ARBA'UNA HADITH (21) HADISI NA ASHIRIN DA DAYA
 
Wannan Mataki Na Daga
EsinIslam Media :: http://esinislam.com/MediaHausa
 
Da URL Wannan Labari Ba:
http://esinislam.com/MediaHausa/modules.php?name=News&file=article&sid=712

 
ARBA'UNA HADITH (21) HADISI NA ASHIRIN DA DAYA

An karbo daga Abu amrin ko abi Amrata, sufyan dab Abdullahi R.A yace n ace ya Manzon Allah s.a.w fada min wata maganas a cikin addinin musuluncis wadda b azan sake tambayar waninka ba game da ita sai yace, kace na yi imani da Allah sannan kuma ka daidaitu Muslim ya rawaito.

SHARHI Wannan hadisi ingantacce ne Imamu muslim ne ya rawaito shi dangane da bayanin imani da Allah, wannan riga ya gabata a baya, duk lokacin da ka fadi imani imani mun san yana da rukunai guda shida wadanda muka yi bayaninsyu a cikin hadisi na biyu a jerin hadisin wannan littafi mai albarka sannan kuma da sauran abubuwan da imani bay a cika si da su duk yana cikin, 
nayi imani da Allah daidatuwa kada ka kara kada ka rage kana bin da shari'a to dara ma, ka nisanci dangogin abubuwan da aka haramta maka, ka yi kokarin neman halal a cikin dukkanin al'amuran da zakayi kayi kokarin neman halal a cikin dukkanin al'amuran da za kayi wannan shi ne daidaito duk mutumin da ya dace da wadannan abubuwan guda biyu, ga imani ga daidaito, ti shi kenan sai aljanna. Shi ya sa Annabi s.a.w da kansa aka umarce shi da daidaito, akace masa wadannan abubuwan shi yasa Annabi s.a.ws da kansa aka umarce shi da daidaito aka ce masa.

ﻓﺎﺳﺘﻘﻴﻢ ﻛﻤﺎ ﺃﻣﺮﺕ
[Ka daidaita kamar yadda aka umarceka.] (Hud:112).Batun: Al'Adun Musulmi Da Darajoji