Falalar Karanta Ayatul Kursiyyu Bayan Salaan Farillah
 
Wannan Mataki Na Daga
EsinIslam Media :: http://esinislam.com/MediaHausa
 
Da URL Wannan Labari Ba:
http://esinislam.com/MediaHausa/modules.php?name=News&file=article&sid=602

 
Daga Nibras Muhammad

Falalar Karanta Ayatul Kursiyyu Bayan Salaan Farillah

Ankarbo hadisi daga abi umamata, manzon Allah(sallallahu alaihi wasallam) yace: ‘Duk wanda ya karanta ayatul kursiyyu bayan kowata sallah babu abinda zai hanashi shiga aljannah sai dai inbai mutu ba. (Nisa'I, da dabaraany suka rawaito)

Sannan kuma ankarbo hadisi daga Aliy(radiyallahu anhu) Manzon Allah(sallallahu alaihi wasallam) yace: ‘duk wanda ya karanta ayatul Kursiyyu Bayan kowata sallah ta farillah, toh yana karkashin kariyar Allah Har Zuwa wata Sallah. (Dabaraany ya rawaito)
Lafazin Ayatul Kusiyyu:
ﺍﻟﻠﻪ ﻟﺎ ﺇﻟﻪ ﺇﻟﺎ ﻫﻮ ﺍﻟﺤﻲ ﺍﻟﻘﻴﻮﻡ ﻟﺎ ﺗﺄﺧﺬﻩ ﺳﻨﺔ ﻭﻟﺎ ﻧﻮﻡ ﻟﻪ ﻣﺎ ﻓﻲ ﺍﻟﺴﻤﺎﻭﺍﺕ ﻭﻣﺎ ﻓﻲ ﺍﻟﺄﺭﺽ ﻣﻦ ﺫﺍ ﺍﻟﺬﻱ ﻳﺸﻔﻊ ﻋﻨﺪﻩ ﺇﻟﺎ ﺑﺈﺫﻧﻪ ﻳﻌﻠﻢ ﻣﺎ ﺑﻴﻦ ﺃﻳﺪﻳﻬﻢ ﻭﻣﺎ ﺧﻠﻔﻬﻢ ﻭﻟﺎ ﻳﺤﻴﻄﻮﻥ ﺑﺸﻲﺀ ﻣﻦ ﻋﻠﻤﻪ ﺇﻟﺎ ﺑﻤﺎ ﺷﺎﺀ ﻭﺳﻊ ﻛﺮﺳﻴﻪ ﺍﻟﺴﻤﺎﻭﺍﺕ ﻭﺍﻟﺄﺭﺽ ﻭﻟﺎ ﻳﺌﻮﺩﻩ ﺣﻔﻈﻬﻤﺎ ﻭﻫﻮ ﺍﻟﻌﻠﻲ ﺍﻟﻌﻈﻴﻢ.

Allah yasa mudace, Allah kuma ya bamu daman Aikatawa akowata sallah.Batun: Al'Adun Musulmi Da Darajoji