Prev  

46. Surah Al-Ahqâf سورة الأحقاف

  Next  



1st Ayah  1  الأية ١الأولي
بِسْم ِ اللهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِ
حم
Ha-meem

Hausa
 
Ḥ. M̃.

Ayah  46:2  الأية
تَنزِيلُ الْكِتَابِ مِنَ اللهِ الْعَزِيزِ الْحَكِيمِ
Tanzeelu alkitabi mina AllahialAAazeezi alhakeem

Hausa
 
Saukar da littafi daga Allah, Mabuwăyi, Mai hikima yake.

Ayah  46:3  الأية
مَا خَلَقْنَا السَّمَاوَاتِ وَالْأَرْضَ وَمَا بَيْنَهُمَا إِلَّا بِالْحَقِّ وَأَجَلٍ مُّسَمًّى ۚ وَالَّذِينَ كَفَرُوا عَمَّا أُنذِرُوا مُعْرِضُونَ
Ma khalaqna assamawatiwal-arda wama baynahuma illabilhaqqi waajalin musamman wallatheenakafaroo AAamma onthiroo muAAridoon

Hausa
 
Ba Mu halitta sammai da ƙasa ba, da abin da ke tsakăninsu, făce da gaskiya da wani ajali ambatacce, kuma waɗanda suka kăfirta, măsu bijirẽwa ne daga abin da aka yi musu gargaɗi (da shi).

Ayah  46:4  الأية
قُلْ أَرَأَيْتُم مَّا تَدْعُونَ مِن دُونِ اللهِ أَرُونِي مَاذَا خَلَقُوا مِنَ الْأَرْضِ أَمْ لَهُمْ شِرْكٌ فِي السَّمَاوَاتِ ۖ ائْتُونِي بِكِتَابٍ مِّن قَبْلِ هَٰذَا أَوْ أَثَارَةٍ مِّنْ عِلْمٍ إِن كُنتُمْ صَادِقِينَ
Qul araaytum ma tadAAoona min dooniAllahi aroonee matha khalaqoo mina al-ardiam lahum shirkun fee assamawati eetooneebikitabin min qabli hatha aw atharatin minAAilmin in kuntum sadiqeen

Hausa
 
Ka ce: "Shin, kun gani, abin da kuke kira, wanda yake baicin Allah? Ku nũna mini, menene suka halitta daga ƙasa? Kő kuwa sună da tărayya a cikin sammai? Ku zo mini da wani littăfi na gabănin wannan (Alƙur'ăni) kő wata alăma daga wani ilmi, idan kun kasance măsu gaskiya."

Ayah  46:5  الأية
وَمَنْ أَضَلُّ مِمَّن يَدْعُو مِن دُونِ اللهِ مَن لَّا يَسْتَجِيبُ لَهُ إِلَىٰ يَوْمِ الْقِيَامَةِ وَهُمْ عَن دُعَائِهِمْ غَافِلُونَ
Waman adallu mimman yadAAoo min dooniAllahi man la yastajeebu lahu ila yawmialqiyamati wahum AAan duAAa-ihim ghafiloon

Hausa
 
Kuma wăne ne mafi ɓata daga wanda ke kiran wanin Allah wanda da bă zai karɓa masa ba, bar Rănar Kyama, alhăli sũ (waɗanda ake kiran) shagaltattu ne daga kiransu?

Ayah  46:6  الأية
وَإِذَا حُشِرَ النَّاسُ كَانُوا لَهُمْ أَعْدَاءً وَكَانُوا بِعِبَادَتِهِمْ كَافِرِينَ
Wa-itha hushira annasukanoo lahum aAAdaan wakanoo biAAibadatihimkafireen

Hausa
 
Kuma idan aka tăra mutăne sai su kasance maƙiya a gare su, alhăli sun kasance măsu ƙi ga ibădarsu.

Ayah  46:7  الأية
وَإِذَا تُتْلَىٰ عَلَيْهِمْ آيَاتُنَا بَيِّنَاتٍ قَالَ الَّذِينَ كَفَرُوا لِلْحَقِّ لَمَّا جَاءَهُمْ هَٰذَا سِحْرٌ مُّبِينٌ
Wa-itha tutla AAalayhim ayatunabayyinatin qala allatheena kafaroo lilhaqqilamma jaahum hatha sihrun mubeen

Hausa
 
Kuma idan ană karătun ăyőňyinMu bayyanannu a kansu, sai waɗanda suka kăfirta ga gaskiya a lőkacin da ta jẽ musu, su ce, "Wannan sihiri ne bayyananne."

Ayah  46:8  الأية
أَمْ يَقُولُونَ افْتَرَاهُ ۖ قُلْ إِنِ افْتَرَيْتُهُ فَلَا تَمْلِكُونَ لِي مِنَ اللهِ شَيْئًا ۖ هُوَ أَعْلَمُ بِمَا تُفِيضُونَ فِيهِ ۖ كَفَىٰ بِهِ شَهِيدًا بَيْنِي وَبَيْنَكُمْ ۖ وَهُوَ الْغَفُورُ الرَّحِيمُ
Am yaqooloona iftarahu qul iniiftaraytuhu fala tamlikoona lee mina Allahi shay-anhuwa aAAlamu bima tufeedoona feehi kafa bihishaheedan baynee wabaynakum wahuwa alghafooru arraheem

Hausa
 
Kőkuwă sună cẽwa: "Yă ƙirƙira shi (Alƙur'ăni) ne?" Ka ce: "Idan na ƙirƙira shi ne, to bă ku mallaka mini kőme daga Allah. Shĩ ne Mafi sani ga abin da kuke kũtsăwa a cikinsa na magana. (Allah) Yă isa Ya zama shaida a tsakănĩnada tsakăninku. Kuma shĩ ne Mai găfara, Mai jin ƙai."

Ayah  46:9  الأية
قُلْ مَا كُنتُ بِدْعًا مِّنَ الرُّسُلِ وَمَا أَدْرِي مَا يُفْعَلُ بِي وَلَا بِكُمْ ۖ إِنْ أَتَّبِعُ إِلَّا مَا يُوحَىٰ إِلَيَّ وَمَا أَنَا إِلَّا نَذِيرٌ مُّبِينٌ
Qul ma kuntu bidAAan mina arrusuliwama adree ma yufAAalu bee wala bikum inattabiAAu illa ma yooha ilayya wamaana illa natheerun mubeen

Hausa
 
Ka ce: "Ban kasance fărau ba daga Manzanni, kuma ban san abin da ză a yi game da ni kő game da ku (na gaibi) ba, bă ni bin kőme făce abin da ake yin wahayi zuwa gare ni, kuma ban zama ba, făce mai gargaɗi mai bayyanăwa."

Ayah  46:10  الأية
قُلْ أَرَأَيْتُمْ إِن كَانَ مِنْ عِندِ اللهِ وَكَفَرْتُم بِهِ وَشَهِدَ شَاهِدٌ مِّن بَنِي إِسْرَائِيلَ عَلَىٰ مِثْلِهِ فَآمَنَ وَاسْتَكْبَرْتُمْ ۖ إِنَّ اللهَ لَا يَهْدِي الْقَوْمَ الظَّالِمِينَ
Qul araaytum in kana min AAindi Allahiwakafartum bihi washahida shahidun min banee isra-eelaAAala mithlihi faamana wastakbartum innaAllaha la yahdee alqawma aththalimeen

Hausa
 
Ka ce: "Shin, kun gani, idan (Alƙur'ăni) ya kasance daga wurin Allah yake, kuma kuka kăfirta da shi, kuma wani mai shaida daga Banĩ Isră'ĩla ya băyar da shaida a kan kwatankwacinsa, sa'an nan ya yi ĩmăni, kuma kuka kangare? Lalle Allah bă Ya shiryar da mutăne azzălumai."

Ayah  46:11  الأية
وَقَالَ الَّذِينَ كَفَرُوا لِلَّذِينَ آمَنُوا لَوْ كَانَ خَيْرًا مَّا سَبَقُونَا إِلَيْهِ ۚ وَإِذْ لَمْ يَهْتَدُوا بِهِ فَسَيَقُولُونَ هَٰذَا إِفْكٌ قَدِيمٌ
Waqala allatheena kafaroolillatheena amanoo law kana khayran masabaqoona ilayhi wa-ith lam yahtadoo bihifasayaqooloona hatha ifkun qadeem

Hausa
 
Kuma waɗanda suka kăfirta suka ce wa waɗanda suka yi ĩmăni: "Da (Alƙur'ăni) ya kasance, wani alhẽri ne," dă ba su riga muzuwa gare shi ba. Kuma tun da ba su shiryu game da shĩ ba, to, ză su ce, "Wannan ƙiren ƙarya ne daɗaɗɗe."

Ayah  46:12  الأية
وَمِن قَبْلِهِ كِتَابُ مُوسَىٰ إِمَامًا وَرَحْمَةً ۚ وَهَٰذَا كِتَابٌ مُّصَدِّقٌ لِّسَانًا عَرَبِيًّا لِّيُنذِرَ الَّذِينَ ظَلَمُوا وَبُشْرَىٰ لِلْمُحْسِنِينَ
Wamin qablihi kitabu moosa imamanwarahmatan wahatha kitabun musaddiqunlisanan AAarabiyyan liyunthira allatheena thalamoowabushra lilmuhsineen

Hausa
 
Alhăli kuwa a gabăninsa akwai littăfin Mũsă, wanda ya kasance abin kőyi, kuma rahama. Kuma wannan (Alƙur'ăni) littafi ne mai gaskatăwa (ga littafin Mũsă), a harshe na Larabci dőmin ya gargaɗi waɗanda suka yi zălunci, kuma ya zama bushăra ga măsu kyautatăwa.

Ayah  46:13  الأية
إِنَّ الَّذِينَ قَالُوا رَبُّنَا اللهُ ثُمَّ اسْتَقَامُوا فَلَا خَوْفٌ عَلَيْهِمْ وَلَا هُمْ يَحْزَنُونَ
Inna allatheena qaloo rabbunaAllahu thumma istaqamoo fala khawfunAAalayhim wala hum yahzanoon

Hausa
 
Lalle ne waɗanda suka ce: "Ubangijinmu Allah ne," sa'an nan suka daidaitu, to, băbu wani tsőro a kansu, kuma bă ză su yi baƙin ciki ba.

Ayah  46:14  الأية
أُولَٰئِكَ أَصْحَابُ الْجَنَّةِ خَالِدِينَ فِيهَا جَزَاءً بِمَا كَانُوا يَعْمَلُونَ
Ola-ika as-habualjannati khalideena feeha jazaan bimakanoo yaAAmaloon

Hausa
 
Waɗannan 'yan Aljanna ne, sună madawwama a cikinta, a kan sakamako ga abin da suka kasance sună aikatăwa.

Ayah  46:15  الأية
وَوَصَّيْنَا الْإِنسَانَ بِوَالِدَيْهِ إِحْسَانًا ۖ حَمَلَتْهُ أُمُّهُ كُرْهًا وَوَضَعَتْهُ كُرْهًا ۖ وَحَمْلُهُ وَفِصَالُهُ ثَلَاثُونَ شَهْرًا ۚ حَتَّىٰ إِذَا بَلَغَ أَشُدَّهُ وَبَلَغَ أَرْبَعِينَ سَنَةً قَالَ رَبِّ أَوْزِعْنِي أَنْ أَشْكُرَ نِعْمَتَكَ الَّتِي أَنْعَمْتَ عَلَيَّ وَعَلَىٰ وَالِدَيَّ وَأَنْ أَعْمَلَ صَالِحًا تَرْضَاهُ وَأَصْلِحْ لِي فِي ذُرِّيَّتِي ۖ إِنِّي تُبْتُ إِلَيْكَ وَإِنِّي مِنَ الْمُسْلِمِينَ
Wawassayna al-insanabiwalidayhi ihsanan hamalat-hu ommuhukurhan wawadaAAat-hu kurhan wahamluhu wafisaluhuthalathoona shahran hatta ithabalagha ashuddahu wabalagha arbaAAeena sanatan qala rabbiawziAAnee an ashkura niAAmataka allatee anAAamta AAalayya waAAalawalidayya waan aAAmala salihan tardahuwaaslih lee fee thurriyyatee innee tubtuilayka wa-innee mina almuslimeen

Hausa
 
Kuma Mun yi wasiyya ga mutum game da mahaifansa biyu da kyautatăwa, uwarsa tă yi cikinsa wahala, kuma ta haife shi wahala. cikinsa da yăyensa wată talătin. Har a lőkacin da ya kai ga mafi ƙarfinsa, kuma ya kai shẽkara arba'in,ya ce: "Ya Ubangijĩna! Ka kange nidőmin in gőde wa ni'imarKa, wadda Ka ni'imta a kaina da kuma a kan mahaifăna biyu, kuma dőmin in aikata aikin ƙwarai wanda Kake yarda da shi, kuma Ka kyautata mini a cikin zuriyata. Lalle nĩ, nă tũba zuwa gare Ka, kuma lalle ni, ină daga măsu sallamăwa (ga umurninKa)."

Ayah  46:16  الأية
أُولَٰئِكَ الَّذِينَ نَتَقَبَّلُ عَنْهُمْ أَحْسَنَ مَا عَمِلُوا وَنَتَجَاوَزُ عَن سَيِّئَاتِهِمْ فِي أَصْحَابِ الْجَنَّةِ ۖ وَعْدَ الصِّدْقِ الَّذِي كَانُوا يُوعَدُونَ
Ola-ika allatheena nataqabbaluAAanhum ahsana ma AAamiloo wanatajawazu AAansayyi-atihim fee as-habi aljannati waAAda assidqiallathee kanoo yooAAadoon

Hausa
 
Waɗancan ne waɗanda Muke karɓa, daga gare su, mafi kyaun abin da suka aikata, kuma Muke găfarta mafi mũnanan ayyukansum (sună) a cikin 'yan Aljanna, a kan wa'adin gaskiya wanda suka kasance ană yi musu alkawari (da shi).

Ayah  46:17  الأية
وَالَّذِي قَالَ لِوَالِدَيْهِ أُفٍّ لَّكُمَا أَتَعِدَانِنِي أَنْ أُخْرَجَ وَقَدْ خَلَتِ الْقُرُونُ مِن قَبْلِي وَهُمَا يَسْتَغِيثَانِ اللهَ وَيْلَكَ آمِنْ إِنَّ وَعْدَ اللهِ حَقٌّ فَيَقُولُ مَا هَٰذَا إِلَّا أَسَاطِيرُ الْأَوَّلِينَ
Wallathee qala liwalidayhioffin lakuma ataAAidaninee an okhraja waqad khalatialquroonu min qablee wahuma yastagheethani Allahawaylaka amin inna waAAda Allahi haqqunfayaqoolu ma hatha illa asateerual-awwaleen

Hausa
 
Kuma wanda ya ce wa mahaifansa biyu: "Tir gare ku! shin, kună tsőratar da ni cẽwa ză a fitar da ni daga (kabari) ne, alhăli kuwa ƙarnőni na mutăne da yawa sun shũɗe a gabănĩna (ba su kőmo ba)?" Kuma sũ (mahaifan) sună nẽman Allah taimako (sunăce masa) "Kaitonka! Ka yi ĩmăni, lalle wa'adin Allah gaskiya ne." Sai shi kuma ya ce. "Wannan bă kőme ba ne făce tătsũniyőyin mutănen farko."

Ayah  46:18  الأية
أُولَٰئِكَ الَّذِينَ حَقَّ عَلَيْهِمُ الْقَوْلُ فِي أُمَمٍ قَدْ خَلَتْ مِن قَبْلِهِم مِّنَ الْجِنِّ وَالْإِنسِ ۖ إِنَّهُمْ كَانُوا خَاسِرِينَ
Ola-ika allatheena haqqaAAalayhimu alqawlu fee umamin qad khalat min qablihim minaaljinni wal-insi innahum kanoo khasireen

Hausa
 
Waɗancan ne waɗanda kalmar azăba ta wajaba a kansu, a cikin al'ummőmi waɗanda suka shũɗe, (bă da daɗẽwa ba), a gabăninsu, daga aljannu da mutăne. Lalle sũ, sun kasance măsu hasăra.

Ayah  46:19  الأية
وَلِكُلٍّ دَرَجَاتٌ مِّمَّا عَمِلُوا ۖ وَلِيُوَفِّيَهُمْ أَعْمَالَهُمْ وَهُمْ لَا يُظْلَمُونَ
Walikullin darajatun mimmaAAamiloo waliyuwaffiyahum aAAmalahum wahum la yuthlamoon

Hausa
 
Kuma ga kőwane nau'i, yană da darajőji daga abinda suka aikata. Kuma dőmin (Allah) Ya cika musu (sakamakon) ayyukansu, alhăli kuwa sũ, bă ză a zălunce su ba.

Ayah  46:20  الأية
وَيَوْمَ يُعْرَضُ الَّذِينَ كَفَرُوا عَلَى النَّارِ أَذْهَبْتُمْ طَيِّبَاتِكُمْ فِي حَيَاتِكُمُ الدُّنْيَا وَاسْتَمْتَعْتُم بِهَا فَالْيَوْمَ تُجْزَوْنَ عَذَابَ الْهُونِ بِمَا كُنتُمْ تَسْتَكْبِرُونَ فِي الْأَرْضِ بِغَيْرِ الْحَقِّ وَبِمَا كُنتُمْ تَفْسُقُونَ
Wayawma yuAAradu allatheenakafaroo AAala annari athhabtum tayyibatikumfee hayatikumu addunya wastamtaAAtumbiha falyawma tujzawna AAathaba alhooni bimakuntum tastakbiroona fee al-ardi bighayri alhaqqiwabima kuntum tafsuqoon

Hausa
 
Kuma rănar da ake gitta waɗanda suka kăflrta a kan wută ( a ce musu): "Kun tafiyar da abũbuwanku na jin dăɗi a cikin rayuwarku ta dũniya, kuma kun nẽmi jin dădi da su, to, ayau ană săka muka da azăbar wulăkanci, dőmin abin da kuka kasance kană yi na gmian kai a cikin ƙasa, bă da wani hakki ba, kuma dőmin abin da kuka kasance kuna yi na făsiƙansi."

Ayah  46:21  الأية
وَاذْكُرْ أَخَا عَادٍ إِذْ أَنذَرَ قَوْمَهُ بِالْأَحْقَافِ وَقَدْ خَلَتِ النُّذُرُ مِن بَيْنِ يَدَيْهِ وَمِنْ خَلْفِهِ أَلَّا تَعْبُدُوا إِلَّا اللهَ إِنِّي أَخَافُ عَلَيْكُمْ عَذَابَ يَوْمٍ عَظِيمٍ
Wathkur akha AAadinith anthara qawmahu bil-ahqafiwaqad khalati annuthuru min bayni yadayhi waminkhalfihi alla taAAbudoo illa Allaha inneeakhafu AAalaykum AAathaba yawmin AAatheem

Hausa
 
Kuma ka ambaci ɗan'uwan Ădăwa a lőkacin da ya yi gargaɗi ga mutănensa, a Tuddan Rairayi, alhăli kuwa waɗansu măsu gargaɗi sun shũɗe agaba gare shi da băya gare shi (da cẽwa) "Kada ku bauta wa kőwa făce Allah. Lalle nĩ ină tsőrata muku azăbar yini mai girma."

Ayah  46:22  الأية
قَالُوا أَجِئْتَنَا لِتَأْفِكَنَا عَنْ آلِهَتِنَا فَأْتِنَا بِمَا تَعِدُنَا إِن كُنتَ مِنَ الصَّادِقِينَ
Qaloo aji/tana lita/fikanaAAan alihatina fa/tina bima taAAidunain kunta mina assadiqeen

Hausa
 
Suka ce: "Shin, kă zo mana ne dőmin ka karkatar da mu daga gumăkaumu? To, ka zo mana da abin da kake yi mana wa'adin, idan kă kasance daga măsu gaskiya."

Ayah  46:23  الأية
قَالَ إِنَّمَا الْعِلْمُ عِندَ اللهِ وَأُبَلِّغُكُم مَّا أُرْسِلْتُ بِهِ وَلَٰكِنِّي أَرَاكُمْ قَوْمًا تَجْهَلُونَ
Qala innama alAAilmu AAindaAllahi waoballighukum ma orsiltu bihi walakinneearakum qawman tajhaloon

Hausa
 
Ya ce: "Ilimi a wurin Allah kawai yake, kuma ină iyar maku abin da aka aiko ni da shi, kuma amma ină ganin, kũ, wasu mutăne ne, kună jăhiltar gaskiya."

Ayah  46:24  الأية
فَلَمَّا رَأَوْهُ عَارِضًا مُّسْتَقْبِلَ أَوْدِيَتِهِمْ قَالُوا هَٰذَا عَارِضٌ مُّمْطِرُنَا ۚ بَلْ هُوَ مَا اسْتَعْجَلْتُم بِهِ ۖ رِيحٌ فِيهَا عَذَابٌ أَلِيمٌ
Falamma raawhu AAaridanmustaqbila awdiyatihim qaloo hatha AAaridunmumtiruna bal huwa ma istaAAjaltum bihi reehunfeeha AAathabun aleem

Hausa
 
To, a lőkacin da suka ga azăbar, kumar hadari mai fuskantar răfukansu, suka ce: "Wannan hadari ne mai yi mana ruwa. Ă'a, shĩ na abin da kuke nẽman gaggawar saukarsa; Iska ce, a cikinta akwai wata azaba mai raɗaɗi.

Ayah  46:25  الأية
تُدَمِّرُ كُلَّ شَيْءٍ بِأَمْرِ رَبِّهَا فَأَصْبَحُوا لَا يُرَىٰ إِلَّا مَسَاكِنُهُمْ ۚ كَذَٰلِكَ نَجْزِي الْقَوْمَ الْمُجْرِمِينَ
Tudammiru kulla shay-in bi-amri rabbihafaasbahoo la yura illa masakinuhumkathalika najzee alqawma almujrimeen

Hausa
 
Tană darkake kőwane abu da umurnin Ubangijinta. Sai suka wăyi gari, bă a ganin kőme făce gidăjensu. Kamar wannan ne Muke săka wa mutăne măsu laifi.

Ayah  46:26  الأية
وَلَقَدْ مَكَّنَّاهُمْ فِيمَا إِن مَّكَّنَّاكُمْ فِيهِ وَجَعَلْنَا لَهُمْ سَمْعًا وَأَبْصَارًا وَأَفْئِدَةً فَمَا أَغْنَىٰ عَنْهُمْ سَمْعُهُمْ وَلَا أَبْصَارُهُمْ وَلَا أَفْئِدَتُهُم مِّن شَيْءٍ إِذْ كَانُوا يَجْحَدُونَ بِآيَاتِ اللهِ وَحَاقَ بِهِم مَّا كَانُوا بِهِ يَسْتَهْزِئُونَ
Walaqad makkannahum feema inmakkannakum feehi wajaAAalna lahum samAAan waabsaranwaaf-idatan fama aghna AAanhum samAAuhum walaabsaruhum wala af-idatuhum min shay-in ith kanooyajhadoona bi-ayati Allahi wahaqabihim ma kanoo bihi yastahzi-oon

Hausa
 
Kuma lalle ne, haƙĩƙa, Mun ba su ĩko ga abin da ba Mubă ku ĩko gare shi ba, kuma Muka sanya musu wani irin jĩ da gani dazukăta. Sai dai jnsu bai amfăne su ba, kuma zukătansu ba su amfăne su ba ga kőme, dőmin sun kasance sună musu game da ăyőyin Allah, kuma abin da suka kasance sună aikatăwa na izgili game da shi ya wajaba a gare su.

Ayah  46:27  الأية
وَلَقَدْ أَهْلَكْنَا مَا حَوْلَكُم مِّنَ الْقُرَىٰ وَصَرَّفْنَا الْآيَاتِ لَعَلَّهُمْ يَرْجِعُونَ
Walaqad ahlakna ma hawlakummina alqura wasarrafna al-ayatilaAAallahum yarjiAAoon

Hausa
 
Kuma ne, lalle haƙĩƙa, Mun halakar da abin da yake kẽwayenku na alƙaryu kuma Muka jujjũya ăyőyi, tsammăninsu ză su kőmo.

Ayah  46:28  الأية
فَلَوْلَا نَصَرَهُمُ الَّذِينَ اتَّخَذُوا مِن دُونِ اللهِ قُرْبَانًا آلِهَةً ۖ بَلْ ضَلُّوا عَنْهُمْ ۚ وَذَٰلِكَ إِفْكُهُمْ وَمَا كَانُوا يَفْتَرُونَ
Falawla nasarahumu allatheenaittakhathoo min dooni Allahi qurbanan alihatanbal dalloo AAanhum wathalika ifkuhum wama kanooyaftaroon

Hausa
 
To, don mẽne ne waɗanda suka riƙa, baicin Allah, abũbuwan yi.wa baiko, gumaka, ba su taimake su ba ? Ă'a, sun ɓace musu Kuma wannan shi ne ƙiren ƙaryarsu da abin da suka kasance sună ƙirƙirăwa.

Ayah  46:29  الأية
وَإِذْ صَرَفْنَا إِلَيْكَ نَفَرًا مِّنَ الْجِنِّ يَسْتَمِعُونَ الْقُرْآنَ فَلَمَّا حَضَرُوهُ قَالُوا أَنصِتُوا ۖ فَلَمَّا قُضِيَ وَلَّوْا إِلَىٰ قَوْمِهِم مُّنذِرِينَ
Wa-ith sarafna ilaykanafaran mina aljinni yastamiAAoona alqur-ana falammahadaroohu qaloo ansitoo falammaqudiya wallaw ila qawmihim munthireen

Hausa
 
Kuma a lőkcin da Muka jũya waɗansu jama'a na aljamiu zuwa gare ka sună saurăren Alƙur'ăni. To, alőkacin da suka halarce shi suka ce: "Ku yi shiru." Sa'an nan da aka ƙăre, suka jũya zuwa ga jama'arsu sună măsu gargaɗi.

Ayah  46:30  الأية
قَالُوا يَا قَوْمَنَا إِنَّا سَمِعْنَا كِتَابًا أُنزِلَ مِن بَعْدِ مُوسَىٰ مُصَدِّقًا لِّمَا بَيْنَ يَدَيْهِ يَهْدِي إِلَى الْحَقِّ وَإِلَىٰ طَرِيقٍ مُّسْتَقِيمٍ
Qaloo ya qawmana innasamiAAna kitaban onzila min baAAdi moosa musaddiqanlima bayna yadayhi yahdee ila alhaqqi wa-ilatareeqin mustaqeem

Hausa
 
Suka ce: "Ya mutănenmu! Lalle mũ, mun ji wani littăfi an saukar da shi a băyăn Mũsă,mai gaskatăwa ga abin da ke a gaba da shi, yană shiryarwa ga gaskiya da kuma zuwa ga hanya madaidaiciya.

Ayah  46:31  الأية
يَا قَوْمَنَا أَجِيبُوا دَاعِيَ اللهِ وَآمِنُوا بِهِ يَغْفِرْ لَكُم مِّن ذُنُوبِكُمْ وَيُجِرْكُم مِّنْ عَذَابٍ أَلِيمٍ
Ya qawmana ajeeboo daAAiyaAllahi waaminoo bihi yaghfir lakum min thunoobikumwayujirkum min AAathabin aleem

Hausa
 
"Yă mutănenmu! Ku karɓa wa mai kiran Allah, kuma ku yi ĩmăni da Shi, Ya găfarta muku daga zunubanku, kuma ya tserar da ku daga azăba mai raɗaɗi.

Ayah  46:32  الأية
وَمَن لَّا يُجِبْ دَاعِيَ اللهِ فَلَيْسَ بِمُعْجِزٍ فِي الْأَرْضِ وَلَيْسَ لَهُ مِن دُونِهِ أَوْلِيَاءُ ۚ أُولَٰئِكَ فِي ضَلَالٍ مُّبِينٍ
Waman la yujib daAAiya Allahifalaysa bimuAAjizin fee al-ardi walaysa lahu min doonihiawliyaa ola-ika fee dalalin mubeen

Hausa
 
"Kuma wanda bai karɓa wa mai kiran Allah ba to bai zama mai buwăya a cikin ƙasa ba, kuma ba ya da waɗansu majiɓinta, baicin Shi. Waɗannnan sună a cikin ɓata bayyananna."

Ayah  46:33  الأية
أَوَلَمْ يَرَوْا أَنَّ اللهَ الَّذِي خَلَقَ السَّمَاوَاتِ وَالْأَرْضَ وَلَمْ يَعْيَ بِخَلْقِهِنَّ بِقَادِرٍ عَلَىٰ أَن يُحْيِيَ الْمَوْتَىٰ ۚ بَلَىٰ إِنَّهُ عَلَىٰ كُلِّ شَيْءٍ قَدِيرٌ
Awa lam yaraw anna Allaha allatheekhalaqa assamawati wal-ardawalam yaAAya bikhalqihinna biqadirin AAala an yuhyiyaalmawta bala innahu AAala kulli shay-inqadeer

Hausa
 
Shin, kuma ba su gani ba cẽwa: "Lalle Allah, Wanda Yă halitta sammai da ƙasa kuma bai kăsa ga halittarsu ba, Mai ĩkon yi ne a kan răyar da matattu?" Na'am, lalle Shi, Mai ĩkon yi ne a kan kőme.

Ayah  46:34  الأية
وَيَوْمَ يُعْرَضُ الَّذِينَ كَفَرُوا عَلَى النَّارِ أَلَيْسَ هَٰذَا بِالْحَقِّ ۖ قَالُوا بَلَىٰ وَرَبِّنَا ۚ قَالَ فَذُوقُوا الْعَذَابَ بِمَا كُنتُمْ تَكْفُرُونَ
Wayawma yuAAradu allatheenakafaroo AAala annari alaysa hatha bilhaqqiqaloo bala warabbina qala fathooqooalAAathaba bima kuntum takfuroon

Hausa
 
Kuma rănar da ake gittar da waɗanda suka kăfirta a kan wută, (a ce musu) "Ashe, wannan bă gaskiya ba ne?" Su ce: "Na'am, gaskiya ne, mun rantse da Ubangijinmu!" Sai Ya ce, "To, ku ɗanɗani azăbar sabőda abin da kuka kasance kună yi na kăfirci."

Ayah  46:35  الأية
فَاصْبِرْ كَمَا صَبَرَ أُولُو الْعَزْمِ مِنَ الرُّسُلِ وَلَا تَسْتَعْجِل لَّهُمْ ۚ كَأَنَّهُمْ يَوْمَ يَرَوْنَ مَا يُوعَدُونَ لَمْ يَلْبَثُوا إِلَّا سَاعَةً مِّن نَّهَارٍ ۚ بَلَاغٌ ۚ فَهَلْ يُهْلَكُ إِلَّا الْقَوْمُ الْفَاسِقُونَ
Fasbir kama sabaraoloo alAAazmi mina arrusuli wala tastaAAjil lahumkaannahum yawma yarawna ma yooAAadoona lam yalbathoo illasaAAatan min naharin balaghun fahal yuhlakuilla alqawmu alfasiqoon

Hausa
 
Sabőda haka, ka yi haƙuri kamar yadda măsu ƙarfin niyya daga Manzanni suka yi haƙuri. Kuma kada ka yi musu gaggăwa. Kamar dai sũ, a rănar da suke ganin (sakamako) abin da ake yi musu wa'adi ba su zauna ba, făce sa'a guda daga yini. Iyarwa dai da Manzanci). Shin, akwai wanda za a halakar? (Băbu), făce mutăne fasiƙai.




© EsinIslam.Com Designed & produced by The Awqaf London. Please pray for us