ARBA'UNA HADITH (11) HADISI NA SHA DAYA
 
Wannan Mataki Na Daga
EsinIslam Media :: http://esinislam.com/MediaHausa
 
Da URL Wannan Labari Ba:
http://esinislam.com/MediaHausa/modules.php?name=News&file=article&sid=702

 
ARBA'UNA HADITH (11) HADISI NA SHA DAYA

An karbo daga Abu Muhammad (Shine)
hassan Dan Abu dalib, Jikan Annabi (S.A.W)

abin kaunarsa yace, na haddato daga bakin Annabi (S.A.W) yace, ka kyale duk abin da ke sa ka maka kokwanto zuw abin dab a ya maka kokwanto. Tirmizi (2520) da Nasa'I (5711) suka rawaito shi, Tirmizi yace, hadisi ne mai kyau, ingantacce.

SHARHI; Annabi (S.A.W) yace ka kyale duk abin da ke maka kokwanto, zuwa ga abin da baya samaka kokwanto ka zo yin Alwala ga ruwa guda biyu wannan ruwan ana tsammanin akwai najasa a cikinsa wannan ruwan kuma ana tabbas din a cikinsa wannan wanda ake tsammanin duk da cewa najasar bat a bayyana ba yadda za gain ama ana tsammanin akwai ta ciki, idan zakayi aiki da wannan hadisin kaga wannan wanda kake da kokwanto sai ka ajiye shi gefe guuda kadauki wancan wanda baka da kokwanto kai ne kake cikin sallah mai raka'a hudu ka yi raka'a uku ka tashi kana cikin raka' ta hudu ce ko bat a hudu ba ?
a ana yadda zaka yi amfani da wannan hadisin don ka fita dga wannan rudanin da ka samu kanka na sallah sai ka yarda ewa wanan ta uku ce, ka kawo ta hudu shi kenan ka fita daga cikin kokwanto kai ne kake da alwalwa ka tabbatar ka yi alwala kafin ka shigo masallaci ka shigo masallaci kayi maffila, kana karatun kur'ani sai shakka ta zo maka shin alwalata ta warware ko bata warware ba ?

sai ka kayi aikki da wannan hadisin ka dauka kana da alwala saboda wannan kokwanto sda ya zo maka bako ne, ba zai ture tabbas din da kake da shi na alwaba .ba haka kuma idan ka canza hukuncin kana da tabbas din cewa ka shiga bandaki ka fito, yanzu ka tabbatar ka shi ga bandaki kafito amma kazoo ka zauna har akayi kiran sallah si kuma kokwanto yazo maka sai kake cewa shin da na je bandaki nan na fito dazu na maimaita alwala ba kayi alwala nba? 

A nan yadda za kayi sai ka dauka kawai ko ban maimaita ba ? anan yadda zakayi sai ka kaje kayi alwala ba, domin rashin yi din shi ne asali, sai kajie kayi akwai hadisin da yake taimaka wa wannan, sallah shaidan yakan zo ya busa duburarsa sai mutum yaji kamar yayi tusa idan dayanku ya sami kansa cikin wannan hali, kada ya fita daga masallaci har sai yaji wari ko yaji kar Bukhari da Muslim (135) (361).
Batun: Al'Adun Musulmi Da Darajoji