ARBA'UNA HAADITH (27) HADISI NA ASHIRIN DA BAKWAI
 
Wannan Mataki Na Daga
EsinIslam Media :: http://esinislam.com/MediaHausa
 
Da URL Wannan Labari Ba:
http://esinislam.com/MediaHausa/modules.php?name=News&file=article&sid=718

 
ARBA'UNA HAADITH (27) HADISI NA ASHIRIN DA BAKWAI

Kuma kaki baka so ma mutane su a kana yin wannan abun wannan shine shubuha. Domin da ace aikin laifine karara akwai nassi a kansa, ai ba ka jiran kayi kokwanto nassi kawai ya wadatar. Amma abin da yake nassi bai zo ba karara. A aki, to kai kawon da zak yi a cikin zuciya na nuna wannan abin laifi ne.
da akace, baka son mutane su ga kana yi ba wai ana nufin dukkan mutane, ba ana nufin masu ilmi da addini. Duk wanda ka san mai addini ne. mai ilmi baka son yaji wani abu a fili da kake yi baka son ya ganka, to wannan abun lafine.Batun: Al'Adun Musulmi Da Darajoji