TASKAR FADAKARWA, TASKAR RUBUTUKAN MALAMAI FADAKARWA GA 'YAU UWA MUSULMI
 
Wannan Mataki Na Daga
EsinIslam Media :: http://esinislam.com/MediaHausa
 
Da URL Wannan Labari Ba:
http://esinislam.com/MediaHausa/modules.php?name=News&file=article&sid=734

 
TASKAR FADAKARWA, TASKAR RUBUTUKAN MALAMAI FADAKARWA GA 'YAU UWA MUSULMI

1). Karka rinka yin fitsari a wurin da kake yin wanka, domin hakan yana gadar da yawan mantuwa.

(2). Karka rika kwantawa barci bayan ka cika cikinka da abinci, domin yin hakan yana gadar da mutuwar zuciya. (3). karka rika yawaita kallan al'auranka ko ta wasu, domin yin hakan yana sa dakikanci da nauyin kwakwalwa wajen fahimtar abubuwa. (4.).
kar karika yin bacci bayan sallar asuba har sai rana tafito, domin yin hakan na janyo tsiya da talauci. (5). kar ka sha madara bayan kaci kifi, domin yin hakan yana gadar da kuturta. (6). karka ci ko sha alhali kana da janaba, domin yin hakan makarohi ne, kuma yana jawo raunin jiki. (7)
karka rika hassada ko munafunci da ha'inci, domin suna da hatsari ga lafiya, sukan kuma haifar da cutar hauka, gashi kuma suna bata ayyuka masu kyau. (8). karka rika yawan kukan babu ko ka yi ta tallan talaucinka afili. Yin hakan yakan dawwamar da mutum cikinsa.

(9) karka rika kwanciya barci alhali kana jin fitsari, yin hakan yana haifar da mutuwar mazakuta. 10. kayi amfani dasu domin zasuBatun: Yankamancin, Mara Labari Da Miskilar