Prev

103. Surah Al-'Asr سورة العصر

NextFirst Ayah   1   الأية الأولي
بِسْم ِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِ
وَالْعَصْرِ
Hausa
 
Ina rantsuwa da zmani.
 
Ayah   103:2   الأية
إِنَّ الْإِنسَانَ لَفِي خُسْرٍ
Hausa
 
Lalle ne mutum yana a cikin hasara.
 
Ayah   103:3   الأية
إِلَّا الَّذِينَ آمَنُوا وَعَمِلُوا الصَّالِحَاتِ وَتَوَاصَوْا بِالْحَقِّ وَتَوَاصَوْا بِالصَّبْرِ
Hausa
 
Fce waɗanda suka yi ĩmani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, kuma suka yi wa juna wasiyya da bin gaskiya, kuma suka yi wa juna wasiyya da yin haƙuri (su kam, basu cikin hasara).
EsinIslam.Com Designed & produced by The Awqaf London. Please pray for us