05 SHIN KASANCEWA SAYYIDUNA MU,AWUYYA DAN ALJANNANE ??
 
Wannan Mataki Na Daga
EsinIslam Media :: http://esinislam.com/MediaHausa
 
Da URL Wannan Labari Ba:
http://esinislam.com/MediaHausa/modules.php?name=News&file=article&sid=847

 
KASHI NA BIYU

T05 SHIN KASANCEWA SAYYIDUNA MU, AWUYYA DAN ALJANNANE ??

ﻭﺻﻼﺓ ﻭﺳﻠﻢ ﻋﻠﻰ ﺧﻴﺮﺧﻠﻖ > ﻣﺤﻤﺪ ﺹ

ﺍﺣﻤﺪ ٤ /١٢٧ ﻭ ﻓﻀﺎﺋﻞ ﺍﻟﺼﺤﺎﺑﺔ ١٧٤٨ ﻭﺍﻟﻄﺒﺮﺍﻧﻲ ﻓﻲ
ﺍﻟﻜﺒﻴﺮ ١٨ /٦٢٨ ﻭﺍﻟﺒﺨﺎﺭﻱ ﻓﻲ ﺗﺎﺭﻳﺨﻪ ٧ /٣٢٦ ﻭﺍﺑﻦ ﺧﺰﻳﻤﺔ
١٩٣٨ ﻭﺍﻟﻬﻴﺜﻤﻲ ٩ /٣٥٦ ﻭﺍﻷﻟﺒﺎﻧﻲ ﻓﻲ ﺹ ٣٢٢٧ .

TO MA,AIKI GASHI DAKANSA YANA NEMAN ALLAH DA YASANAR DA SAYYIDUNA MU, AWUYYA ILIMIN
ALQUR, ANI DA KUMA IYA LISSAFI.

KUMA YATSARESHI AZABAR WUTA.

KAGA KUMA WALLAHI ALLAH YA,ANSHI WANGA ROQO NA MA,AIKI.
KAGA INMUKAJIKA KANACEWA SAYYIDUNA MU,AWUYYA DAN WUTANE TO BADAMU KAKEJAYAYYA BA DA MA, AIKI KAKE.

INKA KASANCE MAI QAUNA GA MA, AIKI TO KAME ABIN SALATINKA .

TO GAKUMA WATA SHEDAR DAGA WAJEN ALLAH.

ﻓﻲ ﺳﻮﺭﺓ ﺍﻟﺤﺪﻳﺪ ﺍﻳﺔ ١٠ –

ﻻﻳﺴﺘﻮﻱ ﻣﻨﻜﻢ ﻣﻦ ﺍﻧﻔﻖ ﻣﻦ ﻗﺒﻞ ﺍﻟﻔﺘﺢ ﻭﻗﺘﻞ ﺍﻭﻟﺌﻚ ﺍﻋﻈﻢ ﺩﺭﺟﺔ ﻣﻦ ﺍﻟﺬﻳﻦ ﺍﻧﻔﻘﻮﺍ ﻣﻦ ﺑﻌﺪ ﻭﻗﺘﻠﻮ ﻭﻛﻼ ﻭﻋﺪﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺤﺴﻨﻰ ….

ALLAH YANA GAYAWA SAHABBAI CEWAR BAZASU TABA ZAMA DAIDAI BA DAWADANDA SUKACIYAR KAFIN FATAHU MAKKAH KUMA SUKAYI JIHADI , WADANCHAN SUNE MAFI
DARAJA AKAN WADANDA SAI BAYAN FATAHU MAKKAH SUKAYI JIHADI DA KUMA CIYARWA, TO AMMA DUKKANSU ALLAH YAYIMUSU
TANADI MAI KYAU

ﻭﻗﺎﻝ ﻣﺠﺎﻫﺪ ﻭﻗﺘﺎﺩﺓ >ﺍﻟﺤﺴﻨﻰ .:ﺍﻟﺠﻨﺔ <. ﺗﻔﺴﻴﺮ ﺍﺑﻦ
ﺟﺮﻳﺮ ٢٧ /١٢٨ ﻭﺍﺳﺘﺪﻝ ﺍﺑﻦ ﺣﺰﻡ ﻣﻦ ﻫﺬﻩ ﺍﻻﻳﺔ ﺑﺎﻟﻘﻄﻊ
ﺑﺄﻥ ﺍﻟﺼﺤﺎﺑﺔ ﺟﻤﻴﻌﺎ ﻣﻦ ﺍﻫﻞ ﺍﻟﺠﻨﺔ }ﺍﻟﻔﺼﻞ ٤ /١٤٨ – ١٤٩ }

MALAN MUJAHID DA QATADA DA IBN HAZIM DUKANSU SUNKAFA HUJJA DA WANGA AYAR AMATSAYIN DALILI AKANCEWAR DUKKAN SAHABBAI YAN ALJANNA NE..

TO KUMA YATABBATA SAYYIDUNA MU,AWUYYA YABAYYANA MUSULUNCINSA NE A ASHEKARAR BUDE MAKKAH

{ ﺗﺎﺭﻳﺦ ﺍﻹﺳﻼﻡ ﻟﻠﺬﻫﺒﻲ _ﻋﻬﺪ ﻣﻌﺎﻭﻳﺔ
٣٠٨ }

TO KAGA KENAN YANA DAYA DAGA CIKIN WADANDA ALLAH YAYI MUSU TANADI NA ALJANNAH.

KUMA MASUCEWA SAYYIDUNA MU,AWUYYA KAFIRI NE KO MUNAFUKI NE KO FASIQINE TO DA ALLAH SUKE RIGIMA.

DAN ALLAH YANA FADA CIKIN.

ﺳﻮﺭﺓ ﺍﻟﺤﺠﺮﺓ ﺍﻳﺔ ٧ .

ﻭﻟﻜﻦ ﺍﻟﻠﻪ ﺣﺒﺐ ﺇﻟﻴﻜﻢ ﺍﻷﻳﻤﻦ ﻭﺯﻳﻨﻪ ﻓﻲ ﻗﻠﻮ ﺑﻜﻢ ﻭﻛﺮﻩ ﺇﻟﻴﻜﻢ ﺍﻟﻜﻔﺮ ﻭﺍﻟﻔﺴﻮﻕ ﻭﺍﻟﻌﺼﻴﺎﻥ ﺍﻭ ﻟﺌﻚ ﻫﻢ ﺍﻟﺮﺍﺷﺪﻭﻥ .

KAGA ALLAH YANACEWA YASANYA MUSU QAUNAR IMANI KUMA YAQAWATA MUSUSHI AZUKATANSU YAKUMA SANYA MUSU QIN KAFIRCI DA FASIQANCI DA SABAMASA . KUMA
YACE SUNE SHIRYAYU.

KAI KUMA KANA BAHAKA BA TO DA SHI KAKE RIGIMA.

ZAMU CIGA BA.Batun: Kacici-ka-cicin Addini, Hukunce-hukuncen