Prev

73. Surah Al-Muzzammil سورة المزّمّل

Next
First Ayah   1   الأية الأولي
بِسْم ِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِ
يَا أَيُّهَا الْمُزَّمِّلُ
Hausa
 
Y wanda ya lulluɓe!

Ayah   73:2   الأية
قُمِ اللَّيْلَ إِلَّا قَلِيلًا
Hausa
 
Ka tsayu domin yin salla a cikin dare (duka) fce kaɗan.

Ayah   73:3   الأية
نِّصْفَهُ أَوِ انقُصْ مِنْهُ قَلِيلًا
Hausa
 
Rabinsa, ko ka rage abu kaɗan daga gare shi.

Ayah   73:4   الأية
أَوْ زِدْ عَلَيْهِ وَرَتِّلِ الْقُرْآنَ تَرْتِيلًا
Hausa
 
Ko ka ƙara kansa kuma ka kyautata karanta Alƙu'ni, daki daki.

Ayah   73:5   الأية
إِنَّا سَنُلْقِي عَلَيْكَ قَوْلًا ثَقِيلًا
Hausa
 
Lalle ne, Mũ, z Mu jẽfa maka magana mai nauyi.

Ayah   73:6   الأية
إِنَّ نَاشِئَةَ اللَّيْلِ هِيَ أَشَدُّ وَطْئًا وَأَقْوَمُ قِيلًا
Hausa
 
Lalle ne, tashin dare shi ne mafi tsananin natsuwa, kuma mafi daidaituwa ga magana.

Ayah   73:7   الأية
إِنَّ لَكَ فِي النَّهَارِ سَبْحًا طَوِيلًا
Hausa
 
Lalle ne, kan da, a cikin yini, wani tasĩhi mai tsawo.

Ayah   73:8   الأية
وَاذْكُرِ اسْمَ رَبِّكَ وَتَبَتَّلْ إِلَيْهِ تَبْتِيلًا
Hausa
 
Kuma ka ambaci sũnan Ubangijinka, kuma ka yanke (ƙauna daga kowa ka koma) zuwa gare Shi, yankewa.

Ayah   73:9   الأية
رَّبُّ الْمَشْرِقِ وَالْمَغْرِبِ لَا إِلَٰهَ إِلَّا هُوَ فَاتَّخِذْهُ وَكِيلًا
Hausa
 
Shi ne Ubangijin mafitar rn da mafɗarta, bbu abin bautawa fce Shi. Sabda haka ka riƙe Shi wakili.

Ayah   73:10   الأية
وَاصْبِرْ عَلَىٰ مَا يَقُولُونَ وَاهْجُرْهُمْ هَجْرًا جَمِيلًا
Hausa
 
Kuma ka yi haƙuri ga abin da suke faɗ, kuma ka ƙaurace musu, ƙauracẽwa mai kywo.

Ayah   73:11   الأية
وَذَرْنِي وَالْمُكَذِّبِينَ أُولِي النَّعْمَةِ وَمَهِّلْهُمْ قَلِيلًا
Hausa
 
Kuma ka bar Ni da msu ƙaryatwa, mawadta, kuma ka jinkirta musu kaɗan.

Ayah   73:12   الأية
إِنَّ لَدَيْنَا أَنكَالًا وَجَحِيمًا
Hausa
 
Lalle ne, a wurinMu, akwai wasu marũruwa msu nauyi da Jahĩm.

Ayah   73:13   الأية
وَطَعَامًا ذَا غُصَّةٍ وَعَذَابًا أَلِيمًا
Hausa
 
Da wani abinci mai mƙara da azba mai raɗaɗi.

Ayah   73:14   الأية
يَوْمَ تَرْجُفُ الْأَرْضُ وَالْجِبَالُ وَكَانَتِ الْجِبَالُ كَثِيبًا مَّهِيلًا
Hausa
 
Rnar da ƙasa ke raurawa, da duwtsu kuma duwtsu su kasance tudun rairayi mai mall.

Ayah   73:15   الأية
إِنَّا أَرْسَلْنَا إِلَيْكُمْ رَسُولًا شَاهِدًا عَلَيْكُمْ كَمَا أَرْسَلْنَا إِلَىٰ فِرْعَوْنَ رَسُولًا
Hausa
 
Lalle ne, Mũ. Mun aika zuwa gare ku, wani Manzo mai shaida a kanku, kamar yadda Muka aika wani Manzo zuwaga Fir'auna,

Ayah   73:16   الأية
فَعَصَىٰ فِرْعَوْنُ الرَّسُولَ فَأَخَذْنَاهُ أَخْذًا وَبِيلًا
Hausa
 
Sai Fir'auna ya saɓa wa Manzon, saboda haka Muka kma shi kmu mai tsanani.

Ayah   73:17   الأية
فَكَيْفَ تَتَّقُونَ إِن كَفَرْتُمْ يَوْمًا يَجْعَلُ الْوِلْدَانَ شِيبًا
Hausa
 
To, yya, idan kun kfirta, z ku kre (azabar) wani yini mai mayar da yra (tsofaffi) msu hurhura.

Ayah   73:18   الأية
السَّمَاءُ مُنفَطِرٌ بِهِ ۚ كَانَ وَعْدُهُ مَفْعُولًا
Hausa
 
Sama za ta tsge a cikinsa, wa'adinsa y kasance mai aukuwa.

Ayah   73:19   الأية
إِنَّ هَٰذِهِ تَذْكِرَةٌ ۖ فَمَن شَاءَ اتَّخَذَ إِلَىٰ رَبِّهِ سَبِيلًا
Hausa
 
Lalle ne, wannan wata tuntarwa ce, sai dai wanda ya so, ya kma hanyar ƙwarai zuwa ga Ubangijinsa.

Ayah   73:20   الأية
إِنَّ رَبَّكَ يَعْلَمُ أَنَّكَ تَقُومُ أَدْنَىٰ مِن ثُلُثَيِ اللَّيْلِ وَنِصْفَهُ وَثُلُثَهُ وَطَائِفَةٌ مِّنَ الَّذِينَ مَعَكَ ۚ وَاللَّهُ يُقَدِّرُ اللَّيْلَ وَالنَّهَارَ ۚ عَلِمَ أَن لَّن تُحْصُوهُ فَتَابَ عَلَيْكُمْ ۖ فَاقْرَءُوا مَا تَيَسَّرَ مِنَ الْقُرْآنِ ۚ عَلِمَ أَن سَيَكُونُ مِنكُم مَّرْضَىٰ ۙ وَآخَرُونَ يَضْرِبُونَ فِي الْأَرْضِ يَبْتَغُونَ مِن فَضْلِ اللَّهِ ۙ وَآخَرُونَ يُقَاتِلُونَ فِي سَبِيلِ اللَّهِ ۖ فَاقْرَءُوا مَا تَيَسَّرَ مِنْهُ ۚ وَأَقِيمُوا الصَّلَاةَ وَآتُوا الزَّكَاةَ وَأَقْرِضُوا اللَّهَ قَرْضًا حَسَنًا ۚ وَمَا تُقَدِّمُوا لِأَنفُسِكُم مِّنْ خَيْرٍ تَجِدُوهُ عِندَ اللَّهِ هُوَ خَيْرًا وَأَعْظَمَ أَجْرًا ۚ وَاسْتَغْفِرُوا اللَّهَ ۖ إِنَّ اللَّهَ غَفُورٌ رَّحِيمٌ
Hausa
 
Lalle ne, Ubangijinka Y sani cẽwa, kai kana tsayuwa a kusan kashi biyu daga uku na dare, da rabinsa, da sulusinsa, tre da wani ɓangare na waɗanda ke tre da kai. Allah Yake iya ƙaddara dare da yini, Ya san b z ku iya lissafa shi ba, sabda haka Ya karɓi tubarku sai, ku karanta abin da ya sauƙaƙa na Alƙur'ni. Ya san wasu daga cikinku, z su yi cĩwo, kuma wasu z su yi tafiya cikin ƙasa suna nẽman falalar Allah da fatauci, kuma wasu z su yi yƙi a cikin banyar Allah. Sabda haka ku karanta abin da ya sauƙaƙa daga gare shi, kuma ku tsai da salla kuma ku byar da zakka, kumaa ku bai wa Allah rance, rance mai kywo. Kuma abin da kuka gabatar dmin kanku, na alhẽri, z ku sme shi a wurin Allah zai kasance mafifici (daga wanda kuka ajiye) kuma zai fi girma ga sakamako, kuma ku rƙi Allah gfara; lalle ne Allah Mai gfara ne, Mai jin ƙai. 

EsinIslam.Com Designed & produced by The Awqaf London. Please pray for us