Prev

68. Surah Al-Qalam سورة القلم

NextFirst Ayah   1   الأية الأولي
بِسْم ِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِ
ن ۚ وَالْقَلَمِ وَمَا يَسْطُرُونَ
Hausa
 
Ñ. Na rantse da alƙalami da abin da (marubũta) suke rubũtwa.

Ayah   68:2   الأية
مَا أَنتَ بِنِعْمَةِ رَبِّكَ بِمَجْنُونٍ
Hausa
 
Kai, sabda ni'imar Ubangijinka, b mahaukaci kake ba.

Ayah   68:3   الأية
وَإِنَّ لَكَ لَأَجْرًا غَيْرَ مَمْنُونٍ
Hausa
 
Kuma, lalle, haƙĩƙa kan da ldar da b ta yankewa.

Ayah   68:4   الأية
وَإِنَّكَ لَعَلَىٰ خُلُقٍ عَظِيمٍ
Hausa
 
Kuma, lalle haƙiƙa kana a kan hlyen kirki, manya.

Ayah   68:5   الأية
فَسَتُبْصِرُ وَيُبْصِرُونَ
Hausa
 
Don haka, z ka gani, sũ kuma z su gani.

Ayah   68:6   الأية
بِأَييِّكُمُ الْمَفْتُونُ
Hausa
 
Ga wanenku hauk take.

Ayah   68:7   الأية
إِنَّ رَبَّكَ هُوَ أَعْلَمُ بِمَن ضَلَّ عَن سَبِيلِهِ وَهُوَ أَعْلَمُ بِالْمُهْتَدِينَ
Hausa
 
Lalle Ubangijinka Shi ne Mafi sani ga wanda ya ɓace daga tafarkinSa. Kuma Shi ne Mafi sani ga msu shiryuwa.

Ayah   68:8   الأية
فَلَا تُطِعِ الْمُكَذِّبِينَ
Hausa
 
Saboda haka kada ka bi msu ƙaryatwa.

Ayah   68:9   الأية
وَدُّوا لَوْ تُدْهِنُ فَيُدْهِنُونَ
Hausa
 
Sun fatar ka sassauta, su kuma sũ sassauta.

Ayah   68:10   الأية
وَلَا تُطِعْ كُلَّ حَلَّافٍ مَّهِينٍ
Hausa
 
Kada ka bi dukkan mai yawan rantsuwa, walkantacce.

Ayah   68:11   الأية
هَمَّازٍ مَّشَّاءٍ بِنَمِيمٍ
Hausa
 
Mai zunɗe, mai ywo da gulma.

Ayah   68:12   الأية
مَّنَّاعٍ لِّلْخَيْرِ مُعْتَدٍ أَثِيمٍ
Hausa
 
Mai hana alhẽri mai zlunci, mai zunubi.

Ayah   68:13   الأية
عُتُلٍّ بَعْدَ ذَٰلِكَ زَنِيمٍ
Hausa
 
Mai girman kai, byan haka kuma la'ĩmi ( b ya son alhẽri).

Ayah   68:14   الأية
أَن كَانَ ذَا مَالٍ وَبَنِينَ
Hausa
 
Sabda y kasance mai dũkiya da ɗiya.

Ayah   68:15   الأية
إِذَا تُتْلَىٰ عَلَيْهِ آيَاتُنَا قَالَ أَسَاطِيرُ الْأَوَّلِينَ
Hausa
 
Idan ana karanta masa yyinMu, sai ya ce: "Tatsũniyyin mutnen farko ne."

Ayah   68:16   الأية
سَنَسِمُهُ عَلَى الْخُرْطُومِ
Hausa
 
Z Mu yi masa alma a kan hanci.

Ayah   68:17   الأية
إِنَّا بَلَوْنَاهُمْ كَمَا بَلَوْنَا أَصْحَابَ الْجَنَّةِ إِذْ أَقْسَمُوا لَيَصْرِمُنَّهَا مُصْبِحِينَ
Hausa
 
Lalle Mun jarrabe su kamar yadda Muka jarrabi msu gonar lambu, a lokacin da suka yi rantsuwa, wai lalle z su girbe amfninta, suna msu asubanci.

Ayah   68:18   الأية
وَلَا يَسْتَثْنُونَ
Hausa
 
Kuma (suka yi niyya), b su k tgẽwa.

Ayah   68:19   الأية
فَطَافَ عَلَيْهَا طَائِفٌ مِّن رَّبِّكَ وَهُمْ نَائِمُونَ
Hausa
 
Wani mai kẽwaywa daga Ubangijinka ya kẽway a kanta, ( ya ƙone ta,) alhli sun barci.

Ayah   68:20   الأية
فَأَصْبَحَتْ كَالصَّرِيمِ
Hausa
 
Sai ta wyi gari (baƙa ƙirin) kamar dare.

Ayah   68:21   الأية
فَتَنَادَوْا مُصْبِحِينَ
Hausa
 
Sai suka kiryi jũna, sun msu yin asubanci.

Ayah   68:22   الأية
أَنِ اغْدُوا عَلَىٰ حَرْثِكُمْ إِن كُنتُمْ صَارِمِينَ
Hausa
 
Cẽwa ku yi sammak ga amfnin gnarku, idan kun kasance msu girbewa.

Ayah   68:23   الأية
فَانطَلَقُوا وَهُمْ يَتَخَافَتُونَ
Hausa
 
Sai suka tafi sun shwara a ɓye (sun cẽwa).

Ayah   68:24   الأية
أَن لَّا يَدْخُلَنَّهَا الْيَوْمَ عَلَيْكُم مِّسْكِينٌ
Hausa
 
"Lalle kada wani miskĩni ya shigar muku ita a yau!"

Ayah   68:25   الأية
وَغَدَوْا عَلَىٰ حَرْدٍ قَادِرِينَ
Hausa
 
Kuma suka yi sammako akan (niyyar) rwa, matuƙar iywarsu.

Ayah   68:26   الأية
فَلَمَّا رَأَوْهَا قَالُوا إِنَّا لَضَالُّونَ
Hausa
 
Lkacin da suka gan ta, sai suka ce: "Lalle, mun saki hanya (mun ɓace)!"

Ayah   68:27   الأية
بَلْ نَحْنُ مَحْرُومُونَ
Hausa
 
"Ba haka ba, mũ dai, an hana mu ne."

Ayah   68:28   الأية
قَالَ أَوْسَطُهُمْ أَلَمْ أَقُل لَّكُمْ لَوْلَا تُسَبِّحُونَ
Hausa
 
Mafificinsu (hankali) ya ce: "Ban gaya muku ba, y kamata ku tsarkake Allah?"

Ayah   68:29   الأية
قَالُوا سُبْحَانَ رَبِّنَا إِنَّا كُنَّا ظَالِمِينَ
Hausa
 
Suka ce: "Tsarki ya tabbata ga Ubangijinmu! Lalle, mu mun kasance azzlumai."

Ayah   68:30   الأية
فَأَقْبَلَ بَعْضُهُمْ عَلَىٰ بَعْضٍ يَتَلَاوَمُونَ
Hausa
 
Sai suka fuskanci jũna, sun zargin kansu.

Ayah   68:31   الأية
قَالُوا يَا وَيْلَنَا إِنَّا كُنَّا طَاغِينَ
Hausa
 
Suka ce: "Kaitonmu! Lalle, mũ ne muka kasance msu ƙẽtare iyka."

Ayah   68:32   الأية
عَسَىٰ رَبُّنَا أَن يُبْدِلَنَا خَيْرًا مِّنْهَا إِنَّا إِلَىٰ رَبِّنَا رَاغِبُونَ
Hausa
 
"Mai yiwuwa ne Ubangijinmu Ya musanya mana da wani abu da y fi ta. Lalle, mũ (ba mu yanke ƙauna ba) zuwa ga Ubangijinmu, msu kwaɗayi ne."

Ayah   68:33   الأية
كَذَٰلِكَ الْعَذَابُ ۖ وَلَعَذَابُ الْآخِرَةِ أَكْبَرُ ۚ لَوْ كَانُوا يَعْلَمُونَ
Hausa
 
Haka dai azbar take, kuma lalle ne azbar Lhira ta fi girma, in da sun kasance z su iya gnẽw.

Ayah   68:34   الأية
إِنَّ لِلْمُتَّقِينَ عِندَ رَبِّهِمْ جَنَّاتِ النَّعِيمِ
Hausa
 
Lalle ne msu taƙawa n da a wurin Ubangijinsu, gidjen Aljanna na ni'ima.

Ayah   68:35   الأية
أَفَنَجْعَلُ الْمُسْلِمِينَ كَالْمُجْرِمِينَ
Hausa
 
Shin ko z Mu sanya waɗanda ke bi da ɗa'a kamar msu laifi?

Ayah   68:36   الأية
مَا لَكُمْ كَيْفَ تَحْكُمُونَ
Hausa
 
Me ya sme ku, yya kuke yin hukunci (da haka)?

Ayah   68:37   الأية
أَمْ لَكُمْ كِتَابٌ فِيهِ تَدْرُسُونَ
Hausa
 
Ko kuna da wani littafi, wanda a cikinsa, kuke karantwa?

Ayah   68:38   الأية
إِنَّ لَكُمْ فِيهِ لَمَا تَخَيَّرُونَ
Hausa
 
Cẽw kun da, a cikinsa lalle (duk) abin da ryukanku suka zɓa?

Ayah   68:39   الأية
أَمْ لَكُمْ أَيْمَانٌ عَلَيْنَا بَالِغَةٌ إِلَىٰ يَوْمِ الْقِيَامَةِ ۙ إِنَّ لَكُمْ لَمَا تَحْكُمُونَ
Hausa
 
K kun ( riƙe) da wasu rantsuwyin alkawari a kanMu, har ya zuwa Rnar iyma, cẽwa lalle ne kun da abin da kuke hukunt wa kanku?

Ayah   68:40   الأية
سَلْهُمْ أَيُّهُم بِذَٰلِكَ زَعِيمٌ
Hausa
 
Ka tambaye su, wne, a cikinsu, ke lmuncew ga smun wannan (hukuncin)?

Ayah   68:41   الأية
أَمْ لَهُمْ شُرَكَاءُ فَلْيَأْتُوا بِشُرَكَائِهِمْ إِن كَانُوا صَادِقِينَ
Hausa
 
K sun da abkan trẽwa (ga wannan ra'ayi)? To, sai su kwo abkan trayyarsu, idan sun kasance msu gaskiya.

Ayah   68:42   الأية
يَوْمَ يُكْشَفُ عَن سَاقٍ وَيُدْعَوْنَ إِلَى السُّجُودِ فَلَا يَسْتَطِيعُونَ
Hausa
 
Ranar da z a kuranye ƙwabri, kuma a kira su zuwa ga yin sujũda, sai b z su iywa ba.

Ayah   68:43   الأية
خَاشِعَةً أَبْصَارُهُمْ تَرْهَقُهُمْ ذِلَّةٌ ۖ وَقَدْ كَانُوا يُدْعَوْنَ إِلَى السُّجُودِ وَهُمْ سَالِمُونَ
Hausa
 
Su fito da idnu ƙasƙantattu, wulkanci yana rufe su. Lalle ne a d sun kasance an kiran su zuwa, yin sujũdar, alhli kuwa sun lfiya lau, (suka ƙi yi).

Ayah   68:44   الأية
فَذَرْنِي وَمَن يُكَذِّبُ بِهَٰذَا الْحَدِيثِ ۖ سَنَسْتَدْرِجُهُم مِّنْ حَيْثُ لَا يَعْلَمُونَ
Hausa
 
Sabda haka ka bar Ni da mai ƙaryata wanna lbri (Alƙur'ni). Z Mu yi musu istidrji daga inda ba su sani ba.

Ayah   68:45   الأية
وَأُمْلِي لَهُمْ ۚ إِنَّ كَيْدِي مَتِينٌ
Hausa
 
Ina jinkirt musu, lalle kaidiNa mai ƙarfi ne.

Ayah   68:46   الأية
أَمْ تَسْأَلُهُمْ أَجْرًا فَهُم مِّن مَّغْرَمٍ مُّثْقَلُونَ
Hausa
 
K kana tambayar su wata la'ada ne, sabda haka sũ, daga wannan trar, suke jin an nauyaya musu?

Ayah   68:47   الأية
أَمْ عِندَهُمُ الْغَيْبُ فَهُمْ يَكْتُبُونَ
Hausa
 
Ko kuma sun da ilmin gaibu ne, wto sun yin rubũtun (abin da suke faɗ daga gare shi) ne?

Ayah   68:48   الأية
فَاصْبِرْ لِحُكْمِ رَبِّكَ وَلَا تَكُن كَصَاحِبِ الْحُوتِ إِذْ نَادَىٰ وَهُوَ مَكْظُومٌ
Hausa
 
Sabda haka, ka yi haƙuri da hukuncin Ubangijinka, kada ka zama kamar Ma'abũcin kĩfi, alkacin da ya yi kira, alhli yana cike da hushi.

Ayah   68:49   الأية
لَّوْلَا أَن تَدَارَكَهُ نِعْمَةٌ مِّن رَّبِّهِ لَنُبِذَ بِالْعَرَاءِ وَهُوَ مَذْمُومٌ
Hausa
 
Ba dmin ni'ima daga wajen Ubangijinsa t riske shi ba, lalle ne da an jẽfa shi a cikin wfintacciyar ƙasa, alhli yan abin zargi.

Ayah   68:50   الأية
فَاجْتَبَاهُ رَبُّهُ فَجَعَلَهُ مِنَ الصَّالِحِينَ
Hausa
 
Sai Ubangijinsa Ya zɓe shi, sa'an nan Ya sanya shi a cikin mutnen kirki.

Ayah   68:51   الأية
وَإِن يَكَادُ الَّذِينَ كَفَرُوا لَيُزْلِقُونَكَ بِأَبْصَارِهِمْ لَمَّا سَمِعُوا الذِّكْرَ وَيَقُولُونَ إِنَّهُ لَمَجْنُونٌ
Hausa
 
Kuma lalle, ne waɗanda suka kfirta sun yin kamar su kyar da kai sab da kallonsu (kallon mmki), a lokacin da suke jin kartun Alƙur'ni, kuma sun cẽwa, "Lalle ne shi mahaukaci ne!"

Ayah   68:52   الأية
وَمَا هُوَ إِلَّا ذِكْرٌ لِّلْعَالَمِينَ
Hausa
 
Shi ( Alƙur'ni) bai kasance ba, fce abin tuntarwa ne ga duka dũniya.
 


EsinIslam.Com Designed & produced by The Awqaf London. Please pray for us