Prev

74. Surah Al-Muddaththir سورة المدّثر

NextFirst Ayah   1   الأية الأولي
بِسْم ِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِ
يَا أَيُّهَا الْمُدَّثِّرُ
Hausa
 
Y wanda ya lulluɓa da mayfi.

Ayah   74:2   الأية
قُمْ فَأَنذِرْ
Hausa
 
Ka tshi dmin ka yi gargaɗi

Ayah   74:3   الأية
وَرَبَّكَ فَكَبِّرْ
Hausa
 
Kuma Ubangijinka, sai ka girmama Shi,

Ayah   74:4   الأية
وَثِيَابَكَ فَطَهِّرْ
Hausa
 
Kuma tutfinka, sai ka tsarkake su,

Ayah   74:5   الأية
وَالرُّجْزَ فَاهْجُرْ
Hausa
 
Kuma gumka, sai ka ƙaurace musu.

Ayah   74:6   الأية
وَلَا تَمْنُن تَسْتَكْثِرُ
Hausa
 
Kada ka yi kyauta kana nẽman ƙri

Ayah   74:7   الأية
وَلِرَبِّكَ فَاصْبِرْ
Hausa
 
Kuma sabda Ubangijinka? Sai ka yi haƙure

Ayah   74:8   الأية
فَإِذَا نُقِرَ فِي النَّاقُورِ
Hausa
 
To, idan aka yi bũsa a cikin ƙaho.

Ayah   74:9   الأية
فَذَٰلِكَ يَوْمَئِذٍ يَوْمٌ عَسِيرٌ
Hausa
 
To, wannan, a rnar nan, yini ne mai wuya

Ayah   74:10   الأية
عَلَى الْكَافِرِينَ غَيْرُ يَسِيرٍ
Hausa
 
A kan kfirai, b mai sauƙi ba ne.

Ayah   74:11   الأية
ذَرْنِي وَمَنْ خَلَقْتُ وَحِيدًا
Hausa
 
Ka bar Ni da wanda Na halitta, yana shi kaɗai,

Ayah   74:12   الأية
وَجَعَلْتُ لَهُ مَالًا مَّمْدُودًا
Hausa
 
Kuma Na sanya masa dũkiya shimfiɗaɗɗiya

Ayah   74:13   الأية
وَبَنِينَ شُهُودًا
Hausa
 
Da ɗiy halartattu,

Ayah   74:14   الأية
وَمَهَّدتُّ لَهُ تَمْهِيدًا
Hausa
 
Kuma Na shimfiɗa? masa kme shimfiɗwa.

Ayah   74:15   الأية
ثُمَّ يَطْمَعُ أَنْ أَزِيدَ
Hausa
 
Sa'an nan, yan kwaɗayin in yi masa ƙri!

Ayah   74:16   الأية
كَلَّا ۖ إِنَّهُ كَانَ لِآيَاتِنَا عَنِيدًا
Hausa
 
Faufau! Lalle ne, shĩ y kasance, ga yyinMu, mai tsaurin kai.

Ayah   74:17   الأية
سَأُرْهِقُهُ صَعُودًا
Hausa
 
Z Ni kallafa masa wahala mai hauhawa.

Ayah   74:18   الأية
إِنَّهُ فَكَّرَ وَقَدَّرَ
Hausa
 
Lalle ne, Shi, y yi tunni, kuma y ƙaddara (abin da zai faɗ game da Alƙur'ni)

Ayah   74:19   الأية
فَقُتِلَ كَيْفَ قَدَّرَ
Hausa
 
Sabda haka, aka la'ane shi, kamar yadda ya ƙaddara.

Ayah   74:20   الأية
ثُمَّ قُتِلَ كَيْفَ قَدَّرَ
Hausa
 
Sa'an nan, aka la'ane shi kamar yadda ya ƙaddara.

Ayah   74:21   الأية
ثُمَّ نَظَرَ
Hausa
 
Sa'an nan, ya yi tunni

Ayah   74:22   الأية
ثُمَّ عَبَسَ وَبَسَرَ
Hausa
 
Sa'an nan, ya gintse huska? kuma ya yi murtuk.

Ayah   74:23   الأية
ثُمَّ أَدْبَرَ وَاسْتَكْبَرَ
Hausa
 
Sa'an nan, ya jũya bya, kuma ya bunƙsa,

Ayah   74:24   الأية
فَقَالَ إِنْ هَٰذَا إِلَّا سِحْرٌ يُؤْثَرُ
Hausa
 
Sai ya ce: "Wannan abu dai b kme ba ne fce wani sihiri, wanda aka ruwaito."

Ayah   74:25   الأية
إِنْ هَٰذَا إِلَّا قَوْلُ الْبَشَرِ
Hausa
 
"Wannan maganar mutum dai ce."

Ayah   74:26   الأية
سَأُصْلِيهِ سَقَرَ
Hausa
 
Z Ni ƙna shi da Saƙar.

Ayah   74:27   الأية
وَمَا أَدْرَاكَ مَا سَقَرُ
Hausa
 
Kuma mẽ ya sanar da kai abin da akẽ cẽwa Saƙar!

Ayah   74:28   الأية
لَا تُبْقِي وَلَا تَذَرُ
Hausa
 
B ta ragẽwa, kuma b ta bari.

Ayah   74:29   الأية
لَوَّاحَةٌ لِّلْبَشَرِ
Hausa
 
Mai ncẽwa ga jiki ce (da (ƙũna).

Ayah   74:30   الأية
عَلَيْهَا تِسْعَةَ عَشَرَ
Hausa
 
A kanta akwai (matsara) gma sh tara.

Ayah   74:31   الأية
وَمَا جَعَلْنَا أَصْحَابَ النَّارِ إِلَّا مَلَائِكَةً ۙ وَمَا جَعَلْنَا عِدَّتَهُمْ إِلَّا فِتْنَةً لِّلَّذِينَ كَفَرُوا لِيَسْتَيْقِنَ الَّذِينَ أُوتُوا الْكِتَابَ وَيَزْدَادَ الَّذِينَ آمَنُوا إِيمَانًا ۙ وَلَا يَرْتَابَ الَّذِينَ أُوتُوا الْكِتَابَ وَالْمُؤْمِنُونَ ۙ وَلِيَقُولَ الَّذِينَ فِي قُلُوبِهِم مَّرَضٌ وَالْكَافِرُونَ مَاذَا أَرَادَ اللَّهُ بِهَٰذَا مَثَلًا ۚ كَذَٰلِكَ يُضِلُّ اللَّهُ مَن يَشَاءُ وَيَهْدِي مَن يَشَاءُ ۚ وَمَا يَعْلَمُ جُنُودَ رَبِّكَ إِلَّا هُوَ ۚ وَمَا هِيَ إِلَّا ذِكْرَىٰ لِلْبَشَرِ
Hausa
 
Kuma ba Mu sanya ma'abũta wut (wto matsaranta) ba, fce mal'iku, kuma ba Mu sanya adadinsu (gma sha tara) ba, fce dmin fitina ga waɗanda suka kfirta domin waɗanda aka bai wa littfi su smi yaƙĩni kuma waɗanda suka yi ĩmni su ƙra ĩmni, kuma waɗanda aka bai wa littfi da mũminai b z su yi shakka ba, kuma domin wa ɗanda a cikin zukatansu akwai wata cuta da kfirai su ce: "Mẽ Allah Yake nufi da wannan, ya kasance misli?" Haka dai Allah ke ɓatar da wanda Ya so, kuma Ya shiryar da wanda ya so. Kuma bbu wanda ya san mayƙan Ubangijinka fce Shi, kuma ita (wutar) ba ta kasance ba fce wata tuntarwa ce ga mutum.

Ayah   74:32   الأية
كَلَّا وَالْقَمَرِ
Hausa
 
A'aha! Ina rantsuwa da wat.

Ayah   74:33   الأية
وَاللَّيْلِ إِذْ أَدْبَرَ
Hausa
 
Da dare a lkacin da ya jũyar da baya.

Ayah   74:34   الأية
وَالصُّبْحِ إِذَا أَسْفَرَ
Hausa
 
Da sfiya idan ta wye.

Ayah   74:35   الأية
إِنَّهَا لَإِحْدَى الْكُبَرِ
Hausa
 
Ita (wutar) ɗayan manyan masĩfũ? ce.

Ayah   74:36   الأية
نَذِيرًا لِّلْبَشَرِ
Hausa
 
Mai gargaɗĩ ce ga mutum.

Ayah   74:37   الأية
لِمَن شَاءَ مِنكُمْ أَن يَتَقَدَّمَ أَوْ يَتَأَخَّرَ
Hausa
 
Ga wanda ya so, daga cikinku, ya gabta ko ya jinkirta.

Ayah   74:38   الأية
كُلُّ نَفْسٍ بِمَا كَسَبَتْ رَهِينَةٌ
Hausa
 
Kwane rai ga abin da ya aikata jingina ce.

Ayah   74:39   الأية
إِلَّا أَصْحَابَ الْيَمِينِ
Hausa
 
Fce mutnen dma.

Ayah   74:40   الأية
فِي جَنَّاتٍ يَتَسَاءَلُونَ
Hausa
 
A cikin Aljanna suna tambayar jũna.

Ayah   74:41   الأية
عَنِ الْمُجْرِمِينَ
Hausa
 
Game da msu laifi.

Ayah   74:42   الأية
مَا سَلَكَكُمْ فِي سَقَرَ
Hausa
 
(Su ce musu) "Me ya shigar da ku a cikin Saƙar?"

Ayah   74:43   الأية
قَالُوا لَمْ نَكُ مِنَ الْمُصَلِّينَ
Hausa
 
Suka ce: "Ba mu kasance mun a cikin msu salla ba."

Ayah   74:44   الأية
وَلَمْ نَكُ نُطْعِمُ الْمِسْكِينَ
Hausa
 
"Kuma ba mu kasance muna ciyar da matalaut ba."

Ayah   74:45   الأية
وَكُنَّا نَخُوضُ مَعَ الْخَائِضِينَ
Hausa
 
"Kuma mun kasance muna kũtswa tre da msu kũtswa."

Ayah   74:46   الأية
وَكُنَّا نُكَذِّبُ بِيَوْمِ الدِّينِ
Hausa
 
"Mun kasance mun ƙaryata rnar skamako."

Ayah   74:47   الأية
حَتَّىٰ أَتَانَا الْيَقِينُ
Hausa
 
"Har gaskiya (wto mutuwa) ta zo mana."

Ayah   74:48   الأية
فَمَا تَنفَعُهُمْ شَفَاعَةُ الشَّافِعِينَ
Hausa
 
Sabda haka cẽton msu cẽto b zai amfne su ba.

Ayah   74:49   الأية
فَمَا لَهُمْ عَنِ التَّذْكِرَةِ مُعْرِضِينَ
Hausa
 
Haba! Me ya same su, suka zama msu bijirewa daga wa'azin gaskiya.

Ayah   74:50   الأية
كَأَنَّهُمْ حُمُرٌ مُّسْتَنفِرَةٌ
Hausa
 
Kamar dai sũ, jkuna firgitattu ne.

Ayah   74:51   الأية
فَرَّتْ مِن قَسْوَرَةٍ
Hausa
 
Sun gudu daga zki.

Ayah   74:52   الأية
بَلْ يُرِيدُ كُلُّ امْرِئٍ مِّنْهُمْ أَن يُؤْتَىٰ صُحُفًا مُّنَشَّرَةً
Hausa
 
A'aha! Kwne mutum daga cikinsu yan son a zo masa da takardu (da sũnansa)ana wtswa

Ayah   74:53   الأية
كَلَّا ۖ بَل لَّا يَخَافُونَ الْآخِرَةَ
Hausa
 
A'aha! Kai dai, b su jin tsron Lhira.

Ayah   74:54   الأية
كَلَّا إِنَّهُ تَذْكِرَةٌ
Hausa
 
A'aha! Lalle ne, shi (Alƙur'ni) tuntarwa ce.

Ayah   74:55   الأية
فَمَن شَاءَ ذَكَرَهُ
Hausa
 
Dmin wanda ya so, ya tuna.

Ayah   74:56   الأية
وَمَا يَذْكُرُونَ إِلَّا أَن يَشَاءَ اللَّهُ ۚ هُوَ أَهْلُ التَّقْوَىٰ وَأَهْلُ الْمَغْفِرَةِ
Hausa
 
Kuma b z su tuna ba fce idan Allah Ya so, Shi ne Ya cancanta a bi Shi da taƙawa kuma Ya cancanta ga Ya yi gfara.
 


EsinIslam.Com Designed & produced by The Awqaf London. Please pray for us