Muhawara Hausa
 



IDAN MAYE YA MANTA TO UWAR 'DA BATA MANTA BA
 
Kacici-ka-cicin Addini, Hukunce-hukuncen IDAN MAYE YA MANTA TO UWAR 'DA BATA MANTA BA

Allahu Akbar! 'kai'kayi koma kan mashe'kiya kenan. Nan Mallam Sani Yakubu Zaria da ma'karrabanshi suka kai 'karar Ash-Sheikh Albaniy Zaria 'kara a masarautar zazzau kan raya sunnar sallar jumma'a kafin rana tayi zawali da 'dalibanshi suka yi.

A 'daya 'bangaren kuma dagangar Mallam Sani Yakubu da ma'karrabanshi suka shafa ma fuskarsu toka suka'ki kai 'karar Zakzaky wurin sarkin zazzau saboda 'kaninsu ne duk da irin zagin sahabban da yake yi.

A sakamakon haka, 'karara sarkin zazzau yace zai yi amfani da jami'an tsaro akan marigayi Albaniy Zaria kan matsala ta furu'a.

Allahu Akbar! Allah ya kare Ash-Sheikh Albaniy Zaria daga jami'an tsaron da sarki yace zai yi amfani dasu akanshi.

Tsarki ya tabbata ga Allah! Sai gashi yau bayan gushewar Ash- Sheikh Albaniy Zaria Allah ya saukar da ikonshi ta yadda da kanshi yayi amfani da jami'an tsaron akan 'dan lelen da aka 'ki kai shi 'kara a masarautar zazzau saboda yana da iyaye a gaban murhun masarautar zazzau.

Allahu Akbar! Sai gashi Allah da kanshi yayi amfani da jami'an tsaron akan 'dan lelen da masarauta bata ta'ba cewa za tayi amfani da jami'an tsaro akanshi ba duk irin zindiqancin da yake yi.

Allahu Akbar! Wa yamkuruna Wa yamkurullah, Wallahu Khairul makirin.

Allah (T) muke roko da yasa wannan lamarin ya zamanto sanadiiyar mutuwar shi'a a 'kasar zazzau. Allah (T) muke roko da yayi mana maganin duk wani mai yun'kurin hana mu 'dabbaka addininmu a bisa hasken manhajin Salafiyyah

 Posted By Aka Sanya A Sunday, February 26 @ 03:52:06 PST Da MediaHausaTeam



Comments 💬 التعليقات
 

For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا

Hanyoyin da ke da alaƙa

· Ƙari Game da Kacici-ka-cicin Addini, Hukunce-hukuncen
· Labarai By MediaHausaTeam


Mafi Karanta Labari Game da Kacici-ka-cicin Addini, Hukunce-hukuncen:
Sako daga marigayi Umaru Musa `Yar`aduwa


Matsalar Magana

Matsakaicin Maki: 0
Kurioi: 0

Don Allah a Ɗauki Na Biyu Ka Zabi Wannan Labarin:

Madalla
Mai kyau sosai
Mai kyau
Na yau da kullum
Bad


Zabuka


 Mawallafin Aboki Mawallafin Aboki





Ya Danganta Kanun Labarai

Kacici-ka-cicin Addini, Hukunce-hukuncen



"IDAN MAYE YA MANTA TO UWAR 'DA BATA MANTA BA" | Shiga/ Ƙirƙiri Asusu | 0 Lafiyata


Malakacin Bayanan na Mai aikawa. Ba Mu Da Alhaki Don Abubuwan da Suke ciki. A halin yanzu, Muna gayyatar masu karatu su ba da rahoton duk wani abu na cin zarafi, rashin dacewa da / ko abun ciki na Islama



Babu Sharhi Ta da Aka Bada izini Don Marasa Suna, Da fatan za a Yi rijista
 

Muhawara Hausa
Asusu Gare Ku
Babban Shafi  | Labarun Hausa  | Muhawara Hausa  | Ƙungiyar Hausa  | Saƙonninku Na Sirri  | Samiya Goma  | Batutuwa  | Takardun Labari  | Cagiya  | Yakan Yi Bitar  | Bincike  | Mujallan  | Ma\'ajiyar Takardu  | Shafin Yanar Gizo  | Saukewa  | Shawarce Mu


Ẹsin Islam الدين الإسلامي Religion of Islam Addinin Musulunci Agama Islam Religión del Islam 伊斯兰教 Dini ya Kiislamu Религия Ислам Religião do Islã イスラム教 Esin Islam 이슬람의 종교 Portal African Muslim Website - Arabic English African Islamic Website For World News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Articles, Radio, Audio, Video, Quran, Hadith, TV Channels, Fatwas, Muslim News, Newspapers, Magazines Headlines, Forums, College, Schools, Universities, Mosques, Quranic, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Ramadan, Vidoes, Books, Fasting, PDFs On EsinIslam.Com And IslamAfrica.Com