Prev

100. Surah Al-'Adiyt سورة العاديات

Next
First Ayah   1   الأية الأولي
بِسْم ِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِ
وَالْعَادِيَاتِ ضَبْحًا
Hausa
 
Ina rantsuwa da dawki msu gudu suna fitar da kũkan ciki.

Ayah   100:2   الأية
فَالْمُورِيَاتِ قَدْحًا
Hausa
 
Msu ƙyasta wuta (da kfatansu a kan duwatsu) ƙyastawa.

Ayah   100:3   الأية
فَالْمُغِيرَاتِ صُبْحًا
Hausa
 
Sa'an nan msu yin hari a lokacin asuba.

Ayah   100:4   الأية
فَأَثَرْنَ بِهِ نَقْعًا
Hausa
 
Sai su motsar da ƙũra game da shi.

Ayah   100:5   الأية
فَوَسَطْنَ بِهِ جَمْعًا
Hausa
 
Sai su shiga, game da ita (ƙũrar), a tsaknin jama'ar maƙiya.

Ayah   100:6   الأية
إِنَّ الْإِنسَانَ لِرَبِّهِ لَكَنُودٌ
Hausa
 
Lalle ne mutum mai tsananin butulci ne ga Ubangijinsa.

Ayah   100:7   الأية
وَإِنَّهُ عَلَىٰ ذَٰلِكَ لَشَهِيدٌ
Hausa
 
Lalle ne shi mai shaida ne a kan laifinsa dl haka.

Ayah   100:8   الأية
وَإِنَّهُ لِحُبِّ الْخَيْرِ لَشَدِيدٌ
Hausa
 
Kuma 1alle ne ga dũkiya shi mai tsananin so ne.

Ayah   100:9   الأية
أَفَلَا يَعْلَمُ إِذَا بُعْثِرَ مَا فِي الْقُبُورِ
Hausa
 
Shin, b ya da sanin lkacin da aka tne abin da yake cikin kaburbura.

Ayah   100:10   الأية
وَحُصِّلَ مَا فِي الصُّدُورِ
Hausa
 
Aka bayyana abin da ke cikin zukata.

Ayah   100:11   الأية
إِنَّ رَبَّهُم بِهِمْ يَوْمَئِذٍ لَّخَبِيرٌ
Hausa
 
Lalle ne Ubangijinsu, game da su a ranar nan Mai ƙididdigewa ne?

EsinIslam.Com Designed & produced by The Awqaf London. Please pray for us