EFCC Ta Gurfanar Da Kwamishinan Kuɗi Na Bauchi Kan Zargin Badaƙalar Naira Biliyan 5.7
Daga Khalid Idris Doya, Leadership
Hukumar Yaƙi Da Cin Hanci Da Rashawa (EFCC) a ranar Talata ta gurfanar da Kwamishinan kuɗi na jihar Bauchi kuma tsohon manajan reshen bankin Polaris a Bauchi, Yakubu Adamu ...
An samo 10 matches
- Laraba Dec 31, 2025 10:30 am
- Dandali: Labaran Gida da na Ƙasa
- Batun: EFCC Ta Gurfanar Da Kwamishinan Kuɗi Na Bauchi Kan Zargin Badaƙalar Naira Biliyan 5.7
- Amsoshin: 0
- Ra'ayi: 277
- Laraba Dec 31, 2025 10:15 am
- Dandali: Labaran Duniya Musulmi da Gabas ta Tsakiya
- Batun: Kwankwaso Ya Gargaɗi Masu Shirin Juya Masa Baya A Siyasar Kano
- Amsoshin: 0
- Ra'ayi: 469
Kwankwaso Ya Gargaɗi Masu Shirin Juya Masa Baya A Siyasar Kano

By Sadiq, Leadership
Tsohon gwamnan Kano kuma jagoran jam’iyyar NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi gargaɗin cewa cin amana a siyasa ba ya samar da nasara mai ɗorewa.
Kwankwaso ya yi wannan jawabi yayin da yake magana da ...

- Laraba Dec 31, 2025 10:00 am
- Dandali: Labaran Duniya Musulmi da Gabas ta Tsakiya
- Batun: Hisbah Ta Kama Mutane 9 Kan Yawon Dare A Kano
- Amsoshin: 0
- Ra'ayi: 304
Hisbah Ta Kama Mutane 9 Kan Yawon Dare A Kano

By Sadiq, Aminiyah
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama mutane tara; mata takwas da namiji ɗaya a wani samame da ta gudanar da daddare a jihar.
An kama su ne bisa zargin yawo ba gaira ba dalili da kuma neman kuɗi ta hanyar da ba ta dace ba ...

- Laraba Dec 31, 2025 9:56 am
- Dandali: Labarai, Makaloli da Ra'ayoyi
- Batun: Kasashen Afirka 10 Da Suka Fi Fuskantar Juyin Mulki
- Amsoshin: 0
- Ra'ayi: 208
Kasashen Afirka 10 Da Suka Fi Fuskantar Juyin Mulki

By BBC Hausa
Afirka na saman jerin nahiyoyi da suka fi fuskantar juyin mulki tun shekarar 1950.
Kusan juyin mulki bakwai cikin goma da aka yi a duniya ya faru ne a nahiyar, a cewar alkaluma da masu bincike daga Amurka Jonathan Powell da ...

- Laraba Dec 31, 2025 9:53 am
- Dandali: Labaran Duniya da Tsakanin ƙasashe
- Batun: Mutane 9 Sun Mutu Bayan Fashewar Jerin Bama-bamai A Zamfara
- Amsoshin: 0
- Ra'ayi: 143
Mutane 9 Sun Mutu Bayan Fashewar Jerin Bama-bamai A Zamfara

By Sulaiman
Akalla mutane tara sun mutu sakamakon fashewar bama-bamai a kan titin Dansadau a jihar Zamfara.
Fashewar ta faru ne a ranar Asabar a kusa da Mai Aya-aya, kafin mahadar Kwankelai a tsohon titin Dangulbi, kusa da kauyen ...

- Laraba Dec 17, 2025 8:06 pm
- Dandali: Labaran Gida da na Ƙasa
- Batun: Buhari ya yarda cewa ina neman kashe shi — Aisha
- Amsoshin: 0
- Ra'ayi: 305
Buhari ya yarda cewa ina neman kashe shi — Aisha
Buhari ya yarda cewa ina neman kashe shi —Aisha
Daga Sagir Kano Saleh
Aisha ta bayyana cewa rashin yardar ta kai matsayin da har Buhari yakan kulle kansa a daki tare da kin cin abinci.
Aisha, mai dakin tsohon Shugaban Kasa, Marigayi Muhammadu Buhari, ta bayyana ji-ta-ji-tar da aka yi ta yadawa ...

- Laraba Dec 17, 2025 8:04 pm
- Dandali: Labaran Duniya Musulmi da Gabas ta Tsakiya
- Batun: Ganduje ya janye shirin kafa ‘sabuwar Hisbah’ a Kano
- Amsoshin: 0
- Ra'ayi: 296
Ganduje ya janye shirin kafa ‘sabuwar Hisbah’ a Kano

Daga Sani Ibrahim Paki da Sagir Kano Saleh
Tsohon Gwamnan Kano, Abdullahi Ganduje, ya dakatar da shirinsa na kafa rundunar Hisbah mai zaman kanta a jihar.
Ganduje ya dakatar da shirin nasa ne bayan ce-ce-ku-ce da hakan ya haifar da kuma ...

- Laraba Dec 17, 2025 8:00 pm
- Dandali: Labaran Duniya da Tsakanin ƙasashe
- Batun: Najeriya da Saudiyya sun rattaba hannu kan yarjejeniyar samar da tsaro
- Amsoshin: 0
- Ra'ayi: 213
Najeriya da Saudiyya sun rattaba hannu kan yarjejeniyar samar da tsaro

Minista Matawalle ne ya sanya hannu a madadin Najeriya, yayin da Dakta Khaleed H. Al-Biyari ya sanya hannu a madadin Gwamnatin Masarautar Saudiyya.
Gwamnatin Tarayyar Najeriya da Masarautar Saudiyya sun sanya hannu kan wata ...

- Laraba Dec 17, 2025 7:57 pm
- Dandali: Labaran Duniya Musulmi da Gabas ta Tsakiya
- Batun: NAJERIYA A YAU: Waiwaye Kan Irin Gudunmawar Da Sheikh Dahiru Bauci Ya Bayar Ga Cigaban Addini
- Amsoshin: 0
- Ra'ayi: 148
NAJERIYA A YAU: Waiwaye Kan Irin Gudunmawar Da Sheikh Dahiru Bauci Ya Bayar Ga Cigaban Addini

Daga Idris Daiyab Bature
Waiwaye kan gudunmawar da Marigayi Sheikh Dahiru Usman Bauci Ya bada ga cigaban addini da al'umman Musulmi.
Sheikh Dahiru Usman Bauchi, fitaccen malamin addinin Musulunci ...

- Laraba Dec 17, 2025 7:49 pm
- Dandali: Sharrin Kiyayya ga Musulunci, Yaƙin Ta'addanci da Mugayen Sihiyonanci
- Batun: Adadin wadanda aka kashe a Gaza ya ƙaru - Yaƙin Gaza: Hamas da Isra’ila sun fara sakin fursunoni
- Amsoshin: 0
- Ra'ayi: 346
Adadin wadanda aka kashe a Gaza ya ƙaru - Yaƙin Gaza: Hamas da Isra’ila sun fara sakin fursunoni
Adadin wadanda aka kashe a Gaza ya ƙaru
Daga Jamilu Adamu, Daga Sagir Kano Saleh
Ma'aikatar ta ƙara da cewa an kashe mutane 85 tare da jikkata wasu 200.
Aƙalla Falasɗinawa 35,647 ne aka kashe tare da jikkata 79,852 a hare-haren da Isra’ila ke kaiwa a Zirin Gaza tun ranar 7 ga watan Oktoba, in ...