Prev
89. Surah Al-Fajr سورة الفجر
Next
1st Ayah 1 الأية ١الأوليبِسْم ِ اللهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِ
وَالْفَجْرِ
Walfajr
Hausa
Inã rantsuwa da alfijiri.
|
Ayah 89:2 الأية
وَلَيَالٍ عَشْرٍ
Walayalin AAashr
Hausa
Da darũruwa gõma.
|
Ayah 89:3 الأية
وَالشَّفْعِ وَالْوَتْرِ
WashshafAAi walwatr
Hausa
Da (adadi na) cikã da (na) mãrã.
|
Ayah 89:4 الأية
وَاللَّيْلِ إِذَا يَسْرِ
Wallayli itha yasr
Hausa
Da dare idan yana shũɗewa.
|
Ayah 89:5 الأية
هَلْ فِي ذَٰلِكَ قَسَمٌ لِّذِي حِجْرٍ
Hal fee thalika qasamun lithee hijr
Hausa
Ko a cikin waɗannan akwai abin rantsuwa ga mai hankali (da yake kange shi daga
zunubi)?
|
Ayah 89:6 الأية
أَلَمْ تَرَ كَيْفَ فَعَلَ رَبُّكَ بِعَادٍ
Alam tara kayfa faAAala rabbuka biAAad
Hausa
Ba ka ga yadda Ubangijinka Ya aikata da Ãdãwa ba?
|
Ayah 89:7 الأية
إِرَمَ ذَاتِ الْعِمَادِ
Irama thati alAAimad
Hausa
Iramawa mãsu sakon ƙĩrar jiki.
|
Ayah 89:8 الأية
الَّتِي لَمْ يُخْلَقْ مِثْلُهَا فِي الْبِلَادِ
Allatee lam yukhlaq mithluha fee albilad
Hausa
Waɗanda ba a halitta kwatankwacinsu ba a cikin garũruwa (na dũniya).
|
Ayah 89:9 الأية
وَثَمُودَ الَّذِينَ جَابُوا الصَّخْرَ بِالْوَادِ
Wathamooda allatheena jaboo assakhrabilwad
Hausa
Da samũdãwa waɗanda suka fasa duwãtsu a cikin Wadi suka yi gidãje)?
|
Ayah 89:10 الأية
وَفِرْعَوْنَ ذِي الْأَوْتَادِ
WafirAAawna thee al-awtad
Hausa
Da Fir'auna mai turãku.
|
Ayah 89:11 الأية
الَّذِينَ طَغَوْا فِي الْبِلَادِ
Allatheena taghaw fee albilad
Hausa
Waɗanda suka ƙẽtare iyãkarsu, a cikin garũruwa?
|
Ayah 89:12 الأية
فَأَكْثَرُوا فِيهَا الْفَسَادَ
Faaktharoo feeha alfasad
Hausa
Sabõda haka, suka yawaita yin ɓarna a cikinsu.
|
Ayah 89:13 الأية
فَصَبَّ عَلَيْهِمْ رَبُّكَ سَوْطَ عَذَابٍ
Fasabba AAalayhim rabbuka sawtaAAathab
Hausa
Sabõda haka Ubangijinka Ya zuba musu bũlãlar azãba.
|
Ayah 89:14 الأية
إِنَّ رَبَّكَ لَبِالْمِرْصَادِ
Inna rabbaka labilmirsad
Hausa
Lalle ne, Ubangijinka Yana nan a mafaka.
|
Ayah 89:15 الأية
فَأَمَّا الْإِنسَانُ إِذَا مَا ابْتَلَاهُ رَبُّهُ فَأَكْرَمَهُ وَنَعَّمَهُ
فَيَقُولُ رَبِّي أَكْرَمَنِ
Faamma al-insanu itha maibtalahu rabbuhu faakramahu wanaAAAAamahu fayaqoolu
rabbeeakraman
Hausa
To, amma fa mutum idan Ubangijibsa Ya jarraba shi, wãto Yã girmama shi kuma Ya
yi masa ni'ima, sai ya ce: "Ubangijina Ya girmama ni."
|
Ayah 89:16 الأية
وَأَمَّا إِذَا مَا ابْتَلَاهُ فَقَدَرَ عَلَيْهِ رِزْقَهُ فَيَقُولُ رَبِّي
أَهَانَنِ
Waamma itha ma ibtalahufaqadara AAalayhi rizqahu fayaqoolu rabbee ahanan
Hausa
Kuma idan Ya jarraba shi, wãto Ya ƙuntata masa abincinsa, sai ya ce: "Ubangijina
Ya walãkanta ni."
|
Ayah 89:17 الأية
كَلَّا ۖ بَل لَّا تُكْرِمُونَ الْيَتِيمَ
Kalla bal la tukrimoonaalyateem
Hausa
A'aha! Bari wannan, ai bã ku girmama marãya!
|
Ayah 89:18 الأية
وَلَا تَحَاضُّونَ عَلَىٰ طَعَامِ الْمِسْكِينِ
Wala tahaddoona AAala taAAamialmiskeen
Hausa
Bã ku kwaɗaitã wa jũnanku ga (tattalin) abincin matalauci!
|
Ayah 89:19 الأية
وَتَأْكُلُونَ التُّرَاثَ أَكْلًا لَّمًّا
Wata/kuloona atturatha aklanlamma
Hausa
Kuma kuna cin dũkiyar gãdo, ci na tãrãwa.
|
Ayah 89:20 الأية
وَتُحِبُّونَ الْمَالَ حُبًّا جَمًّا
Watuhibboona almala hubbanjamma
Hausa
Kuma kuna son dũkiya, so mai yawa.
|
Ayah 89:21 الأية
كَلَّا إِذَا دُكَّتِ الْأَرْضُ دَكًّا دَكًّا
Kalla itha dukkati al-ardudakkan dakka
Hausa
A'aha! Idan aka niƙa ƙasa niƙewa sosai.
|
Ayah 89:22 الأية
وَجَاءَ رَبُّكَ وَالْمَلَكُ صَفًّا صَفًّا
Wajaa rabbuka walmalaku saffansaffa
Hausa
Kuma Ubangijinka Ya zo, alhãli malã'iku na jẽre, safũ- safu.
|
Ayah 89:23 الأية
وَجِيءَ يَوْمَئِذٍ بِجَهَنَّمَ ۚ يَوْمَئِذٍ يَتَذَكَّرُ الْإِنسَانُ وَأَنَّىٰ
لَهُ الذِّكْرَىٰ
Wajee-a yawma-ithin bijahannamayawma-ithin yatathakkaru al-insanu waannalahu
aththikra
Hausa
Kuma a ranar nan aka zo da Jahannama. A ranar nan mutum zai yi tunãni. To, inã
fa tunãni yake a gare shi!
|
Ayah 89:24 الأية
يَقُولُ يَا لَيْتَنِي قَدَّمْتُ لِحَيَاتِي
Yaqoolu ya laytanee qaddamtu lihayatee
Hausa
Yana dinga cẽwa, "Kaitona, dã na gabatar (da aikin ƙwarai) domin rãyuwata!"
|
Ayah 89:25 الأية
فَيَوْمَئِذٍ لَّا يُعَذِّبُ عَذَابَهُ أَحَدٌ
Fayawma-ithin la yuAAaththibuAAathabahu ahad
Hausa
To, a rãnar nan bãbu wani mai yin azãba irin azãbar Allah.
|
Ayah 89:26 الأية
وَلَا يُوثِقُ وَثَاقَهُ أَحَدٌ
Wala yoothiqu wathaqahu ahad
Hausa
Kuma bãbu wani mai ɗauri irin ɗaurinSa.
|
Ayah 89:27 الأية
يَا أَيَّتُهَا النَّفْسُ الْمُطْمَئِنَّةُ
Ya ayyatuha annafsualmutma-inna
Hausa
Yã kai rai mai natsuwa!
|
Ayah 89:28 الأية
ارْجِعِي إِلَىٰ رَبِّكِ رَاضِيَةً مَّرْضِيَّةً
IrjiAAee ila rabbiki radiyatanmardiyya
Hausa
Ka koma zuwa ga Ubangijinka, alhãli kana mai yarda (da abin da Ya ƙaddara maka a
dũniya) abar yardarwa (da sakamakon da zã a ba ka a Lãhira).
|
Ayah 89:29 الأية
فَادْخُلِي فِي عِبَادِي
Fadkhulee fee AAibadee
Hausa
Sabõbda haka, ka shiga cikin bãyiNa (mãsu bin umurui a dũniya).
|
Ayah 89:30 الأية
وَادْخُلِي جَنَّتِي
Wadkhulee jannatee
Hausa
Kuma ka shiga AljannaTa (a Lãhira).
|
©
EsinIslam.Com Designed & produced by The Awqaf London. Please pray for us
|
|