Prev

87. Surah Al-A'l سورة الأعلى

Next
First Ayah   1   الأية الأولي
بِسْم ِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِ
سَبِّحِ اسْمَ رَبِّكَ الْأَعْلَى
Hausa
 
Ka tsarkake sũnan Ubangijinka Mafi ɗaukaka.

Ayah   87:2   الأية
الَّذِي خَلَقَ فَسَوَّىٰ
Hausa
 
Wanda Y yi halitta sa'an nan Ya daidaita abin halittar.

Ayah   87:3   الأية
وَالَّذِي قَدَّرَ فَهَدَىٰ
Hausa
 
Kuma Wanda Ya ƙaddara (abin da Ya so) sannan Ya shiryar,(da mutum ga hanyar alhẽri da ta sharri).

Ayah   87:4   الأية
وَالَّذِي أَخْرَجَ الْمَرْعَىٰ
Hausa
 
Kuma Wanda Ya fitar da makiyy.

Ayah   87:5   الأية
فَجَعَلَهُ غُثَاءً أَحْوَىٰ
Hausa
 
Sa'an nan Ya mayar da ita ƙeƙasassa, baƙa.

Ayah   87:6   الأية
سَنُقْرِئُكَ فَلَا تَنسَىٰ
Hausa
 
Za mu karantar da kai (Alƙur'ni) sabda haka b z ka mant (shi) ba.

Ayah   87:7   الأية
إِلَّا مَا شَاءَ اللَّهُ ۚ إِنَّهُ يَعْلَمُ الْجَهْرَ وَمَا يَخْفَىٰ
Hausa
 
Fce abin da Allah Ya so, lalle ne Shi (Allah) Ya san bayyane da abin da yake bye.

Ayah   87:8   الأية
وَنُيَسِّرُكَ لِلْيُسْرَىٰ
Hausa
 
Kuma za Mu sauƙaƙe maka (al'amari) zuwa ga (Shari'a) mai sauƙi.

Ayah   87:9   الأية
فَذَكِّرْ إِن نَّفَعَتِ الذِّكْرَىٰ
Hausa
 
Sabda baka, ka tuntar, idan tunatarwa z ta yi amfni.

Ayah   87:10   الأية
سَيَذَّكَّرُ مَن يَخْشَىٰ
Hausa
 
Wanda yake tsron (Allah) Zai tuna.

Ayah   87:11   الأية
وَيَتَجَنَّبُهَا الْأَشْقَى
Hausa
 
Kuma shaƙiyyi, zai nisanceta,

Ayah   87:12   الأية
الَّذِي يَصْلَى النَّارَ الْكُبْرَىٰ
Hausa
 
Wanda zai shiga wutar da t fi girma.

Ayah   87:13   الأية
ثُمَّ لَا يَمُوتُ فِيهَا وَلَا يَحْيَىٰ
Hausa
 
Sa'an nan b zai mutu ba a cikinta, kuma b zai ryu ba.

Ayah   87:14   الأية
قَدْ أَفْلَحَ مَن تَزَكَّىٰ
Hausa
 
Lalle ne wanda ya tsarkaka (da ĩmni) y smu babban rabo.

Ayah   87:15   الأية
وَذَكَرَ اسْمَ رَبِّهِ فَصَلَّىٰ
Hausa
 
Kuma ya ambaci sũnan Ubangijinsa, sa'an nan y yi salla.

Ayah   87:16   الأية
بَلْ تُؤْثِرُونَ الْحَيَاةَ الدُّنْيَا
Hausa
 
Ba haka ba! Kun zɓin ryuwa ta kusa dũniya.

Ayah   87:17   الأية
وَالْآخِرَةُ خَيْرٌ وَأَبْقَىٰ
Hausa
 
Alhli Lhira ita ce mafi alheri kuma mafi wanzuwa.

Ayah   87:18   الأية
إِنَّ هَٰذَا لَفِي الصُّحُفِ الْأُولَىٰ
Hausa
 
Lalle ne, wannan yan a cikin littafan farko.

Ayah   87:19   الأية
صُحُفِ إِبْرَاهِيمَ وَمُوسَىٰ
Hausa
 
Littaffan Ibrhĩm da Mũs. 

EsinIslam.Com Designed & produced by The Awqaf London. Please pray for us