04 SHIN KASAN CEWA SAYYIDUNA MU, AWUYYA DAN ALJANNA NE ?
 
Wannan Mataki Na Daga
EsinIslam Media :: http://esinislam.com/MediaHausa
 
Da URL Wannan Labari Ba:
http://esinislam.com/MediaHausa/modules.php?name=News&file=article&sid=846

 
KASHI NA DAYA

04 SHIN KASAN CEWA SAYYIDUNA MU, AWUYYA DAN ALJANNA NE ?

ﻭﺻﻼﺓ ﻭﺳﻠﻢ ﻋﻠﻰ ﺭﺳﻮﻝ ﻟﻠﻪ .

HAQIQA SAYYIDUNA MU,AWUYYA DAN GIDAN ABU SUFIYAN DA GA S.HINDU DAN ALJANNA NE .

KUMA BISA DALILI NA AYA DA HADISI.

KAFIN IN,FARA ZANYI WANI DAN TANBIHI AKAN WANGA KALMA

ﺍﻟﺼﺤﺎﺑﻲ

SABODA NAGA WASU BASU SAN MAI AKE NUFI DA ITA BA.
TO HAQIQA MALAMIN MUSULUNCI ALITTAFINSA YA BAMUBAYANI

ﻫﻮ ﻣﻦ ﻟﻘﻲ ﺍﻟﻨﺒﻲ >ﺹ <ﻣﺆﻣﻨﺎﺑﻪ
ﻭﻣﺎﺕ ﻋﻠﻰ ﺍﻹﺳﻼﻡ . } ﺍﻹﺻﺎﺑﺔ 1/10 }

KAGA KENAN S.MU,AWUYYA YANA CIKI.TO BARI MUJI MAI ALLAH YACE AKAN SU MU,AWUYYA

ﻓﻲ ﺳﻮﺭﺓ ﺍﻟﺘﻮﺑﺔ٨٩، ٨٨

ﻟﻜﻦ ﺍﻟﺮﺳﻮﻝ ﻭﺍﻟﺬﻳﻦ ﺀﺍﻣﻨﻮﺍ ﻣﻌﻪ ﺟﻬﺪﻭﺑﺄﻣﻮﺍﻟﻬﻢ ﻭﺃﻧﻔﺴﻬﻢ ﻭﺃﻭﻟﺌﻚ ﻟﻬﻢ ﺍﻟﺨﻴﺮﺍﺕ ﻭﺍﻭ ﻟﺌﻚ ﻫﻢ ﺍﻟﻤﻔﻠﺤﻮﻥ .

ﺍﻋﺪﺍﻟﻞﻩ ﻟﻬﻢ ﺟﻨﺖ ﺗﺠﺮﻱ ﻣﻦ ﺗﺤﺘﺤﺎ ﺍﻷﻧﻬﺮ ﺧﻠﺪﻳﻦ ﻓﻴﺤﺎ ﺫﻟﻚ ﺍﻟﻔﻮﺯﺍﻟﻌﻈﻴﻢ .

TO ALLAH YANACEWA SAI DAI CEWAR
MANZONSA TARE DAWADAN DA SUKAYI IMANI DA SHI KUMA SUKAYI JIHADI DA DUKIYOYINSU DA KAWUNANSU TO HAQIQA SUNA DA
ALKHAIRI KUMA HAQIQA SUNE MASU RABAUTA KUMA ALLAH YAYI MUSU TANADI NA ALJANNAH WACCE QORAMAI KE GUDANA ACIKINTA KUMA SUNA MASU DAWWAMA
ACIKINTA WANNAN SHINE RABO MAI GIRMA.

TO TABBASA SAYYIDUNA MU,AWUYYA YANA DAYA DAGA CIKIN WADANNAN MUTANE. KAGA KENAN DAN ALJANNA NE DA FADIN ALLAH KUMA GASHI MA'AIKI YANA FADA CIKIN

ﺍﻟﺒﺨﺎﺭﻱ ٢٩٢ ﻭﺍﻟﺒﺪﺍﻳﺔ ٥ /٦٢٩

ﻗﺎﻝ > ﺹ < ﺃﻭﻝ ﺟﻴﺶ ﻣﻦ ﺃﻣﺘﻲ ﻳﻐﺰﻭﻥ ﺍﻟﺒﺤﺮ ﻗﺪ ﺍﻭ ﺟﺒﻮﺍ ﻭﺍﻭﻝ ﺟﻴﺶ ﻣﻦ ﺍﻣﺘﻲ ﻳﻐﺰﻭﻥ ﻣﺪﻳﻨﺔ ﻗﻴﺼﺮ ﻣﻐﻔﻮﺭﻟﻬﻢ .

ﻗﺎﻝ ﺍﺑﻦ ﺍﻟﺤﺠﺮ : ﺍ ﻗﺪ ﺍﻭﺟﺒﻮ ﺍﻱ ﻓﻌﻠﻮﺍ ﻓﻌﻼ ﻭﺟﺒﺖ ﻟﻬﻢ ﺑﻪ ﺍﻟﺠﻨﺔ .١٠٣

MA,AIKI YACE FARKON RUNDUNAR DAZATA FARA YAQI TACIKIN KOGI TO HAQIQA TAWAJABA AGARE SU KUMA FARKON RUNDUNAR DATA YAQI GARIN
QAISARA TO ANGAFARTA MUSU.

TO KUMA WADANNAN YAQIN HARDA
MU,AWUYYA ZAKA IYA KOMAWA
FATAHULBARIY KAGANI.

SHIN KASAN ANNABI YASAN ZASUYI RIKICI SHI DA SU SAYYIDUNA ALIYU DA SAYYIDUNA AMMAR AMMA KUMA
YACE ZASU SHIGA ALJANNAH KUMA KOMAI ZASUYI ANGAFARTA MUSU ?

TO SHIN BAKA BIYAYYANE GA MA,AIKI ?

TO HAR,INDAI KANA BIYAYYA TO CENE MUSU YAN,ALJANNA KUMA WADANDA AKA GAFARTAWA.

IDAN KUMA KAKARANTA TARIHI NE KO WANI ABU KAGA LAIFIN WANI TO KATUNAFA ANGA FARTAMUSU.

KO KUMA KA KAME BAKIN KA KAMAR YANDA YAYI UMARNI

ZAMU CI GABABatun: Kacici-ka-cicin Addini, Hukunce-hukuncen