Prev

92. Surah Al-Lail سورة الليل

Next
First Ayah   1   الأية الأولي
بِسْم ِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِ
وَاللَّيْلِ إِذَا يَغْشَىٰ
Hausa
 
In rantsuwa da dare a lkacin da yake rufẽwa.

Ayah   92:2   الأية
وَالنَّهَارِ إِذَا تَجَلَّىٰ
Hausa
 
Da yini a lkacin da yake kuranyẽwa.

Ayah   92:3   الأية
وَمَا خَلَقَ الذَّكَرَ وَالْأُنثَىٰ
Hausa
 
Da abin da ya halitta namiji da mace.

Ayah   92:4   الأية
إِنَّ سَعْيَكُمْ لَشَتَّىٰ
Hausa
 
Llle ne ayyukanku, dabam-dabam suke.

Ayah   92:5   الأية
فَأَمَّا مَنْ أَعْطَىٰ وَاتَّقَىٰ
Hausa
 
To, amma wanda ya yi kyauta, kuma ya yi taƙawa.

Ayah   92:6   الأية
وَصَدَّقَ بِالْحُسْنَىٰ
Hausa
 
Kuma ya gaskata kalma mai kywo.

Ayah   92:7   الأية
فَسَنُيَسِّرُهُ لِلْيُسْرَىٰ
Hausa
 
To, z Mu sauƙaƙe masa har ya kai ga sauƙi.

Ayah   92:8   الأية
وَأَمَّا مَن بَخِلَ وَاسْتَغْنَىٰ
Hausa
 
Kuma amma wanda ya yi rwa, kuma ya wadtu da kansa.

Ayah   92:9   الأية
وَكَذَّبَ بِالْحُسْنَىٰ
Hausa
 
Kuma ya ƙaryatar da kalma mai kywo.

Ayah   92:10   الأية
فَسَنُيَسِّرُهُ لِلْعُسْرَىٰ
Hausa
 
To, z Mu sauƙaƙke masa har ya kai ga tsanani.

Ayah   92:11   الأية
وَمَا يُغْنِي عَنْهُ مَالُهُ إِذَا تَرَدَّىٰ
Hausa
 
Kuma dũkiyarsa ba ta wadtar masa da kme ba, a lkacin da ya gangara (a wuta).

Ayah   92:12   الأية
إِنَّ عَلَيْنَا لَلْهُدَىٰ
Hausa
 
Llle aikinMu ne, Mu bayyana shiriya.

Ayah   92:13   الأية
وَإِنَّ لَنَا لَلْآخِرَةَ وَالْأُولَىٰ
Hausa
 
Kuma lalle ne Lhira da duniya Namu ne.

Ayah   92:14   الأية
فَأَنذَرْتُكُمْ نَارًا تَلَظَّىٰ
Hausa
 
Sabda haka, Na yi maku gargaɗi da wuta mai babbaka.

Ayah   92:15   الأية
لَا يَصْلَاهَا إِلَّا الْأَشْقَى
Hausa
 
Bbu mai shigarta sai mafi shaƙwa.

Ayah   92:16   الأية
الَّذِي كَذَّبَ وَتَوَلَّىٰ
Hausa
 
Wanda ya ƙaryata, kuma ya jũya bya.

Ayah   92:17   الأية
وَسَيُجَنَّبُهَا الْأَتْقَى
Hausa
 
Kuma mafi taƙawa zai nisance ta.

Ayah   92:18   الأية
الَّذِي يُؤْتِي مَالَهُ يَتَزَكَّىٰ
Hausa
 
Wanda yake byar da dũkiyarsa ,alhli yana tsarkaka.

Ayah   92:19   الأية
وَمَا لِأَحَدٍ عِندَهُ مِن نِّعْمَةٍ تُجْزَىٰ
Hausa
 
Alhli bbu wani mai wata ni'ima wurinsa wadda ake nẽman sakamakonta.

Ayah   92:20   الأية
إِلَّا ابْتِغَاءَ وَجْهِ رَبِّهِ الْأَعْلَىٰ
Hausa
 
Fce dai nẽman yardar Ubangijinsa Mafi ɗaukaka.

Ayah   92:21   الأية
وَلَسَوْفَ يَرْضَىٰ
Hausa
 
To, lalle ne zai yarda (da sakamakon da z a b shi) .

EsinIslam.Com Designed & produced by The Awqaf London. Please pray for us