Prev

93. Surah Ad-Duha سورة الضحى

NextFirst Ayah   1   الأية الأولي
بِسْم ِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِ
وَالضُّحَىٰ
Hausa
 
In rantsuwa da hantsi.
 
Ayah   93:2   الأية
وَاللَّيْلِ إِذَا سَجَىٰ
Hausa
 
Da dare a lkacin da ya rufe (da duhunsa).
 
Ayah   93:3   الأية
مَا وَدَّعَكَ رَبُّكَ وَمَا قَلَىٰ
Hausa
 
Ubangijinka bai yi maka bankwana ba, kuma bai ƙĩ kaba.
 
Ayah   93:4   الأية
وَلَلْآخِرَةُ خَيْرٌ لَّكَ مِنَ الْأُولَىٰ
Hausa
 
Kuma lalle ta ƙarshe ce mafi alheri a gare ka daga ta farko.
 
Ayah   93:5   الأية
وَلَسَوْفَ يُعْطِيكَ رَبُّكَ فَتَرْضَىٰ
Hausa
 
Kuma lalle ne, Ubangijinka zai yi ta b ka kyauta sai ka yarda.
 
Ayah   93:6   الأية
أَلَمْ يَجِدْكَ يَتِيمًا فَآوَىٰ
Hausa
 
Ashe, bai sme ka marya ba, sa'an nan Ya yi maka makma?
 
Ayah   93:7   الأية
وَوَجَدَكَ ضَالًّا فَهَدَىٰ
Hausa
 
Kuma Ya sme ka b ka da shari', sai Ya shiryar da kai?
 
Ayah   93:8   الأية
وَوَجَدَكَ عَائِلًا فَأَغْنَىٰ
Hausa
 
Kuma Ya sme ka matalauci, sai Ya wadt ka?
 
Ayah   93:9   الأية
فَأَمَّا الْيَتِيمَ فَلَا تَقْهَرْ
Hausa
 
Sabda haka, amma marya, to, kada ka rinjye shi.
 
Ayah   93:10   الأية
وَأَمَّا السَّائِلَ فَلَا تَنْهَرْ
Hausa
 
Kuma amma mai tambaya, kada ka yi masa tswa.
 
Ayah   93:11   الأية
وَأَمَّا بِنِعْمَةِ رَبِّكَ فَحَدِّثْ
Hausa
 
Kuma amma ni'imar Ubangijinka, sai ka faɗa (dmin gdiya). 
EsinIslam.Com Designed & produced by The Awqaf London. Please pray for us