Prev 80. Surah 'Abasa سورة عبس NextFirst Ayah   1   الأية الأولي
بِسْم ِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِ
عَبَسَ وَتَوَلَّىٰ

Hausa
 
Y game huska kuma ya jũya bya.

 
Ayah   80:2   الأية
أَن جَاءَهُ الْأَعْمَىٰ

Hausa
 
Sabda makho y je masa.

 
Ayah   80:3   الأية
وَمَا يُدْرِيكَ لَعَلَّهُ يَزَّكَّىٰ

Hausa
 
To, me ya sanar da kai cẽwa watakila shi ne zai tsarkaka.

 
Ayah   80:4   الأية
أَوْ يَذَّكَّرُ فَتَنفَعَهُ الذِّكْرَىٰ

Hausa
 
Ko ya tuna, dmin tunwar ta amfane shi?

 
Ayah   80:5   الأية
أَمَّا مَنِ اسْتَغْنَىٰ

Hausa
 
Amma wanda ya wadtu da dũkiya.

 
Ayah   80:6   الأية
فَأَنتَ لَهُ تَصَدَّىٰ

Hausa
 
Sa'an nan kai kuma ka ɗora bijira zuwa gare shi!

 
Ayah   80:7   الأية
وَمَا عَلَيْكَ أَلَّا يَزَّكَّىٰ

Hausa
 
To, me zai cũce ka idan bai tsarkaka ba?

 
Ayah   80:8   الأية
وَأَمَّا مَن جَاءَكَ يَسْعَىٰ

Hausa
 
Kuma, amma wanda ya zomaka yana gaugwa.

 
Ayah   80:9   الأية
وَهُوَ يَخْشَىٰ

Hausa
 
Alhli shĩ yan jin tsrn Allah.

 
Ayah   80:10   الأية
فَأَنتَ عَنْهُ تَلَهَّىٰ

Hausa
 
Kai kuma k shagala ga barinsa!

 
Ayah   80:11   الأية
كَلَّا إِنَّهَا تَذْكِرَةٌ

Hausa
 
A'aha! Lalle ne, wannan tuntarwa ce.

 
Ayah   80:12   الأية
فَمَن شَاءَ ذَكَرَهُ

Hausa
 
Sabda wanda ya so ya tunaShi (Allah).

 
Ayah   80:13   الأية
فِي صُحُفٍ مُّكَرَّمَةٍ

Hausa
 
(Tuntarwa ce) ta cikin littafai abban girmamwa,

 
Ayah   80:14   الأية
مَّرْفُوعَةٍ مُّطَهَّرَةٍ

Hausa
 
Abban ɗaukakwa, abban tsarkakẽwa.

 
Ayah   80:15   الأية
بِأَيْدِي سَفَرَةٍ

Hausa
 
A cikin hannyen mala'iku marubũta.

 
Ayah   80:16   الأية
كِرَامٍ بَرَرَةٍ

Hausa
 
Msu daraja, msu ɗ'a ga Allah.

 
Ayah   80:17   الأية
قُتِلَ الْإِنسَانُ مَا أَكْفَرَهُ

Hausa
 
An la'ani mutum (kafiri). Mẽ y yi kfircinsa!

 
Ayah   80:18   الأية
مِنْ أَيِّ شَيْءٍ خَلَقَهُ

Hausa
 
Daga wane abu, (Allah) Ya halitta shi?

 
Ayah   80:19   الأية
مِن نُّطْفَةٍ خَلَقَهُ فَقَدَّرَهُ

Hausa
 
Daga ɗigon maniyyi, Ya halitta shi sa'an nan Ya ƙaddar shi (ga halaye).

 
Ayah   80:20   الأية
ثُمَّ السَّبِيلَ يَسَّرَهُ

Hausa
 
Sa'an nan, hanyarsa ta fita Ya sauƙaƙe masa.

 
Ayah   80:21   الأية
ثُمَّ أَمَاتَهُ فَأَقْبَرَهُ

Hausa
 
Sa'an nan, Ya matar da shi sai Ya sanya shi a cikin kabari.

 
Ayah   80:22   الأية
ثُمَّ إِذَا شَاءَ أَنشَرَهُ

Hausa
 
Sa'an nan, idan Ya so lalle ne zai tyar da shi.

 
Ayah   80:23   الأية
كَلَّا لَمَّا يَقْضِ مَا أَمَرَهُ

Hausa
 
Haƙĩƙa bai i da aikata abin da Allah Ya umurce shi ba (lkacin sanya shi a cikin kabari).

 
Ayah   80:24   الأية
فَلْيَنظُرِ الْإِنسَانُ إِلَىٰ طَعَامِهِ

Hausa
 
To, mutum ya dũba zuwa ga abincinsa.

 
Ayah   80:25   الأية
أَنَّا صَبَبْنَا الْمَاءَ صَبًّا

Hausa
 
Lalle ne Mũ, Mun zuo ruwa, zubwa.

 
Ayah   80:26   الأية
ثُمَّ شَقَقْنَا الْأَرْضَ شَقًّا

Hausa
 
Sa'an nan, Muka tsattsge ƙasa tsattsagewa.

 
Ayah   80:27   الأية
فَأَنبَتْنَا فِيهَا حَبًّا

Hausa
 
Sa'an nan, Muka tsirar da ƙwaya ,a cikinta.

 
Ayah   80:28   الأية
وَعِنَبًا وَقَضْبًا

Hausa
 
Da inabi da ciywa.

 
Ayah   80:29   الأية
وَزَيْتُونًا وَنَخْلًا

Hausa
 
Da zaitũni da itcen dabĩno.

 
Ayah   80:30   الأية
وَحَدَائِقَ غُلْبًا

Hausa
 
Da lambuna, msu yawan itce.

 
Ayah   80:31   الأية
وَفَاكِهَةً وَأَبًّا

Hausa
 
Da 'y'yan itcen marmari, da makiyy ta dabbbi.

 
Ayah   80:32   الأية
مَّتَاعًا لَّكُمْ وَلِأَنْعَامِكُمْ

Hausa
 
Domin jin dɗi a gare ku, ku da dabbobinku.

 
Ayah   80:33   الأية
فَإِذَا جَاءَتِ الصَّاخَّةُ

Hausa
 
To, idan mai tswa (busa ta biyu) ta zo.

 
Ayah   80:34   الأية
يَوْمَ يَفِرُّ الْمَرْءُ مِنْ أَخِيهِ

Hausa
 
Rnar da mutum yake gudu daga ɗan'uwansa.

 
Ayah   80:35   الأية
وَأُمِّهِ وَأَبِيهِ

Hausa
 
Da uwarsa da ubansa.

 
Ayah   80:36   الأية
وَصَاحِبَتِهِ وَبَنِيهِ

Hausa
 
Da mtarsa da ɗiyansa.

 
Ayah   80:37   الأية
لِكُلِّ امْرِئٍ مِّنْهُمْ يَوْمَئِذٍ شَأْنٌ يُغْنِيهِ

Hausa
 
Ga kwane mutum daga cikinsu, a rnar nan akwai wani sha'ani da ya ishe shi.

 
Ayah   80:38   الأية
وُجُوهٌ يَوْمَئِذٍ مُّسْفِرَةٌ

Hausa
 
Wasu huskki, a rnar nan, msu haske ne.

 
Ayah   80:39   الأية
ضَاحِكَةٌ مُّسْتَبْشِرَةٌ

Hausa
 
Msu driya ne, msu bushra.

 
Ayah   80:40   الأية
وَوُجُوهٌ يَوْمَئِذٍ عَلَيْهَا غَبَرَةٌ

Hausa
 
Wasu huskki, a rnar nan, akwai ƙũra a kansu.

 
Ayah   80:41   الأية
تَرْهَقُهَا قَتَرَةٌ

Hausa
 
Baƙi zai rufe su.

 
Ayah   80:42   الأية
أُولَٰئِكَ هُمُ الْكَفَرَةُ الْفَجَرَةُ

Hausa
 
Waɗannan sũ ne kfirai fjirai (ga ayyukansu). 

EsinIslam.Com Designed & produced by The Awqaf London. Please pray for us