaryata (Wato Ya bambanta a tsakanin masu da'awar imanin gaskiya da makaryata)." (Ankabuti: 2-3.).

A kan wadannan ayoyi ne, Shahid Sayyid Kutub (Allah Ya yi masa rahama) ya ce: "Imani ba kalma ce da ake fadi da harshe ba kawai. A'a, hakikanin imani shi ne hakuri a kan abubuwan da rai bai so da kuma kallafe-kallafen shari'a game da kalmar imani, wadanda suka zagaye ta! (Fi Zilalil kur'an). Kuma hakika Allah Ya jarrabi ManzanninSa da AnnabawanSa (Amincin Allah Ya tabbata a gare su) da nau'o'in jarrabawa da bala'o'i iri-iri, alhali kuwa su ne mafiya soyuwar mutane a gare Shi, kuma su ne mafiya tsarkakarsu, kuma mafiya nagartarsu. To, duk wannan, kamar yadda mai littafin Asshifa ya bayyanar, an yi ne domin karin girma ga matsayinsu da daukakarsu da darajojinsu; kuma domin ya zamo sababin bayyanar da irin hakurinsu da yardarsu da al'amarin hukuncin Allah da godiyarsu gare Shi da mika wuyansu gare Shi da tawakkalinsu da dogaronsu gare Shi da yadda suke rokonSa da kuma kankan da kansu gare Shi Ta'ala da sauransu. Har ila yau domin wannan ya zama tunatarwa da wa'azi ga wadanda ba su ba – domin su yi koyi da su idan wasu bala'o'i sun same su. Kuma domin irin jarrabawar da aka yi wa Annabawan (AS) su sanyaya zukatan wadanda ba su ba, su ma su yi koyi da hakurin Annabawan (AS) idan ire-iren wadannan jarrabawa iri-iri da suka same su."

Misali, ya 'yan uwa, ku dubi irin hakurin Annabi Ayyuba (Alaihis Salam) da Annabi Ibrahim (Alaihis Salam) da Annabi Yakub (Alaihis Salam) da Annabi Yusuf (Alaihis Salam) game da irin jarrabawa iri-iri da suka same su. Allahu Akbar!! Malam (Aliyu) Sabuni ya ambata a cikin sanannen littafin tafsirinsa wato Safwatut-Tafasir, cewa:

"An ruwaito cewa Annabi Ayyuba (Alaihis Salam) ya kai shekara 18 a cikin musibar da ta same shi, sai wata rana matarsa ta ce masa: "Da ma dai ka roki Allah Mai girma da daukaka (game da wannan matsalar)." Sai ya ce mata:" Shin shekara nawa muka yi a cikin yalwa (babu matsalar komai)? "Sai ta ce:"Shekara 80." Sai ya ce mata: "To, ni ina jin kunyar Allah in roke Shi (fita cikin wannan lalurar) alhali shekarun da na yi a cikin ibtila'in ba su ko kai yawan shekarun da na yi a cikin yalwa (wadata ko rahama) ba."

Ya jama'a! Hakika, akwai abin lura ga masu hankali game da labarin wadancan manyan bayin Allah! Ya Allah, Ka sanya mu masu yawan ambatonKa da gode maKa da kyautata ibadarKa. Tsira da Amincin Allah su tabbata ga shugabanmu Annabi Muhammad (Sallahu Alaihi Wasallam) da jama'ar gidansa da sahabbansa baki daya.

Injiniya Isma'il M. Cindo Gotomo (MNSE, MNIAE) ya gabatar da wannan huduba ce a ranar Juma'ar da ta gabata, 7 ga watan Rajab 1437 Bayan Hijira daidai da 15 ga Afrilu, 2016 a Masallacin Juma'a na Haliru Abdu da ke Birnin Kebbi a Jihar Kebbi .
 
 
 Posted By Aka Sanya A Monday, September 09 @ 00:49:58 PDT Da MediaHausaTeam
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 
 
 
Comments & Debates :-: التعليقات والمحاورات

 
 
For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا
 
 
:-: Go Home :-: Go Top :-:
 

Wace Alaka

· Fiye Da Harkokin DuniyarMusulmi DaAddiniMusulunc
· Labari Da MediaHausaTeam


Mai Karanta Labari A Kan Harkokin DuniyarMusulmi DaAddiniMusulunc:
Aliyu (r.a) Yayi Mubaya'a Ga Khalifancin AbuBakar (r.a)!


Mataki Na Rating

Average Score: 0
Kurioi: 0

Don Allah Ku Kai Ta Biyu, Da Wannan Mataki Na:

Excellent Very Good Good Regular Bad

Hanyoyin


 Firinta Zumunci Firinta Zumunci


Ya Danganta Kanun Labarai

Harkokin DuniyarMusulmi DaAddiniMusulunc

"Mu rika nuna juriya da hakuri kan jarrabawar da ke samunmu" | Iya Yin/Halitta Lissafin | 0 Lafiyata
Maganar Na Mallakar Takardar Mannawa Ba Ma Da Ke Kula Da Su Natsu.

Lafiyata Wanda Ya Ba Da Yarji Da Kuka Je Ka Diwani
 

 
EsinIslam The Muslim World Portal For Islamics, News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Quranic Islamic Articles, Radio, Audio Quran, TV Channels, Fatwa Rulings, Muslim News Newspapers Magazines Headlines Articles Forums Schools, Universities, Colleges, Mosques, Qur'an, Hadith, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Fasting Ramadan, Vidoes, Books On EsinIslam.Com And Muxlima.Com

  :-: Go Home :-: Go Top :-: