06 SHIN KOKASAN CEWA SAYYIDAUNA MU'AWUYYA DAN ALJANNA NE ???
 
Wannan Mataki Na Daga
EsinIslam Media :: http://esinislam.com/MediaHausa
 
Da URL Wannan Labari Ba:
http://esinislam.com/MediaHausa/modules.php?name=News&file=article&sid=848

 
KASHI NA UKU

06 SHIN KOKASAN CEWA SAYYIDAUNA MU'AWUYYA DAN ALJANNA NE ???

ﺍﻟﺤﻤﺪﻟﻠﻪ ﻭﺻﻼﺓ ﻭﺳﻠﻢ ﻋﻠﻰ ﺭﺳﻮﻝ ﻟﻠﻪ .

ACIGABAN KAWO DALILAI NA, AYOYI DA KUMA HADISAI DAKE NUNI DA KASANTUWAR ZAMOWAR S. MU,AWUYYA .RD. A GIDAN
ALJANNAH.

TO YAU ZAMU CIGABA.

DAGA INDA MUKA TSAYA.

ﻋﻦ ﻳﺰﻳﺪ ﺑﻦ ﺍﻟﻌﺴﻢ ﻗﺎﻝ .:ﺳﺌﻞ ﻋﻠﻲ ﺑﻦ ﺍﺑﻲ ﻃﺎﻟﺐ > ﺭ ﺍﺑﻦ ﺍﺑﻲ ﺷﻴﺐ ٣٩٠٣٥ >

ANTANBAYI S.ALIYU DANGANE DA YAQIN DA YAFARU A SUFYIN TSAKANINSA DA DAN UWANSA S. MU'AWUYYA NAGAME DA WADANDA
AKAKASHE ACIKIN YAQIN SAI S. ALIYU YAKE CEWA WADANDA AKAKASHE DAGA CIKIN MU DA WADANDA AKA KASHE DAGA CIKIN SU S. MU,AWUYYA DUKA YAN ALJANNA NE.
KUMA HAKA WANNAN YAKE AWAJEN S. MU'AWUYYA TO KAI DAN UWA KAJI ABINDA S. ALIYU YAKE FADI SHI AGURI NAI BAIKALLON SU S. MU,AWUYYA AMATSAYIN DAKAKE DAUKARSA NA DANNASAN DAI BAKAFI S. ALIYU SANIN NASSI BA TO SHI BAIYI IRIN WANCHAN FAHIMTA DA KAYI BA SHI
YAFAHIMCI DUKKANSU IJTUHADI NE KUMA YASAN DUKKAN ABINDA SUKA AIKATA ALLAH YAYAFEMUSU TUNDA ANNABI YANEMA MUSU GAFARA KAMAR HAKA.

ﺳﻮﺭﺓ ﺍﻝ ﻋﻤﺮﺍﻥ ٧ :-

ﻭﻟﻮ ﻛﻨﺖ ﻓﻈﺎ ﻏﻠﻴﻆ ﺍﻟﻘﻠﺐ ﻻﻧﻔﻀﻮﺍ ﻣﻦ ﺣﻮﻟﻚ ﻓﺎﻋﻒ ﻋﻨﻬﻢ ﻭﺍﺳﺘﻐﻔﺮﻟﻬﻢ ﻭﺷﺎﻭﺭﻫﻢ ﻓﻲ ﺍﻷﻣﺮ .

DAKA KASANCE MAI KAUSHIN HALI DA SUN WATSE
TO KAIYI MUSU AFUWA KUMA KANEMA MUSU GAFARA KUMA KANEMI SHAWARARSU ACIKIN AL AMURA.

TO KAI KAJI ABINDA ALLAH DAKAI NAI YAKE FADI YANA UMARTAR MA,AIKI DA YAYIMUSU AFUWA KUMA YADINGA NEMA MUSU GAFARA AKAN LAIHUKANSU DASUNKA AIKATA TO KAI KANAJIN ALLAH BAI YAFEMUSU KOMAI SUNKA AIKATA ?

KUMA YACI YADINGA NEMAN SHAWAR AGURINSU, TO KAI KANAJIN ALLAH ZAICE MA,AIKI YADINGA NEMAN SHAWARAR ARNA KO KAFIRAI FASIQAI ?

TO WALLAHI SU SAYYIDUNA MU'AMUYYA MUTANAN KIRKI
NE TUNDA ALLAH YAGAFARTA MUSU. KUMA YAYI MUSU ALQAWARI NA ALJANNAH KAMARHAKA.

ﺳﻮﺭﺓ ﺍﻟﻔﺘﺢ ٢٩ :-

ﻭﻋﺪﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺬﻳﻦ ﺀﺍﻣﻨﻮ ﺍ ﻭﻋﻤﻠﻮ ﺍ ﻟﺼﻠﺤﺖ ﻣﻨﻬﻢ ﻣﻐﻔﺮﺓ ﻭﺃﺟﺮﺍ ﻋﻈﻴﻤﺎ .

TO ALLAH YAYI WA SU S.MU'AWUYYA
ALQAWARIN ALJANNA SABODA SUNYI IMANI KUMA SUNYI AIKI NAQWARAI KUMA YAYI MUSU GAFARA DA KUMA TANADI NA LADA MAIYAWA.

TO KAI KANA CEWA FASUQAINE SU.

KAGA KENAN DA ALLAH KAKE RIGIMA.

SABODA SU S. MU,AWUYYA ALLAH YACE MUSU MUMINAI NE SU MA,AIKI MA YACE MUSULMAINE KUMA MANYAMA ACIN MUSULMAN. KAGA .

ﺳﻮﺭﺓ ﺍﻟﺤﺠﺮﺍﺕ ٩ :-

ﻭﺇﻥ ﻃﺎ ﺋﻔﺘﺎﻥ ﻣﻦ ﺍﻟﻤﺆﻣﻨﻴﻦ ﺍﻗﺘﺘﻠﻮﺍ ﻓﺄﺻﻠﺤﻮﺍ ﺑﻴﻨﻬﻤﺎ …

TO KAJI DAI ALLAH YANA BAMU LABARIN YAQIN DA,AKAYI TSAKANIN SAYYIDUNA ALIYU DA DAN UWANSA SAYYIDUNA MU,AWUYA YANACEWA IDAN RUNDUNAR MUMINAI GUDA BIYU SUNA YAQI TO KUDAI DAITA TSAKANINSU.

A BAKU DINGA TSINEWA DAYAN BARIN BA A,KUCE ALLAH YAQARAMUSU YARDARSA
DAKUMA GAFARARSA WADAYA YACE ZAI MUSU.

TO ALLAH YAQARA YARDA DA SU GABADAYA.

ZAMUCI GABA.Batun: Kacici-ka-cicin Addini, Hukunce-hukuncen