GASKIYA KENAN! YAU 'YAN IZALA NE AKE RIGIMA DASU WAJE KARE MARTABAR MANZON
 
Wannan Mataki Na Daga
EsinIslam Media :: http://esinislam.com/MediaHausa
 
Da URL Wannan Labari Ba:
http://esinislam.com/MediaHausa/modules.php?name=News&file=article&sid=841

 
GASKIYA KENAN!!!!

GASKIYA KENAN! YAU 'YAN IZALA NE AKE RIGIMA DASU WAJE KARE MARTABAR MANZON ALLAH (S.A.W)

Wai yau ya'n ixala ne ake rigima dasu akan kare martabar manzon allah (s.a.w)....
wai ayau ne ake ganin cewa ya'n izala xasu tada hargitsi agari saboda an zagi manzon allah (s.a.w).

wai yau malamin izala ake kai kara gurin ya'n sanda saboda ya tashi tsaye wjen bayarda kariya ga manzon allah (s.a.w).

INA MASU KURURUWAR CEWA : YA'N IXALA BASA SON MANZON ALLAH (S.A.W)???
yanzu dai gaskiya ta fito tarwar ga mai nemanta..
ada idan an bayyana jama'a cewa ya'n dariqa basa ganin girman ma'aiki irin yanda suke kimanta shehinnansu sai ka iske wasu jama'a suna ganin baiken hakan… shin har yanzu zaku cigaba da musanta hakan??
ada ana kaiwa ya'n izala hari dasunan cewa zasu zagi manzon allah a guraren karatukansu, amma kuma yau su ake kaiwa hari saboda sun kafa majlisi don bayarda kariya ga manzon allah din.
INA MASU ZAFIN KAN KAIWA MALUMA HARI SABODA ZASUYI MUHADARA SU BAIWA MANZON ALLAH KARIYA??

kun bamu kunya wallahi!! bamuga irin wannan zafin kan nakuba lokacinda aka taba manzon allah, mene yajanyo hakan??
kiyayyarku ga ma'aikice tajanyo kuka kasa kaiwa mai zaginsa hari, amma kuka samu ikon kaiwa dan izala mai kareshi hari??

***malami yafito ya bayyana gaskiyar cewa babu mabarnata awannan xamanin wadanda suka sauya addinin manzon allah irin su inyasi da tijjani da makamantansu..
malaminnan fa cewa yayi idan ka musanta hakan to an qalubalanceka kafito zai biya fili agidan rediyo a tattauna.. amma kagaxa yin hakan sai dai kakai qararsa gurin yan sanda.

IXALA (SALAFIYYA )ITACE MAFITA:
duk wanda yakwana yatashi akano yasan irin yanda ake zagin malamanmu xagi irin nacin mutunci, IBN TAIMIYYA babu irin zaginda ya'n dariqu ba sa yi masa, amma bamu taba kafa minbari don martanin zaginda ake yiwa malaminmu ba, wanda ibn taimiyya dinnan idan maganar shekaru ake duk ya girmi manyan shehinnan nasu fa, amma ahaka suke zaginsa, bamu taba daukar kafa mun kai qara ba, ko muce zamuyi raddi.. idan kayo kasa ba irin zaginda su malam ibn Abdil wahab da Albani basa sha, amma bamu taba martani ko kai qaraba…

amma saboda tsabar rashin kunya wai mai wannan zagin shine zai kai kara an zagi dan iskan shehinsa wanda ya haifarda shirkarda yahudawa ma basuyitaba…
an taba manzon allah baku fusataba, amma an taba shehinda ni agurina mutuminda yake kauyen kayayau ma ya fiye minshi sannan zaku fusata.

ALLAH YASAUWAQEBatun: Yankamancin, Mara Labari Da Miskilar