WANNAN KISAN KARE DANGIN DA KIRISTOCI SUKE MANA SUN SHIRYA SHINE TUN TSAWON SHEK
 
Wannan Mataki Na Daga
EsinIslam Media :: http://esinislam.com/MediaHausa
 
Da URL Wannan Labari Ba:
http://esinislam.com/MediaHausa/modules.php?name=News&file=article&sid=672

 
Daga: Engr Abu-Ameena Bn Khamis

WANNAN KISAN KARE DANGIN DA KIRISTOCI SUKE MANA SUN SHIRYA SHINE TUN TSAWON SHEKARA SITTIN BAYA

Allahu Akbar! Wannan maganar ta fito ne daga bakin wani mash-hurin malamin addinin musulunci a lokacin da ya kawo ma Ash-Sheikh Albaniy Zaria Rahimahlluah Ziyara a cibiyar ilimi na Daruul hadeethis Salafiyyah dake zaria.

Prof Dauda Ojobi yace:-

'' A lokacin da yake cikin addinin kiristanci a shekarar 1954. 'Kungiyar kiristoci ta Nigeria ta gabatar da taruka a Jos kuma shine sakataran tarukan a lokacin.
Prof Dauda Ujobi yace daga cikin abin da suka cimma shine: Za su aika wasu daga cikin mutanen su kiristoci kasashen musulmi a matsayin tubabbu kuma don su koyo ilimin addinin musulunci. Manufar su shine su dawo Arewa a matsayin masu kira ga addinin musulunci.

Za suyi iqirarin komai na zamani haramun ne ta hanyar haka zasu kawo hargitsi a arewa.

Ya 'kara da cewa ; Karshen manufar su kamar yadda suka cimma a taron shine ya zamana ba wani yankin Arewa da zai kasance yana cikin lumanar karantar da addinin musulunci ta hanyar tarwatsa kowa da kashe na kashewa.

Allahu Akbar! Shin yanzu kama jirgin shugaban kiristocin Nigeria dankare da kudi ze siyo makamai zai baku mamaki? Shin yanzu mene ne mafita?

Latsa wannan link 'din na 'kasa domin sauraren cikaken Bayanin Www.kiwi6.com/file/ rkrkulz5cf
Batun: Labari, Da Kayayyakin Aiki Kanun Labarai